Chapter 25
Chapter 25
Daren ta na farko,na rasa mai ke damuna. Koda ya fara shafani ji nake kamar na ture shi,amma sai naji na kasa,Koda yazo samun nutsuwar sai naji jikina na mugun rawa sai na dan hade jikina hakane yasa ya bud'e idonsa Yana kallona Sai hawaye ya hau zubo min ta gefen idona bansan dalili ba "Lafiya Sajeeda"? "Bana Jin dadi Abban Nusrah dan Allah ka bari zuwa gobe" "Bazan iya ba Sajeeda a Matse nake kiyi hakuri Koda ya shigeni sai naji kamar ba jikin sa ba dan wani irin sanyi naji gabana ya d'auka Kamar Kankara har ya samu nutsuwar. Bangane wa kaina ba. A kwance kawai nake amma jikina ba daidai yake ba. Ko da aka Kira Sallah Asuba kasa ma daga hannu na nayi ballantana na tashi nayi wankan tsarki. Ina kallon Kabiru ya Shiga bandaki yayi wanka ya fito sai daya saka Kaya ya juyo Yana "ya nagan ki a kwance bazaki yi wankan bane"? Magana ma wahala take min sai da ya Kara jefo min tambaya na bud'e bakina dak'yar Ina "Abban Nusrah jikina gabad'aya ba kwari magana ma dak'yar nake yi wlh bana Jin dadin jikina" Matsowa yayi kusa dani ya hau tab'a jikina Yana "Kuma naji jikin ki ba zazzabi ki bari idan gari ya waye sai na Kai ki asibiti a duba ki, yanzu ki daure ki tashi" Ya fara k'ok'arin mikar dani zaune. Dak'yar na zaunan kafin ma na tashi sai da nayi dagaske dan sai nake jin kamar an cire wani abu a jikina iska kamar zai daukeni. Har bandaki ya rakani sai da yaga na fara wankan ya tafi massallaci. A daddafe nayi Sallah dan jiri kawai ke dibana. Kabiru. Koda ya fita bayan gida yayi da sauri dan jikinsa wani irin kaikaiyi yake masa daga yin wanka d'akin da yake ajiye Abubuwan da aka bashi ya bud'e ya d'auko wani ruwa ya wanke gabansa dan shi zai taimaka masa gaban nasa ya daina kaikaiyi. Yana kuwa zuba ruwan gaban nasa ya rage kaikaiyi. Yau zuciyar sa cike take da farin ciki bayan duk wahalar daya Sha dai yau ya samu cikar burin sa gabad'aya abubuwa duk da ya Kamata yayi ya Shiga sahun masu mugun kudi yayi,abinda ya rage masa shine cikar burin sa akan Yesmeen dan Yesmeen babbar matsala ce a rayuwar sa, bai sani ba ko Aljannun da babarta ta bar Mata gado ke taimaka mata, dan jiya yayi matukar mamaki da tazo tana buga musu kofa,sama da sati biyu da ya saka Mata dutsen a cikin fitilar dakinta amma tak'i kunnawa ballantana ta daina gani, yaso ya kau da ita gabadaya amma shugaban su yace bazai Yu ba sai dai a makantar da ita din. A yau ba gobe ba sai ya tilasta wa Yesmeen kunna fitilar d'akin ta. A tsakar gidan yayi sallarsa a gurguje dan haka kawai yaji baya kaunar zuwa massallaci sallar ma yinta kawai yake. Yana iddar wa ya nufi wajen da Karen ke kwance ya d'auki gawan Karen ya saka a buhu Kamar yadda aka umarce shi dan Karen dama mutuwa zai yi idan dai ya samu cikar burinsa,da ace bai mutu ba sai ya rasa arzikin da yake ta nema ya Kuma yi rasa jinin sa guda daya wanda shine babban tashin hankalinsa ace Wai yau ya wayi gari ya rasa jinin sa yana da dogon buri a Kan yayansa ko a yanzu visa zai nemawa Saifullahi da Faisal su tafi waje karatu Kamar yadda duka yayan Rabiu suke kasar waje. Duk da yasan Sajeeda ba lailai taji dadin arzikin sa ba haka zai dage ya faranta Mata,yaso a cikin kwanciyar hankali yayi arzikin nan,bai so ya tab'a lafiyarta ba bashi da yadda zaiyi ne dan Yana matukar bukatar kudin idan ya tuna halin da aka ce masa zata Shiga duk sai ya rasa me ke Masa Dadi,kasan zuciyarsa sai yayi taji kamar bai mata adalci ba idan Kuma ya tuna shawarwarin da Rabiu ya bashi sai yaji ya rage damuwa. Koda ya koma ciki A dakin Sajeeda ya tarar da Yesmeen tana ta zubawa Sajeeda sannu idon ta ya Kada yayi jajjur saboda kukan da tayi. Ya riga da yasan halin da Sajeeda zata Shiga kasan zuciyarsa ji yake dama Yesmeen ce da yaji Dadi. Wayance wa yayi ya nufi wajen Sajeeda yana "Wai jikin ne Sajeeda"? Kai kawai ta iya gyada masa dan ita kadai tasan halin da take ciki. Yesmeen kuwa kukan tausayin Sajeeda kawai take dan tana ganin Kabiru ya fita ta Shiga d'akin Sajeeda dan hankalin ta ya kasa kwanciya so take kawai taga Sajeedan Sai dai tana shiga d'akin Sajeeda ta mik'o mata hannu tana "Yesmeen kuzo ku kaini asibiti bani da lafiya" Yesmeen da saurinta ta Isa wajen Sajeeda ta hau Mata sannu tana tambayar ta Mai ke Mata ciwo,idan har cutar da Sajeeda yayi tana da laifi nata laifin ma yafi yawa sai a yanzu take matukar nadama da bata fadawa Sajeeda abinda ke faruwa ba gashi Kabiru yayi nassara wajen cutar da ita. Kabiru kuwa cikin nuna tsananin damuwarsa ya d'auko mukulin motarsa Yana Sajeeda ta tashi su tafi asibiti. Da taimakon Yesmeen Sajeeda ta shirya Suka tafi asibitin,Yesmeen taso ta raka su Kabiru ya hana akan ta zauna ta kula da gidan Tunda Suka tafi Yesmeen ta rasa me ke mata Dadi. Kan ta balain ciwo yake mata saboda rashin bacci hakane yasa ta dan kwanta kafin su kabirun su dawo dan ta gama aikin ta. Tana kwanciya bacci yayi awon gaba da ita ta hau mafarki Mafarki A kwancen da take taga Rabiu ya shigo d'akin ya taka kujera ya cire glass din fitilar d'akin ta ya saka wani abu amulmule kamar ball ya maida glass din ya rufe ya sauko ya tafi. Ita dai tana kwance tana ta mamakin abinda yazo ya saka a fitilar. Mik'ewa tayi ta nufi wajen makunin ta kunna fitilar dan sai take ganin kamar kwan fitilar ya canza. Ta na kunnawa glass din ya fashe Mata a ido,ta fara ihun idonta haka tayi ta tsalle a mafarkin tana Jin radadi a idonta. A firgice ta tashi daga bacci a lokacin da taji an Kira sunan ta da k'arfi ta bud'e idonta taga ashe mafarki take daga kwanciyar ta ashe. magriba tayi. Kabiru ta gani a bakin k'ofar ya mugun hade rai Ta mik'e da sauri tana "Abba kun dawo ya jikin umma?" "Ya kike Zama a cikin duhu zo ki kunna fitilar nan dan d'akin ki yayi duhu da yawa... Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111