Chapter 80
Chapter 80
kallona yayi waje. Na hau zubar da hawaye kila ma kallon karshe Muka yiwa juna dan yau nasan Yaya Abu shigowa tayi ta kasheni,dan rabon da Kuma ta kawo min abinci na manta tunda ta kawo abinci har tana koran yayana da suka ce Mata naci abinci ta dage akan su fita. Ido na zubawa yayata da muke uwa daya uba daya tare muka taso duk da hallayenmu ba daya ba,amma har nayi aure ba karamin girmamata nake ba,ko da Wasa ban taba rainata ba,duk da nasan abubuwa da take min marasa kyau haka nake shanyewa amma yau itace ke san kasheni akan dukiya. Tana ajiye abincin muka hada ido da ita,yadda nake kallonta yasa itama ta zuba min ido tana "Wanan kallon fa Sajeeda hakuri zakiyi haka Allah ya kaddara miki ke ba Mai nisan kwana bace karki wahalar dani ki bud'e bakinki na baki abinci kici" Kau da kaina nayi da ta kawo abincin bakina,nasan bana iya motsi amma sai na gwada daga hannuna da ta sake kawo cokalin bakina sai na tunkude cokalin,na zubawa hannuna da na tunkuda cokalin da Ido Ina mamakin yadda aka yi har na iya daga hannuna dan hannun a shanye yake bana iya dagawa,itama da alama mamaki ne ya rufeta da ta ga abinda nayi,dan har mik'ewa tayi taja da baya ni kuwa na lumshe idona Ina yiwa Ar Raheem godiya Wai yau nice da motsa hannuna na yarda addua bata faduwa kasa a banza tunda har na iya motsa hannuna watarana zan iya bud'e baki nayi magana, kabara kawai nake a raina Ita kuwa Yaya Abu da ta balain girgiza da ganin na motsa hannuna ta tako gefena ta daga hannuna tana "Daga hannun ki naga kinyi fa har Kika ture abincin da na baki?a lailai kice tafiya da magana ya rage Miki shikenan kin warke tab" Ta ja da baya ta dauki abincinta tayi waje da sauri wato ba haka ta so ba Yaya Abu dai ta karfin tuwo take so taga ta kasheni,Raina dai a hannun Allah yake,tunda har na iya motsa hannuna a goben nan idan Hamza ya shigo Zan karbi wayarsa na Masa rubutu Addu'ar da nake Allah yasa Kar Yaya Abu ko Kabiru su cutar dani kafin gari ya waye. Tuni na maida idona na rufe na ringa yiwa Annabi sallati Ina Jan istigifari,Ina Jin muryar Yaya Abu da Abban Nusrah a Palo,ya nuna Yana so ya shigo ya dubani,tace masa Kar ya tasheni bacci nake. Kabiru Hankalin sa a tashe ya dawo gida dan Mata biyu daya samu duk basu yarda ya nemesu ta baya ba,duk da lodin kudin da ya basu, haka suka dage idan har ba ta gaba zaiyi va bazasu iya ba,dayar ma arniya ce ya dauka zata yarda sai gashi ita mari ma ta waska Mai daya fara nemo bayanta da jikinsa ta sosoka mai zagi,ta saka kayanta ta fice. Koda ya Kira Rabiu ya sanar Masa sai ce Masa yayi ai dole yayi aikin nan yau,idan ba haka ba zaa bashi Wanda yafi wanan,abinda zai yi ya koma wajen Sajeedan kawai idan bai yu ba ya nemi Yesmeen kawai tunda ba ta gani,inyaso ya toshe mata baki. Da wanan shawarar ya dawo gida,yana dawowa yaga Yaya Abu ta hakimce a Palo taci kwalliya tuni yaji yayi wani irin harbawa ya fara Jin inama Yana da yadda zai yi ya nemeta ta baya,da yaji dadi. Da faraa ta tarbe shi ta kawo Masa abincin sa ta ringa jansa da hira, shi kuwa sai cije lebbe yake dan ji yake kamar ya jawota,dan wajen zuba Masa abinci ma sai da ta goga Masa kirjinta,haka ya matse Yana Gama cin abinci ya haye sama,dan in ya cigaba da zama zai iya aikata abun kunya. Allah Allah yake daya tayi ya fara zuwa d'akin Sajeedan,dan har wani magani ya siyo yadda ko jikinsa yaki mik'ewa indai ya sha sai ta mik'e ta k'arfi da yaji. Yesmeen Sha daya da rabi na dare ta fito daga dakinta cikin sand'a ta nufi d'akin Sajeeda a hankali ta tura k'ofar ta maida ta rufe. Sajeeda dake kwance tayi saurin bud'e idonta ganin itace yasa ta saki ajiyar zuciya. Yesmeen na zuwa tayi kasa da murya tana "Umma ko dai guduwa zamu yi yanzu tunda duk sunyi bacci mai gadi ma na leka shi naga yana bacci,mu gudu kawai umma yanzu ma mama so take ta kasheni" Kai Sajeeda ta ringa girgiza Mata dan tasan ba yadda za'a su iya guduwa Mai gadi kawai na iya tona musu Asiri,sai ta daga hannunta Yesmeen tabi hannun da kallo tana gwallo idonta waje cikin Farin ciki,ta wawuro hannunta tana "Umma Kinga hannunki na motsi Zaki iya dagawa alhamdulillah umma yanzu magana ya rage miki alhamdulillah umma adduar da muke yi ne" Yesmeen tuni ta manta da abinda ya kawota d'akin saboda murna ta d'auko kofi a gaban mudubi na tana bari ta Kara tofa min Addu'a a ruwa ta shafamin. Ta zauna daga kasan gadona ta hau tofi,ni kuwa sai murmushi nake dan bakinta yak'i rufuwa saboda murnar da take da na motsa hannuna. Motsin da muka jiyo daga waje yasa ni da ita muka waro ido, sai muka ji kamar kofata ake San bud'ewa. Yesmeen hankalinta a tashe ta ajiye kofin ta fara tunanin wajen b'uya,da yake siririya ce ita zuruf ta shige karkashin gadona a daidai lokacin da aka turo k'ofar d'akin nawa a hankali kirjina kamar ya fado a lokacin da naga Yaya Abu ce ta shigo ta maida k'ofar ta rufe a hankali ido na zuba Mata Ina kallonta kirjina sai sama da kasa yake saboda fargaba nasan ba alheri ne ya kawota d'akina ba. A gaban gadon ta tsaya tana "Wai idonki biyu Sajeeda kiyi hakuri ki yafemin na gaji da ganin ki haka a kwance tafiyar ki shi yafi Miki alheri Kuka kawai nake dan na gano so take ta kasheni na daga hannuna Ina nunata sai motsa bakina nake ita kuwa ta zagayo ta gefen gadon ta d'auki pillon da na dora kaina. Ta kawo pillon ta dora a fuskata Ihu ta saka sakamakon cafkar da Yesmeen ta kaiwa kafarta. A daidai lokacin da Kabiru ya turo k'ofar d'akin daga shi sai gajaren wando.... ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111