Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

baya ya saka a kejin ta. Ya shigo cikin palon yaran ke sanarwa da Sajeeda Karen da Abban su ya kawo. Kabiru na shigowa Sajeeda ta tare shi da sauri tana "Abban Nusrah Kare naga ka kawo cikin gidanan" "Ee kiwon ta zamu ringayi tana mana gadi" "Haba Abban Nusrah Mai za mu yi da Kare gidanan Dan Allah ka mayar da Karen nan na hadaka da girman Allah" Tsaki Kabiru yaja Ya kalli Yesmeen Yana "Ki jeki Debo abinci ki kaiwa Karen nan yanda Zaki zubawa mutum abinci da nama da komai haka zaki na zuba masa Kuma sau uku a rana zaki ringa zuba masa kinji ko lada zamu samu" Sajeeda na k'ok'arin magana ya daka Mata tsawa akan dole taja bakin ta tayi shiru Yesmeen kuwa da taji kamar kirjinta ya Fado saboda tsoro tayi kitchen da sauri ta zubo abincin a plate tayi bayan gidan tana ji a ranta akwai manufar daya sa Kabiru ya kawo kare cikin gidan. Daga nesa ta ajiye abinci tasa gudu dan karen kanta ya yo da gudu. Sajeeda Tunda Kabiru ya kawo kare cikin gidan na fara kananan laulayi sai najini a daudaure kamar mara lafiya na Rasa me ke min Dadi. Ko a yanzu dak'yar na samu bacci ya daukeni dan jikina kamar ba nawa ba. A cikin baccin da nake naji kamar ana tura abu a gabana matse kafata nayi da k'arfi na Kankame jikina so nake na bud'e idona amma na kasa...... MG'S SKINCARE Dame akafiki yar uwata? Kyan fatar ko iya gyaran fatar? Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata? Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4k Mg's beauty kit 14k Herbal whitening soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Glow oil Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 *RUFAFFEN SIRRI* *NA SADNAF* *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *Page 8* Haka na yi ta mutsu mutsu Ina jin kamar saduwa ake dani, ido na yamin nauyi balle na bud'e idona na nemi taimakon Abban Nusrah sai da na dade a haka kafin naji kamar an cire abinda nake ji a gabana na bud'e idona a hankali Ina sauke numfashi na hau kalle kalle naga Abban Nusrah a gefena baccin sa kawai yake shara na Mik'e zaune kamar anyi min duka haka nake ji gabana Kuma na min yaji yaji na duba jikina cikin mamaki naga gabana a jike,ni dai bansan ya zan fassara Wanan lamarin ba,na juya na Kara kallon Abban Nusrah Ina tunanin ko dai shi ya samu nutsuwa dani Ina baccin dan na cire kwokwanton da nake sai na fara tashin sa ta hanyar bubuga pillon da yake Kai. Ya bud'e idon sa yana "Kin fara ko yanzu zaka hana ni bacci na rasa wanan masifa" "Yi hakuri Abban Nusrah kwanciyar nan da nayi naji kamar ana Saduwa dani, Kuma da na tashi sai na duba jikina naga dai Kamar saduwa akayi dani shine nake so na tambaye ka ko dai Kaine ka samu nutsuwa dani Ina cikin baccin"? Tsaki yaja min ya juya min baya Yana "ki gama mafarki ana Saduwa dake ki hau tashina kina min tambayoyi sai ki tashi kiyi wanka mafarki ki ka yi, amma ni ban tab'a ki ba dan naga kamar bama kya so na matso kusa dake" "Haba Abban Nusrah ya zaka ce haka yaushe ka tab'a neman hakkin ka ban baka ba"? "Kje dai kiyi wanka mafarki kika yi" Ya ce Yana rufe idon sa. Na zubawa bayan sa ido na dade Ina tunani na rasa me ke damuna jikina ba haka yake ba bani da lafiya ba daidai nake jina ba idan ba saduwa akayi dani a zahiri ba ya zan farka na ringa jin yaji yaji. Ina ji Ina gani naje nayi wankan tsarki na daura alwala na fito dan jiya Yesmeen ta hau cemin tana mugayen mafarkai,tamkar yadda nima nake fama da mugayen mafarkai,tunda Abban Nusrah ya kawo mana bakin Karen nan nake fama da mafarkin Yana bina aguje,wani zubin nayi mafarki ya shigo har d'akin Yana so ya cijeni,ko da na fadawa Abban Nusrah cemin yayi dan na riga da nasaka tsoron Karen a raina shiyasa nake mafarki na rasa yadda zanyi dashi ya maida karen nan a Inda ya d'auko. Ina tayar da Sallah na fara Jin mugun bacci dan har mantawa nake sallah nake sai naji zan dungura sai na farka a daddafe nayi raka'a biyu na sallame na kwanta bacci yayi awon gaba dani. 3am Yesmeen cikin tsoro ta bud'e idon ta a lokacin da taji motsi a bayan windon ta haka take fama da kwanan fargaba ba ita ba bacci idan har Kabiru ya fara yin Abubuwan sa, ko jiya sai da yakara Mata gargadi, bakin ta d'auke da sallati ta mik'e zaune ta jawo bahon ta tayi alwala dan idan har bandaki zata shiga Kabiru zaiji motsin ta. Tana kallon dan hasken kyandir ta windon ta zuciyarta rayya mata kawai take akan ta leka amma tsoron abinda zai biyo baya na hana ta. A haka ta tayar da Sallah tana Jin lokacin da ya shigo cikin gidan tana kan sallaya da Qur'anin ta a Kan sallaya a hankali ta runtse idon ta ta tafi tunanin mafita anya shirun nan da tayi mafita ne a gare su,Anya shirun nan da tayi bazai zama cutar wa ga Wacce ta d'auketa tamkar Yar cikinta ta nemi ma fifita ta akan yayan cikin ta ba?Mai yasa duk hannun ka mai sanda da take yiwa Sajeeda ta kasa gane wa ta kan mata karya akan tana mugayen mafarkai Wai duk dan tasan ba kalau ba,ta Kan kirkiri karya da karfe biyun dare bata iya bacci saboda tsoron da take ji har nuna mata tayi wani zubin motsi take ji a bayan d'akin ta wai ko da wata rana za ta farka biyun daren ta fito ta gane wa idon ta halin da Kabiru ke ciki. sai dai duk a banza ta kasa gane wa tana fada Mata haka za ta hau Mata lissafi itama mugayen mafarki ta ke yi,ita dai bata yarda da abokin sa ba bayan Kabirun ya Kamata ta fara zarga saboda Abubuwan da yake yi, zuwa yanzu ta gane abinda Kabiru ke yi duk a neman duniya ne,ba Wanda ya sani sai ita kadai,anya ba za ta fada wa Sajeeda halin da yake ciki ba,in ya so duk abinda zai faru sai dai ya faru a iya sanin ta kabirun bai Isa ya kasheta ba sai dai idan lokacin ta

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});