Chapter 52
Chapter 52
Santa ya mace ba iya tabe tabe ne har sai da ta Kai da aka Santa ya macen duk ba ma kudin kwarai suke bata ba,last year wata kawarta tace wani Alhaji yazo daga kasar waje Yana neman yan mata,yadda na rubuta a sama su uku haka suka je,a ranar ta hadu da kaddarar ta da har yau take fama ya nemeta ta baya ya bata kudin iphone,tunda ga ranar lafiya ya kaurace mata a yanzu duburar ta a bud'e take zaryar asibiti kawai suke ko zama bata iya yi,tace tayi nadama ta cuci kanta ta cuci iyayen ta da suka d'auka wani larurar ne ya sameta Basu san Mai ta aikata ba, wayanda suka je tare duk sun gujeta dan su basu yarda ya neme su ta baya ba ita Kuma yawan kudin daya mata alkwari ya sa ka ta yarda gashi yanzu Iyayenta ke dawainiya da ita suna cin bashi a kanta,Dan Allah muyi hattara ba kowane mai kudi ke samun kudin sa ta hanyar halal ba Allah ya kyauta ta shirye mu Ameen) Kabiru dubu dari ya d'auko ya bata cikin murna ta karba ta nemi ya bata lambarsa yace mata Kar ta damu zai nemeta ita ta bashi lambarta tana kuwa tafiya ya goge lambarta. Wani irin dadi yaji yana ratsa shi dan sai yaji ai ta Bayan ma yafi Dadi. Rabiu kuwa sai tsokanar sa yake Yana sai ma nan gaba idan ya Kara kwarewa. Sajeeda Tashin hankalin da nake ciki ya Kara saukar mun da mugun zazzabi,daga kasan cibiyata zuwa cinyata kamar an hura min wuta haka nake ji, Kabiru ya cutar dani,kafin na mutu sai na tona Masa asiri na fallasa sirrin sa kowa yasan mai ya aikata,na Masa Allah ya isa yafi cikin kwando,nasan Yesmeen nasan zuwa wajena babu hali tunda a idon su yaya Abu ba gani take ba. Ina ji ana kwankwasa k'ofar dakina ban ma iya daga kaina ba har sai da aka turo k'ofar d'akin naji muryar Saifullahi Yana "Umma har yanzu jikin ne"? Ya zauna a gefena tare da yaye bargon dana rufa kaina,kamar Wanda ya zugoni na rushe da kuka Saifullahi kuwa ya saki sallati Yana "Umma jikin ne haka ko asibiti zamu je bari na Kira Abba na fada Masa ba ki da lafiya idan yayi nisa sai na raka ki muje asibitin naga ma su mama na nan ko su zan yiwa magana Da sauri na fara girgiza kaina Ina "ba sai ka Kira kowa ba Saifullahi ka Kira min yayarka" "Aunty Nusrah Zan Kira"? Kai kawai na iya gyada masa,Ina ganin ba wacce Zan fadawa halin da nake ciki sama da Nusrah Ina ganin ba wacce Zan fara fadawa cutar da Kabiru yamin sama da Nusrah,duk da Yesmeen ta rokeni Kar na fadawa kowa amma dole na fadawa Nusrah saboda tasan yau idan na Fadi na mutu Abban ta ne ya kasheni shi yayi ajalina ko a yanzu banji bazan nunawa Kabiru nasan halin da yake ciki ba. Muryar Nusrah da naji da sallama ta wayar Saifullahi yasa na mik'a hannuna da naga kamar sirrancewa yake Ya Mik'o min wayar na karba Ina tazo gida yanzu nan inasan ganin ta Ina Jin yadda ta rude tana tambaya ta ya taji muryata haka Saifullahi yace "ke dai kizo Mana ai kema kina jin muryarta kinsan bata da Lafiya" Ya kashe wayar Yana mun sannu Na koma na kwanta Ina tambayarsa su Annur,da nake Jin mugun tausayinsa a raina Abban Nusrah akan duniya ya cutar dani ya cutar da dan cikinsa ya kurmance,a yanzu abubuwa suka ringa dawo min kaina Wanda banda na saka yardar Abban Nusrah a raina yaci ace na gano halin daya jefa kansa a ciki,wai duk Ina zaune ban taba sanin abinda ke faruwa ba,Abban Nusrah ya cuceni,Yesmeen itama ta cuceni dan da ta fada min da tuni na bar masa gidan na kwashe yayana. Saifullahi haka ya zauna a gefena Yana jeramin sannu har Fahad shi ma ya shigo d'akin,duk Ina ganin tausayina a idon yarana basu san halin Nan da nake ciki mahaifun su ne ya jefani a ciki ba Ina tsoron ma ya yi wani abun ya Kara fadawa kan yayana banda Allah nasan Yesmeen da nasan Kabiru ya Dade da cin galaba akan ta,dan ma duk abinda zai faru tana gani a mafarki Kamar yadda babarta ke ganin komai a mafarki kafin ta rasu. Idona a rufe naji shigowar Yaya abu da plate din abinci tana "Ki tashi kici abinci Sajeeda ni na rasa me yake damunki kike wanan kwanciya da kukan anya ba wani matsala ne dake ba iya makantar Yesmeen ke damunki"? "Bata da lafiya ne Mama Kuma dole umma ta shiga damuwar halin da Yesmeen ke ciki,tashi daya ta wayi gari bata gani,Kamar yadda Annur ya wayi gari ya daina iya magana abunan na bani mamaki" "Ai ba abun mamaki bane saifullahi Allah yakan jarrabci bawan sa dan ya gwada imanin sa,kunga Abban ku Allah ya Masa arziki a yanzu sai Kuma ya jarrabce shi ta hanyar tab'a yayan dan yaga ko zai iya jurewa in Sha Allah aka cigaba da neman magani zaa Dace watarana ki daina saka damuwa a ranki" Ina murna nazo naci arziki ke Kuma kina langwabe wa Ni dai gabana da naji ya fara min kaikaiyi kawai nake sosawa ta cikin bargo saboda Kar su Saifullahi su ga yadda nake susa ko a yanzu ma ji na nake a jike nasani ruwan nan mai wari ke zubo min. Shigowar Nusrah d'akin yasa na bud'e idona bata yi wata wata ba ta fado kaina tana "Umma Mai ya Same ki haka Kinga yadda kika dawo"?? Yaya Abu ce tayi magana da bata iya gaisuwa ba, Nusrah zubewa ta a kasa ta hau bawa yaya abu hakuri akan bata lura ita bane. Ganin hankalin Nusrah ya tashi sosai har tana na tashi muje asibiti yasa na daure na Mik'e zaune Ina k'ok'arin boye halin da nake ciki,abincin da Yaya abu ta kawo min na dauka duk da nasan ba iya ci Zan ba haka. Na fara tusawa ita kuwa tayi waje tana ko nifa Ina ganin ta fita na kalli su Saifullahi Ina su bamu waje magana Zan Yi da Nusrah. Nusrah gadon ta hau sosai ta zauna gabad'aya hankalin ta na kaina,ni kuwa Ina ganin ba kowa na rushe da kuka,Nusrah hankali a tashe ta ruko hannuna tana "Umma dan Allah mai ke faruwa ne ya naganki haka kamar mara lafiya"? "Nusrah Abban ku ya kasheni Da raina" Nusrah Abbanku ya gama Dani.... " Umma mai Abban namu ya miki ?wani abu yayi"? Ina k'ok'arin magana na jiyo muryar Abban Nusrah a palo yana magana dasu Saifullahi dake mi shi bayanin rashin lafiyata na rufe ido na da sauri da naji ya nufo dakina a duniya idan da wanda na mugun tsana Abban Nusrah ne,Nusrah kuwa itama fuskantar da tayi da maganar bana so nayi saboda tahowar sa d'akin yasa tayi shiru ta kawo hannun ta jikina tana "Umma jikin ki zafi ko asibiti zamu je"? Ido na na Kara rufewa Ina danne zuciyata a daidai lokacin da Ya shigo d'akin dan ji nake kamar na tashi na cakumi wuyan rigar sa na tona masa asiri a gaban kowa da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111