Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 106

Chapter 106

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,263 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ma complete set nagyaranjiki Small 14k Babba 16k Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free Sanan Kuma akwai kit Karami 12k Abubuwa 6 ne aciki😱😱😱 wannan garaɓasa har ina? Soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Oil *BE PART OF THE GLOW TEAM KARKU BARI A BAKU LABARI **WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 96-* Sajeeda Nayi kuka Kamar raina zai fita a lokacin da labari ya iskemu akan halin da Kabiru ke ciki,na kasa yarda wai uban yayana ne ya haukace yake Haushin kare Babana ma kuwa har da zazzabin sa dan da alama abinda ya gani ya tayar Mai da hankali,jikinsa sai rawa yake Yana zuba sallati,yana "Akan neman duniya akan kudi Kabiru ya cutar da kansa haka"?? Yarana kuwa daki suke shige suna ta rizgar kuka,Hamza da Annur da suke je Suka ganewa idonsu halin da yake ciki akan bola,dak'yar aka dawo dasu suma suna ta kuka, tuni aka cika gidanmu wanda rabinsu gulma ne ya kawo su,daga ni har yarana haka muka kulle kanmu a daki, a ranar sai da jinina ya hau,dan sai da aka Kai ga Kaini asibiti shekara ashirn da hudu ba wasa ba hankalina ya tashi da halin da Kabiru ke ciki, bansan Mai ya kawo shi garin nan ba,bansan ya akayi asirinsa ya tonu a bainar jamaa a garin da aka haife shi kowa ya san shi ba. Nusrah ma sai da aka bata gado wai ana ta kiranta a waya wai an samu wasu sun masa video sun yada a duniya a tsirara yana Haushin Kare,da zuciya na bugawa da na nida yarana ya buga,wai bamu muka aikata ba Amma muke Jin wanan kunyar,wai iya kunyar duniya kenan Ina ga anje lahira,da zaka tsaya agaban Allah,mai yasa Kabiru yazo garin nan yazo ya tona min asiri,dan tamkar ni ya tonawa asiri tunda ya shafa min bakin fenti da yarana. Daidai su Saifullahi haka suka ringa Kira a waya,bazan iya jure wanan tashin hankali da abin kunyar da Kabiru ya jawo mana akan neman duniya ba,hakan ne yasa na nemi iznin mahaifina akan zan koma garin kano nida yarana dan mutane da gangan suke zuwa su zauna a gidan suna so sugani ko suga yarana,ni kaina abin kallo na zame musu,yaya Asmau ce ta ringa tausa ta,ba abinda ya rage kowa yasan halin da muke ciki, mahaifina Kuma yace nayi zamana anan din bai yarda naje ko'ina ba,tuni na mika lamarina wajen Allah,duk da ba wai gama warkewa nayi ba,haka na daure na ringa kwantarwa da yarana hankali,dan a karshe unguwar muka bari muka koma wani unguwar wajen dangin mahaifina,Nusrah tayi wani irin rama gata da danyen jego a jiki,tashin hankalinta nasan bai Wuce mijinta da bai tab'a kiranta a waya tunda tazo garin ba idan itace ta kirashi kuwa baya dauka,tun tana boye min sai da na gano,na hau kwantar mata da hankali wanan Yana cikin kaddararmu bamu isa mu kauce masa ba,nasan abinda Kabiru ya aikata sai yayi balain shafar yarana,kila Mijin Nusrah sai ya rabu da ita,tunda bazai kasa samun labari ba tunda har a gidan radio an bada labarin Wanda jikinsa ya makale a jikin Kare yake Kuma kukan karen,dan a yadda naji har daga wani wajen ake zuwa ganinsa, gashi an kasa Kama shi balle a killace shi,mahaifina balain tausayin shi yake ji,kamar yadda nima naji Ina tausayinsa,a da na dauka bazan tab'a iya yafe Masa ba,a da na dauka da zan ga abinda zai cutar dashi kau da kaina zanyi sai gashi na tsinci Kaina da tausayin halin da yake ciki,Wanda ni nasan Allah ne ya tona Masa asiri,da asirin nasa ma ya tashi tonuwa sai ya tonu a bainar jamaa,duk wanan masifar da ya jefa kansa akan neman duniya ne,ga Inda Neman duniyar yayi dashi,mun gina rayuwar mu cikin kwanciya hankali da soyayya san zuciyarsa ya Kai shi neman kudin haram ya jefa kansa a masifa ya saka mu a tashin hankali duk abinan ko shekara uku baiyi ba. kwana biyu da komawar mu gidan kanin mahaifina Saifullahi da Fahad suka zo daddare,rabona dasu shekara daya kenan da watani,yarana sun zama Samari sosai,haka muka rungume juna muna kuka. Sai tambayoyi suke min da banida amsar tambayar su,akan abinda ya samu Kabiru har ya haukace,a takaice a daren Suka bi dare da rakiyar su Annur Suka gano Kabiru da ke saman bola Yana tsince tsince,sai da suka dawo cikin kuka Suka hau bani labarin yadda jikinsa ya koma kamar na Karen, fuskarsa ce kawai bata canza ba,wai Yana ganinsu ya daina haushi ya zubo musu Ido yana kallon su. A ranar dagani har yarana sai da muka ci kuka muka gode Allah. Annur sai cewa yake a dauko shi a Kai shi asibiti yarana ma balain tausayin shi suke, Saifullahi sai cewa suke Ina ma ace sun gano da kila basu bari yayi nisa ba,anan suke bani labarin yadda komai nasu ya kone,har da na Yaran abokin Kabiru Rabiu sai a wajensu nake Jin wai ya rasu,yayansa kamar su haukace da suka ji rasuwarsa,Suma sun gano kudin nasa bana halal bane. Saifullahi cikin kuka ya ringa bani labarin yadda ya ringa kawo zargin mahaifunsu daga baya sai ya watsar dan gani yake bazai taba kauce hanya dan ya samu kudi ba. A takaice Saifullahi shi ya nemo Mana gida a Kano ya roki mahaifina akan Yana so mu koma can,dan idan muka bar garin zamu dan samu nutsuwa,idan an kwana biyu zai san yadda zai yi yasa azo a dauki Kabiru,dan yana da kudin da ake biyansa na zanne da yake tarawa, dan kaf makarantar su ba Wanda ya Kai shi iya zanne wanda har masu kudi nemansa suke dan ya musu zannen da ya ringa shigo Masa da kudi. Mahaifina albarka ya sawa Saifullahi dan da Kabiru baiyi gaggawa ba da ya samu kudin ta hanyar Saifullahi dan da dukan alamu Saifullahi shi zai zama silar da zasu yi kudin. Yaya Abu Tunda Kabiru ya fita ya barta a d'akin da aka kaita ta ringa rusa ihu,tana nadamar biyo kabirun da tayi,sai a yanzu ta fara nadamar zuwa ma gidansa,yau gashi garin kwadayin ta bayan nemanta da yayi ta gaba da baya,da a yanzu ruwa zubo mata kawai yake Yana bin kafarta mai balain wari,duk haka bai ishe sa ba sai ya kawo ta an yankata,sai a yanzu take nadamar duk Abubuwan da ta aikata,kila hakkin Sajeeda ne ma ya Kamata,kila muguntar da tayi ne duk yake dawo mata, Ina ma tana da yadda zata tsira da ranta wani irin sanyi take ji dan zazzabi ne ya rufeta tana Jin kamar karfin Jikinta na raguwa,kaikaiyi da zugi kawai take ji tun tana iya kuka da k'arfi har

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});