Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 101

Chapter 101

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,236 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Ya ringa zuga shi akan ya tabbata ya nemi Sajeeda ta baya yanzu idan ya samu yayi wanan aikin,sai su tafi Saudiya karshen wata suje su rage zunubi. Tafiya kawai yake baisan Inda ma yake cilla kafarsa ba sai ihun magana yake shi kadai Yana asirinsa ya tonu, Rabiu Kuma ya mutu,Taya akayi shugaba ya bari Rabiu ya mutu,tafiya kawai yake cikin kuka,ya dauki hanyar kungiyarsu, tafiyar kusan minti ashirin ya karaso dashi kungiyar. Ko iso bai tsaya anyi Masa ba,Bai Kuma shiga ta baya kamar yadda Suka Saba ba,Yana Shiga ya ga shugaban a zaune fuskarsa kamar a kone ya Sha bakakken Kaya fuskarsa sam ba annuri, kabiru na k'ok'arin magana shugaban ya daka mishi tsawa Yana "Karka sake kace min komai,dan Ka jawowa kungiya babbar asara,kalli Nan"? Ya nuna mudubin dake jikin bango sai ga mutane a cike a titi, Kabiru yayi saurin kau da kansa jikinsa na balain d'aukar rawa da ganin Rabiu a tatse kamar ba mutum ba" "Rabiu ya mutu Kabiru,duk aikin da aka ce kayi baka yi ba saboda duk ka jawo an samu matsala,hatsabibiyar yarinya nan jiya a garin tab'ata na kone a fuskata"Kabiruuu dole a dauki mataki mai tsauri a kanka,kaje ka kawo Mana jinin mahaifiyar ka,kafin ka kawo Mana ita ka nemeta idan ba haka ba Kabiru da jikinka zamu yi amfani" "Ihuu Kabiru ya saka Yana "Bazan iya kawo mahaifiyata ba,taya Zan nemi uwar da ta kawoni duniya na hakura da yin kudin,ku cireni a kungiya na fasa,dan ba ribar da naci a Shiga kungiyar nan idan Banda tashin hankali da na jefa kaina Ina zaune cikin rufin asiri,na dage sai nayi kudi,gashi baa je ko'ina ba asirina ya tonu,matata ta San sirrina sirikaina sun San komai,yarana ma haka Mai ya ragemin babu, kace zaka min aikin da Yar uwar matata zata haukace sai gashi bata haukace ba,na gaji bazan iya ba na gaji " "Idan aka shigo kungiya baa fita Kabiru,zaa maka sausauci idan baka so kungiya tayi amfani da jininka ka dauki karya daya ka kaita can wajen mahaifiyar ka ka ajiye idan dare yayi ka sadu da ita ka kawomin gawarta,idan ba Haka ba Kabiru nan da kwana biyu kungiya za tayi amfani da jininka dan duk asara ka jawo mana" Kabiru a haukace ya saki ihu Yana ya gaji fita zaiyi a kungiya bazai iya ba. Shugaba ya daka Masa wani irin tsawa ya janyo wani kaifaffen wuka Yana "kaje kayi abinda nace idan kaki ta wanan mudubin Zan kasheka da wukar Nan idan ka shirya mutuwa toh" Kuka kawai Kabiru ya ringayi ba abinda yake tsoro a yanzu sama da mutuwa,bazai so ya mutu a halin da yake ciki ba,zai so ya nemi yafiyar Allah dan yayi mugun nadamar halin daya jefa kansa,har gwara Rabiu ya dan mori rayuwarsa shi fa ko shekara biyu baiyi ba,sai a yanzu ya ringa tuno yadda ya ringa samun matsala idan aka bashi Abu yayi,kila Allah baya San shi da arzikin Haram ya dage sai yayi. Haka yaje ya kunto karyar da shugaban ne ya nuna Masa Wanda zai dauka. Ya dauki karyar yayi gida dan gobe da sassafe zai dau hanyar garinsu,baisan Mai yasa shugaba yace sai ya Kai karyar gidan mahaifiyar sa ba idan asirinsa ya tonu fa. Mutuwar Rabiu ya tsaya Masa a zuciya Bai samu yaje ya rage zunubin ba Allah ya dau ransa. Koda ya Isa gida daure karyar yayi ya nufi cikin gidan,dan yasan su Sajeeda sun tafi bazasu tab'a zama ba,da wane ido zai kalli yarensa da wane ido zai cigaba da kallon mutane. A hankali ya tura k'ofar palon shap ya manta da wata Abu. Sai da ya ganta a bararraje a kasa ta wangale kafa tana ta susa da hannu biyu,tana ganinsa ta mike tayo kansa tana "Allah ya tsine maka albarka Kabiru Mai na maka zaka min irin wanan cutar,dama kudinka bana halal bane,yanzu yadda Sajeeda ke fitar da ruwa mai doyi haka Zan ringa fitar da ruwa ka kassara min rayuwa kenan?Allah ya Isa tsakanina da Kai ka cuceni" Kabiru tureta yayi ya fara k'ok'arin Hawa sama Yana "Ki biyoni ki karbi miliyan daya da Rabin da na Miki alkawari ai bazaki samu kudi a banza ba".... ASSALAMUALAIKUM AUNTY ZEE MOM MUJAHID TAKUCE INGATACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK DATTIN MARA DUK WANI ABINDA YA TOSHE MAKI HANYAR SADARWA SHIN NI IMA NE BAKIDA SHI ZAFI KIKEJI YAYIN MUAMALA RASHIN NI IMA BAKI JIN SHA AWA NE? RIKICEWAR AL ADA ?FITAR FARIN RUWA MAI WARI BUDEWAR GABA TALEWA MALEWA KURAJEN CIKIN FARJI KURAJEN JIKI DAUKEWAR AL ADA RASHIN HAIHUWA BANGAREN MAZA RASHIN KUZARI KANKANCEWAR GABAN NAMIJI SAURIN KAWOWA RASHIN JIN SHA AWA JIN ZAFI YAYIN MU ALA DA MATANKA HMMM KEDAI KISHA KEDA MIJINKI ZAKITASHI MAN ALBARKA KODA YAUSHE KADA KIYI SANYA KICE KIN GWADA MAGUNGUNA KIYI HAKURI KI GWADA WANNAN KANKAT NE BI IZINILLAH GAME DA MASU NEMAN HAIHUWA KIYI KOKARI KU GWADA ANGWADA ANDACE INA KATSINA INA AIKA KAYA KO INA DA YARDAR ALLAH KUDIN MAGANIN KO WANI GALLON 4K KUMA KEDA MIJINKI ANA SO KOWA YASHA GALLON DAN GIRMAN ALLAH IDAN BAKI SHIRYA BA KARKI BIYO NI YAN FLASHING KUYI HAKURI DAN ALLAH SAI NAJIKU DIN INKUN SHIRYA🤪KUKIRA KAI TSAYE 08162859027 ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 90* Yaya Abu kuka kawai take ta bishi sama tana Masa Allah ya isa, Kabiru kuwa ko kallonta baiyi ba ya shige d'akinsa itama ta bi bayansa tana "ka bani kudin naje na nemawa kaina magani bazan zauna har sai na koma kamar Sajeeda ba,dan ita bata san cewar Kaine ka yi kudi da ita ba,batasan cewar Kaine ka Mai

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});