Chapter 66
Chapter 66
MAI SUNA BACK TO VIRGIN 08132506044* *MAGANIN MATA MUNA SA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN* *INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH* MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU *HATSABIBIYAR TURARE* *NI DA MIJINA* *SAI KA BIYONI* *SHU'UMAR HUMRA* *BITA ZAIZAI* *DARE DAYA WANKA GOMA* Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana 08132506044 OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE *INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MIKI WANI SET MAI SUNA BACK TO VIRGIN WANNAN SET DIN ZAKISHA MAMAKIN YADDA ZAI HADE JIKINKI GAMGAM. 08132506044* *MAGANIN MATA MUNA DA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN* *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 35-40* "Karki Sha kinji umma wallahi ta zuba abu a ciki bari na tafi Kar tazo ta kamani naga ta hau sama wajen Abba" Daga haka tayi waje da sauri. Da ido na bita har ta fita sai na kasa gane Inda maganar ta ta dosa sai naji kwakwalwata ta kasa bani hadin kai nayi tunanin mai Yesmeen ke nufi da Kar na sha kunun da yayata da muke uwa daya uba daya ta kawo min,tana nufin abun cutarwa ta saka min kenan kirjina ya doka da k'arfi jikina ya dauki b'ari iya sanina ban yiwa Yaya Abu wani Abu da zata cutar dani akan me zata saka min Abu a kunu,maganar Yesmeen na karshe da na tuna yasa naji kaina ya sara min,wai ta hau sama wajen Abba,mai zata yi a sama wajen Abban Nusrah, shigowar ta dakin yasa na zuba mata ido Ina kallonta,sanye take cikin doguwar rigar atamfar ta cika rigar tam,har da dan kwalliya tana zuba kamshi,a haka ta hau sama wajen Abban Nusrah,sai na tafi tunanin yadda take zuba kwalliya tunda muka dawo Abuja,sai naji na kasa yarda shaidan ya raya min wai yayata so take taja hankalin mijina tunda yanzu a kwance nake bana iya komai,Koda ba a kwance nake ba taya zata tab'a tunanin Jan hankalin mijina bayan uwar mu daya uban mu daya ,a wane dalili zata zuba min abu a kunu iya sanina Kuma Yesmeen bazata tab'a mata sharri ba,kallon ta kawai nake inaso na hada tunanina waje daya Ita kuwa room freshner ta d'auko a gaban mudubi ta fesa a d'akin ta zauna a gefen gadona ta hau mamatsa hanci tana "Sajeeda Allah ya yanke Miki wanan wahala da wanan rayuwar da kike na a kwantar a tayar wai ace jikinki ke fitar da wanan warin,Allah ya kawo Miki sauki na har abada wallahi da wanan wahalar da kike fama dashi,gwara ace ma mutuwa Kika yi Kika huta,kin zama hoto ba magana miji kuwa sai dai ki ganshi daga nesa,magani ba irin Wanda baa yi ba ba sauki,Allah ya yanke Miki wanan wahala kanwata wallahi Mai kaunarki bazai so ya ganki a haka ba, Allah yasa wanan jinya da Kika Sha ya zama silar shigarki aljanna sannu" Kallonta kawai nake jikina na wani irin rawa maganganun ta sun matukar daga min hankali yayata ita ke min fatar mutuwa yayata ita takeso ta kau dani,mai nayiwa Yaya Abu da har take min fatan mutuwa,idan na mutu mai ribar ta,sai na tuna yadda take shishigewa Abban Nusrah idan ya shigo d'akin ta hau tambayar sa mai zaa dafa Masa,dama dan Abban Nusrah take wanan kwalliyar so take na mutu ta Aure shi kenan,?hawaye ya hau zubo min Ina Jin zafi a kirjina,wanan wane irin masifa da jarrabawa ne, mijina ya kassara min rayuwa yayata Kuma tana so ta karasa ni saboda kwadayin abun duniya, Mai na musu haka da zafi, Kuka nake sosai kirjina na sama da kasa ita kuwa Ta d'auko kunun tana "Sannu Sajeeda ya zaki yi da kaddara haka Allah ya rubuta miki" Ta ajiye kunun ta matso kusa dani ta dagani daga kwancen da nake dan tsaf zata daukeni saboda rashin nauyi bama nama a jikina ta saka min pillo daga wajen kaina,tana "Kunun gyada ne nasan kina so shi yasa na miki" Kallon ta kawai nake yaushe rabon da Yaya Abu ta kawomin abun karyawa da wuri,wani zubin ma mantawa take sai dai Yesmeen idan ta faki idonta ta kawomin,ko ta tashi kawo min haka za ta yi ta yamutsa fuska tana nuna kyankyamina take,a yau sai gashi da wuri ta kawo abin karyawar saboda ta zuba min abu a ciki,a daidai lokacin da ta kawo cokalin kunun bakina,na kau da kaina hawaye na cigaba da zubomin na hau addua a zuciyata Ina "Ya Allah nasan mutuwa dole ce ya Allah ka ara min tsawon rayuwa ka bani lafiya ka gwada ikon ka akan Abban Nusrah ka bani lafiya yaga na warke,ya Raheem bana iya ibada saboda ba abinda nake iya yiwa kaina,Allah nayi tawasali da kyawawan sunayenka ka bud'e min bakina na iya magana karka bawa yayata ikon cin galaba a kaina Allah nasan halin nan da na tsinci Kaina a ciki jarrabta ce daga wajenka Ina mai neman sasauci a wajen ka dan ban Isa na gujewa kaddara ta ba ka bani ikon cinye wanan jarrabawar ka bani tsawon rayuwa yayata ta gani a raye" Yaya Abu juyo da fuskata tayi tana "Ki Sha kunun Nan Sajeeda na fada Miki saboda ke nayi" Turo k'ofar d'akin da akayi yasa muka kalli bakin k'ofar,Yaya Abu ta hau washe baki da taga Abban Nusrah ne ya shigo ya ci kwalliya da shadda ruwan zuma,shi ma bakin sa a washe ya karaso gefen gadon,na zuba Masa ido Ina kallonsa ya zauna a daya gefen Yana "Sannu da dawainiya Yaya Abu kina k'ok'ari sosai Allah dai ya biyaki ya saka Miki da alheri da bakya gidanan bansan ya zanyi ba" Ba kunya ba tsoron Allah Yaya Abu ta kankantar da murya ta hau wani abu da ido tana "Ni Dan Allah ka daina cemin Yaya Abun nan ka kirani da Abu ko zainab ni idan kana Yaya Abu Nan sai naji kamar wacce ta tsufa bayan ni ba tsohuwa bace tunda haihuwa ta daya, matarka kuwa shekara daya kawai na bata" Rufe Baki Abban Nusrah yayi Yana "Ai ko kwana daya kika bawa Sajeeda dole a baki girmanki na yayarta" Kallon su biyun kawai nake Ina hararo Yaya Abu ta samu cikar burinta na kau dani, ta auri Abban Nusrah,dama Yaya Abu zata iya auren mijina,ashe ba abanza mahaifin mu ke mata fadan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111