Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,248 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cewa Abban Nusrah Kar idonka ya rufe da San kudi ka kasa gane abinda nake so na nuna maka,Mai ya kurmantar mun da yaro har gobe ba Wanda yasan dalili,yanzu ma Yesmeen ta makance bata gani,Kai Kuma kasan halin da nake ciki ban da mugayen mafarkai da nake fama dashi Abban Nusrah mai yasa tun a baya duk wanan masifun basu sameni ba sai yanzu? "Saboda a yanzu Allah yaga damar jarrabtarki yau naga masifa a wajen yarinya nan,Sajeeda iya sanina Baa miki baki ba,idan Allah zai maka arziki haka kawai kake wayar gari kaga kayi kudi,?naga dole sai da sila silar arzikin Kabiru ta hannun abokin sa ne idan Zaki tsarkaka zuciyar ki ki kwantar da hankalin ki ki tsarkake zuciyar ki" Ta kalli Asmau tana "Wai Mai likita yace ya samu idon nata ne"? "Yace bai ga komai ba sau biyu ya duba idon yace ba abinda ya samu idon ta idan dai bata gani toh matsalar bata asibiti bace ba dan ko Ina zamu Kai ta a dubata zaa ga idonta kalau yake" "Kinji ko Yaya Abu Wai Mai yasa bazaki fahimceni bane haka kawai Yesmeen zata daina gani ki duba lamarin nan" Kabiru a fusace ya fara magana Yana "Yaya abu na gaji da halin Sajeeda ki Mata gargadi,Kar ta Kara danganta koma me ya faru da abokina Ni musulmi ne na yarda da kaddara Mai kyau ko akasin haka,kurmancewar Annur da Yesmeen daga Allah ne na karbi wanan jarrabta da hannu biyu idan bazata iya ba sai tasan nayi" Daga haka Kabiru ya fice daga d'akin Yaya Abu ta hau bashi hakuri Yana fita ta rufe Sajeeda da fada tana "wlh bansan Baki da hankali ba sai yau wato kinfi san rayuwar talauci akan na arziki toh wlh ki gagauta cire wanan tunanin a ranki ki mori arziki mu mora Asmau kiji min masifa a wajen Sajeeda" Sajeeda kuka kawai take dan ba Mai fahimtar ta dama tasan Yaya Abu bazata tab'a ganewa ba har gwara ma Yaya Asmau a yanzu ta fara ma zargin kabirun dole ta fara saka mishi ido,ya fara abubuwan da take dasa zargi akansa. Yesmeen dake tsaye idonta a sama kawai take kallo ta kasa yarda Wai Yesmeen ta makance kenan Wanda hakan na nufin bazata sake gani ba,ta rushe da wani sabon kukan,Yaya Abu taja tsaki tana Jin kamar ta rufe Sajeedan da duka ita Kam da itace ko sata Kabirun ke yi ba abinda ya shafeta indai zai kawo Mata kudi. Sajeeda kuwa kafin a sallame su daga asibitin sai da ta Kara ganin gynecologist ya duba ta duk test din da aka mata infection Mai k'arfi aka gano mata,da Dr ya rubuta mata magunguna masu shegen tsada akan ta ringa amfani dashi duk bayan sati biyu ta ringa dawowa asibiti ana dubata. Har suka dawo gida zuciyarta a jagule take ita infection,Yesmeen makanta,Annur kurma abin ya mata yawa. A yanzu makantar Yesmeen da tausayinta yafi nukurkusar zuciyarta gani take bata rike amanar da Nuratu ta bata ba. Kabiru Koda ya bar asibiti wajen Rabiu ya wuce cikin tsananin farinciki dan ya Masa albisihir din makantar Yesmeen dan dama tunda ba makancewar Allah da Annabi bane ba yadda za'ayi likita ya gano abinda ya makantar da ita. A gidan Rabiu yaci abincin dare cikin farinciki Rabiu na kwadaita masa auren Yar shilla ya more rayuwar sa,neman Mata ma yakeso ya fara yi Amma abinda bai tab'a yi ba sai yaji ya kasa amsa tayin Rabiun. Koda ya isa gida bai ko kalli d'akin Sajeeda ba Dan so yake ya nuna mata fushi yake yi da ita ko zata shiga hankalin ta dadin da yaji,Yaya Abu zata taimaka Masa wajen yi Mata magana dan yasan ita tana San abun duniya. Sajeeda kuwa wani irin zazzabi da ciwon Kai ne ya saukar Mata saboda tsabar kukan da ta sha,da hannun ta ta bawa Yesmeen abinci tana kukan yadda za'ayi budurwa kamar Yesmeen ta makance lokaci daya,Koda ta tashi d'akin ta ta Kai Yesmeen dan ta kwanta dan gani take kulawarta kawai Yesmeen ke bukata,idan Kabiru ya dawo ga roke shi ya koma d'akin sa dan ko ta bar Yesmeen a d'akin ta ba lailai su Yaya Abu su iya kula da ita ba tsawa kawai zasu yi ta daka mata. Koda suka kwanta da zazzabi da ciwon kan nata haka ta zubawa Yesmeen ido tana kuka. Har karfe dayan dare bata ji alamar Kabiru zai shigo ba hakane yasa ta kulle k'ofar ta dan tasan dakinsa ya tafi. Ta zauna a gefen Yesmeen ta gyara Mata rufin bargon hawaye na zubo mata tace "Ya Allah ka dubi marainiyar ka da idon Rahama ka bud'e Mata idonta ta ringa gani" Yesmeen da rufe idonta kawai tayi ta bud'e idon ta a hankali dan ji tayi bazata iya jurewa ba,Kar jinin Sajeeda ya hau saboda damuwar makantar da tayi. Sajeeda kuwa ta Dan ja baya da sauri data ga ita Yesmeen ke kallo ba sama ba. Yesmeen ta mik'e a hankali idonta cikin na Sajeeda tana "Umma Ina gani"........ MG'S SKINCARE Dame akafiki yar uwata? Kyan fatar ko iya gyaran fatar? Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata? Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4k Mg's beauty kit 14k Herbal whitening soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Glow oil Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 Assalamu alaikum iyayen yara. Ko kuna da labarin shahararriyar mai saida kayan yara a garin Katsina wato BEEMYS_KIDS🤔 To tana nan tana saida kayan yara tun daga kan su riguna, wanduna, takalma, da duk wasu kayan kyale-kyali na yara da kuka sani daga sabuwar haihuwa (newborn) har matasan yara wato toddlers. Kayan ta akwai sauki dai-dai da yanayin rayuwa duba da yadda ta canja abun sai dai hamdala. Tana kawo kaya daga China, Turkey da Bangladesh. Ku hanzarta iyayen yara masu alfarma a dama daku wannan sallar kar ayi babu ku. Muna maraba da masu sayen daya ko sari duk a farashin da bazai gagari aljihu ba. Nagode🥰🥰🥰 https://wa.me/message/FMUET45HVY52N1 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});