Chapter 96
Chapter 96
tashi,bana so na zura jiki,amma sai na gwada mik'ewa daga kwancen da nake sai naga na mik'e a haukace na fara kabbara Ina "Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar na shaida babu abin bauta da gaskiya sai Allah na shaida Annabi Muhammad sallalahu alaihi wa salam manzonka ne laillaha illallahu Muhammad rasulillahi Sallalahu alaihi wa salam" Sai na gwada sauke kafafuna kasa sai na Mik'e tsaye duk da bani da kwari,dan kafafuna sirarane sosai tamkar kwarangwal haka na dawo. Sai naga na tsaya a Kan kafafuna sai naji wani irin farinciki na dibana na mitsini kaina da k'arfi sai na tabbatar ba fa mafarki nake ba Allah shi yake ikonsa a duk lokacin da yaso,Allah Mai yine a yanzu Allah mai yine a cikin Sakani,sai nayi taku biyu wai na gwada tafiya na gani, farinciki ya Sakani zubewa akan gwiwata na tafi sujadda Ina Kara kabbara sai na rasa mai zancewa Allah,sai na tsinci Kaina da cewar "Ina kaunarka Allahna Ina sanka Allah na bani da tamkar ka ka gama min komai" na dago Ina "Yesmeen kina Ina zoki ga sarkin sarakuna ya mikar dani,sarkin da bai Haifa ba,ba a haife shi ba ya warkar dani laillaha illallahu Muhammadu rasulillahi sallalahu alaihi wa salam. Kuka kawai nake motsin da naji yasa na tashi iska na d'aukana na koma Kan gadon na kwanta na rufe idona hawaye na cigaba da zubo min,wallahi ji nake mafarki nake bazan nunawa kowa na warke ba nurse dinan na iya fadawa Kabiru shi Kuma ya Kara kwantar dani. Addua na tsinci Kaina da yiwa Annur akan yadda ya warkar dani Allah yasa shi ma bakinsa ya bud'e. Nurse din da ta shigo ruwa ta bani dan Ashe ruwa taje daukowa na girgiza Mata kai ba abinda zai Shiga bakina Allah kawai Zan tayiwa godiya. Wani irin farin ciki ya rufeni da na tuna yanzu Nima Zan iya tsayawa nayi Sallah nayi rukuu nayi sujadda na zauna nayi tafiya kamar kowa. Akan idona aka Kira sallah Asuba nurse na fita na Mike iska na d'aukana Kamar Mai koyon tafiya na nufi bandaki,Ina alwala Ina hawaye rabona da alwala da kaina har na manta,ba hijabin da Zan iya sawa kayan jikina ba lailai yayi sallah ba dan har yanzu Ina dan Jin dumi da zuvar ruwa a kasana. Watakila jikina ne bazai warke kamar yadda nake ada ba amma Zan ta rokon Allah in Sha Allah zan warke na daina zubar ruwan Kan gadon na koma na zauna. Tuni naji zuciyata ta rabu gida biyu wajen tunanin abin yi nasan Kabiru zai iya zuwa asibti ya tafi dani,ko dai na roki nurse ta kaini Tasha na tafi garinmu,ko dai na bi shi na bari sai ya saki jiki zaiyi wani abun na bashi mamaki. Tuni naji zuciyata ta bani da nayi hakan. Wajen karfe goma sai ga Kabirun ya diro yaci doguwar Riga ta maza Kallon da nake Masa na yadda Zan fallasa sirirnsa kowa yasani ne, wani irin wutar tsanarsa ke ruruwa a kirjina amma haka na daure,ya zauna a gefen gadon Yana "Sannu Sajeedata kin warke Kai naji dadi yanzu likita yace zamu iya tafiya ya bani ma takarda sallama yace ki rage tunani Zaki ji saukine kinji" Gyada masa Kai na nayi Ya saki murmushi Yana bari na sa a kawo keke a doraki a kaiki mota. Yayi hanyar waje. Ba jimawa ya dawo da nurse biyu Suka kinkimeni Suka dorani akan keken suka jani har wajen motarsa ya bud'e gidan gaba ya kinkimeni ya Sakani a seat din daya kwantar dan ba iya zama nake ba a wajensa Ina kallo ya zura hannu a Aljihu ya d'auko kudi ya basu Suka karba Suna zuba Masa godiya basu San kudin haram bane. Shi kadai ya ringa surutunsa Yana cemin Kar na damu Zan warke fa zai siyamin mota zai kaini saudiya. A garin kallonsa na naga wajen jikinsa a kumbure sai naji gabana yayi wani irin faduwar tashin hankali Kar nayi b'atar basiran bin shi yaje ya kwanta dani, sai naji zuciyata na "Ba abinda zai iya Sajeeda idan har yace zai gwada ki shamece shi ki kai Masa duka" Duk da haka sai naji jikina na rawa dan a kumbure yake har Ina iya hango shi ta cikin rigarsa. Nidai har Muka shiga gidan ya daukeni ya Saba a kafada ya hau dani sama jikina bai daina rawa ba sallati kawai nake a zuciyata dan ko kokawan zamuyi ba kwarine dani ba. Yana direni ya sauka kasa ya hado min shayi,da zai lura zai ga yadda jikina ke rawa amma da na tuna Ina da Allah sai na yi BISMILLAHI a zuciyata na shanye shayin. Ina gama Sha ya zauna a d'akin Yana ta zuba hamma da Mik'a kallon sa kawai nake da yaga mun hada ido sai ya saki murmushi Yana "Sajeeda rashin samun nutsuwa na neman haukatani kamar naci babu wayyo Allah na" Sai ya Kai hannunsa Yana matse jikinsa "Kai Ina zuwa na fita Kar na cigaba da ganin ki na kasa hakuri na danne ki amma fa idan na kasa dannewa hakuri zakiyi Ki barni na samu nutsuwa" Daga haka ya fita waje jikinsa a mike. Kabiru Yana sauka ya hau safa da marwa Yana tunanin abun yi,zuciyarsa Raya Masa kawai yake akan ya nemi Sajeedan dan jikinsa ba Kara kwanciya zai yi ba,dan baisan wa zai nema ba gashi lokaci na tafiya. Tuni zuciyarsa ta yanke Masa ya nemi Sajeedan sai ya cire rigar jikinsa ya rage daga shi sai gajeran wando,Yana k'ok'arin Hawa sama sai yaji ana kwankwasa k'ofar,cikin mamaki da b'acin ran Wanda ke neman hanashi aiwatar da shirinsa yasa nufi k'ofar a fusace ya bud'e ganin Yaya Abu ce yasa yaja da baya Yana "Wai har kin iso Yaya abu" Yaya Abu washe baki tayi tana "Na iso tun asuba na dauko hanya" Tace tana satar kallon wandonsa Kabiru kuwa ya hau shafa kansa Yana Kara Jin Yana harbawa da yayi tozali da kirjin Yaya Abu dake cike,dan na Sajeeda yayi flat saboda rama. Yaya Abu kuwa ta saki murmushi ta Kara gantsaro kirjinta ta ajiye mayafin tana na kwaso gajiya wallahi ya naganka a tube ne"? Sosa Kai Kabiru ya Kara yi yana "bazaki gane ba Yaya Abu Ina cikin wani hali" "Mai zai hana nagane ganar dani Zan gane" Tace tana sakin murmushi dan ta dago shi,bazata sake tayi Wasa da wanan. Damar ba,har ta fara hango yadda zatayi kudi. Kabiru kuwa ganin tana wani murmushi yasa ya nuna Mata jikinsa Sai ta kwashe da dariya tana "Nifa Yar gari ce nagane ka sarai, muje daga ciki amma fa sai an cika min jakata da kudi" Kabiru da ke Jin Kamar a mafarki cikin zumudi yace "miliyan daya zan baki" Yaya Abu ta washe baki ta mik'e tana "sama zamu hau dan Kar Sajeeda ta jiyo mu" "Aaa tana sama muje dakinta. Kabiru yace jikinsa na rawa Yaya Abu kuwa ta nufi d'akin Sajeeda tana murguda duwawu. Tana shigewa Kabiru yabi bayanta Yana ji kamar ya taka rawa cikar burinsa. Ko damuwa da rufe k'ofar baiyi ba ya hau cire gajeran wandonsa jikinsa da farin fari maganin daya kwashe a jikin Karen daya je ya Yar da safe. Tuni Yaya Abu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111