Chapter 104
Chapter 104
zamuyi amfani da jininka" "Kayi amfani dashi a yanzu dan na gaji da na kwanta da mahaifiyata gwara ka kasheni mugu azzalumi Kun cuceni Allah ya Isa ban yafe maka ba" Kiit yaji ya yanke wayar. Yana k'ok'arin sake Kira yaji muryar mahaifiyarsa a Bayan sa da..... ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 91-95* "Zanje wajen Mallam na dawo ya nagan ka haka a firgice lafiya kuwa"? Kabiru da numfashinsa ya kusa d'aukewa saboda tashin hankali dan ya d'auka taji wayar da yake ajiyar zuciya ya saki a hankali ya fara share zufar da ke keto masa Yana "Ba komai hajiya" Ido mahaifiyar tasa ta zuba Masa tana karantar sa,har ga Allah ta kasa gane Kan Kabiru,tana yawan munanan mafarki a kansa,bata San dalili ba,gani take Yana cikin damuwa amma bayaso ya fada mata. "Sai kin dawo Hajiya" Kabiru yace da sauri Yana nufar cikin gidan dan kiran shugaban ne ya Kara shigowa wayarsa gabad'aya hankalinsa a tashe yake. Yana shiga ciki ya dauki wayar kirjinsa na bugun uku uku, shugaban ya fara magana da "ka bijire wa kungiya duk abinda akace kayi baka yi ba, karka manta idan aka Shiga kungiya baa fita,amma tunda taurin kai zaka gwada mana, bazamu kasheka ba zamu bar ka a raye yadda zaka ringa neman mutuwa da kanka ka gaggauta bawa kungiya hakuri,ka aiwatar da abinda Muka saka ka,idan ba haka ba zakayi mamakin abinda zai biyo baya" "So nake kuyi duk abinda zaku yi dan na rantse da Allah na bar kungiyar kenan har abada ko da Wasa bazaka Kara ganina ba,ka fadamin ribar mai naci a Shiga kungiyar idan ba lodin tashin hankalin da kuka ringa jefani ba,kuka saka na Kauce hanya na daina ibada duk wani nauin manyan zunubi ba wanda ban aikata ba Kun cuceni Allah ya Isa ban yafe ba kuyi duk abinda zaku yi dan bazan Kara yarda ku jefani a cikin wani tashin hankalin bayan Wanda nake ciki ba" "Zaka gani" Shugaban yace tare da kashe wayar Kabiru kuwa yayi wurgi da wayar hannunsa Yana Jin kansa kamar ya rabe biyu, Ya kwanta flat a kasa ya fashe da kuka Yana "kaicona ya Allah ka yafe min nayi nadamar abinda na aikata" Kuka yake Kamar ransa zai fita yayi nadamar jefa kansa a cikin masifa da balai,baisan Mai ya Kai shi Shiga kungiya ba,bai rasa ci ba bai rasa Sha ba, matarsa bata tab'a nuna gajiyawarta a hidima da gidan ba,hasali ma bata bari ma ya nuna damuwar rashin kudinsa,tunda ya Aureta har Suka hayayyafa ta bawa yaransa tarbiyya daidai gwargwado,amma saboda idon sa ya rufe da san yayi kudi ya fara ganin bai dace ace Sajeeda ke hidima da gidan ba,yaransa zasu iya Raina shi dan zai iya cewa sun ma raina shi dan ba Mai cewa ya mishi Abu da sun tashi wajen Sajeeda suke tafiya suce Abba ba shi da kudi, tun ranar da Yana daki a kwance dan ko ya fita ba abinda zai samo tunda ba Wanda yace yazo ya masa gyara,yaci abincin Rana kenan da Yana ci Sajeeda na gefensa tana jansa da hira ko kad'an bataso tagan shi cikin damuwa,sai da ya gama ci ta dauki kwanun tayi waje tana ya kwanta ya huta,Yana kwanciya ya jiyo muryar Hamza yana ta siya masa littafi budar bakin Annur sai cewa yayi kaje ka fadawa Abba ya siya maka,sai Hamza yace ai Abba bashida kudi shi yasa nace umma ta siyamin. Runtse idon sa yayi dan har ga Allah ransa ya sosu,yanzu haka zai zauna komai sai dai Sajeeda tayi,haka zai zauna yaransa na Masa kallon fakiri a ranar ko runtsawa baiyi ba ya hau tunanin ta hanyar da zai samu kudi ta k'arfi da yaji,dole ya nemi kudi,ko dan ya dawo mai gidan. Tunda ya dasa tunanin samun kudi a ransa ya fara tunanin ko fashi da makami zai fara Yana so yayi kudi idan ya shigo gidan yaransa su zagaye shi kowane na fada Masa matsalarsa.a cikin wanan halin watarana yana cikin tafiya yaji ana ta masa horn Yana juyawa yaga tsohon abokinsa ne Rabiu da suka yi makaranta tare. Jiki na rawa ya Shiga motarsa Yana mamakin yadda Rabiu ya Zama Mai kudi,dan kayan jikinsa da motar sa kawai ya nuna kudi sun zauna,a ranar Rabiu ya danka Masa kyautar dubu dari,ya bashi lambar wayarsa,akan ya kirashi,yayi nadamar haduwa da Rabiu,dan daga kiransa akan ya Masa hanya yayi kudi,ya dorasa akan mumunan hanya Wanda da fari sai da ya bijire yace bazai iya ba, Rabiu ya hau wanke shi da kudade da har sai da ya kwadaita masa yaji zai iya komai dan ya samu kudin,yau ribar mai yaci a Shiga kungiyar matarsa Mai kaunarsa mai rufa Masa asiri,ya butulce mata yayi amfani da ita ya kassara mata rayuwa,tunda yake bai tab'a aikata zina ba sai gashi da girmansa da yayansa ya hau neman Mata,ya kwanta da Kare yaje makabarta yasa layya a bakin gawa,ya daina sallah gabadaya duk a Kan kudin da zai iya mutuwa ya bari Kamar yadda Rabiu ya tafi cikin kiftawar Ido,Allah ya dauki ransa,mai ya Kai shi jefa kansa a cikin wanan masifa yanzu ya ma Zama kafiri tunda baya sallah,taya zai nemi yafiyar Allah daga Ina zai fara. Kuka kawai yake har Yana Jin zazzabi na neman rufe shi. A haka mahaifiyarsa ta shigo ta sameshi. Hankali a tashe tayi kansa tana "Kabiru Wai Mai yake damunka Mai kake boye min Kabiru yanzu da na fita akace Sajeeda ta dawo gida ni bangane mai ke faruwa ba, Kabiru kana da sama dani ne Mai ke faruwa ne ka fadamin ni mahaifiyar ka ce zan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111