Chapter 53
Chapter 53
kowa,amma tuna idan ban daure ba Yesmeen zan jefa a matsala yasa na ringa danna zuciyata,Ina jin Nusrah na gaishe shi ya amsa Yana "Tun yaushe kika zo wai jikin nata ne har yanzu ai da kun kirani a waya nazo na Kai ta asibiti" Ya zauna a gefen gadon tare da yaye bargon jikina ya tab'a goshina Yana "Sannu Sajeeda ki tashi muje Asibiti" Duk yadda naso na daure kasawa nayi sai da na ture hannun sa Ina Jin wani mugun bakin ciki na rufeni,wai ni zai kai asibiti bayan ya riga da yasan mai ke damuna ya riga da yasan shi ne silar kwanciyata ya bada ni a kungiyar su" Da wanan tunanin na fara kuka idona a rufe dan bana so na bud'e ido na ganshi, gefena ma da naji shi a zaune ji nake kamar wuta yake huro min. Ina Jin sa ya mik'e tsaye Yana "Sajeeda kina da matsala ke fa ba yarinya bace abu kad'an sai ki fara kuka,ko Nusrah bazata yi wanan abinda kike ba ki tashi mu tafi asibiti Nusrah taimaka mata ta shirya na Kai ta asibiti bari na dan watsa ruwa nazo mu tafi" Daga haka yasa Kai ya fice daga d'akin sai da naji fitarsa na bud'e idona Nusrah kuwa tana ganin ya fita ta tsugunna a gabana tana "Umma hankalina ya kasa kwanciya mai Abba ya miki"? "Zan fada miki Amma ba yanzu ba" Gyada kanta tayi ta mik'e tayi waje tana "Ban ga Yesmeen ba tunda nazo ko bata nan ne"? Bance Mata komai ba har ta fice daga d'akin,nasan yanzu zata dawo tana koke koke,mintuna da fitar ta sai gata ta dawo tana "Umma Aiken Yesmeen ki ka yi ne banganta a d'akin ba"? Ji nayi gabana yayi mugun faduwa duk da azabar da nake ji sai da na tashi tsaye ba dai guduwa Yesmeen tayi ba. "Bangane baki ganta a d'akin ba Yesmeen Ina zata je ita da bata gani" Nayi waje da sauri Ina Neman hantsilawa dan ko kad'an bani da kwari,idan kuwa har Yesmeen guduwa tayi ba abinda zai hana yau na tonawa Abban Nusrah asiri. Koda na fita a Palo na tarar da Yaya Abu da Asmau suna kallo,daga can daki Kuma Ina jiyo muryar su Saifullahi. D'akin Yesmeen din na nufa Koda na Shiga ba kowa na lek'a bandakin bata nan. Na fito daga d'akin da sauri Nusrah na biye dani tana ta tambayata Kamar ya Yesmeen bata gani,Ina ga su Saifullahi basu Kai ga gaya Mata ba. Ina fito wa palon na tsaya a gaban su Yaya Abu Ina "Yaya Abu Ina Yesmeen take ban ganta a d'akin ta ba"? "Kamar ya baki ganta a d'akin ta ba? A can muka barota a kwance yarinya ce ita da zamu ringa gadin ta? "Wallahi bata d'akinta Yaya Abu" "To ina zata je ita da bata gani Yaya Abu ta mik'e tana gyara daurin zaninta ta Kara da "Kai yarinya nan anyi tsinaniya tunda nazo gidanan take bani ciwon kai Ina zata je ita da ba gani take ba" Jikina da ke balain rawa yasa na zube akan kujera na dafe kaina naso nayi waje amma kafafuna sunki bani hadin kai Yesmeen guduwa tayi,saboda tana tunanin zan fadawa Abban Nusrah ta fada min sirrin sa,bayan na ce Mata ta zauna bazan nuna Masa ba ko a yanzu yadda zamu bar gidan nake tunani idan har na iya danne zuciyata ban nuna masa komai ba,na gudu nida yarana na fada musu dani Abban su yayi kudi,Abban Nusrah ya cutar dani ya tarwatsa min rayuwa yanzu gashi a garin tsoron sa Yesmeen ta gudu" Fitowar Yaya Abu daga d'akin da Yaya Asmau yayi daidai da fitowar Abban Nusrah daga d'akin sa. Yaya Abu cikin sallati ta hau tafa hannuwa tana "wlh bata d'akin Ina zata je ita da bata gani,kiga muna zaune yarinya zata tona Mana asiri" "Mai yake faruwa ne yaya Abu"? Abban Nusrah yace a daidai lokacin daya karaso tsakiyar palon Nusrah kuwa kuka ta fara zundumawa tana "Yesmeen din ce bata gani bangane bata gani ba mai ya samu idon ta ta daina gani"? Dagowa nayi Ina kallon Abban Nusrah da yake kallon Yaya abu dake ta zuba Masa bayanin yadda nake dagawa kaina hankali saboda Yesmeen tunda ya fita muka shige daka da Yesmeen na saka ta a gaba Ina kuka nabi na takura kaina gashi nan ita nema take ta tona min asiri. Kallon sa kawai nake yadda yake tsaye kamar mutum nan kuwa dabba ne saboda kudi ya kwanta da Kare,hararo yadda ya kwanta da Karen kawai nake,wane irin zuciya ne a kirjin Abban Nusrah har mai yake nema a gidan duniya da har zai nemi yayi kudi ta hanyar haram har saboda kudi ya kwanta da dabba ya zo ya kwanta dani,Karen da muke Jin labarin a jikinsu aka fara samo Aids da wanan tunanin na rushe da kuka wata kila ba iya wanan cutar da nake gani ya saka min ba kila nima ya saka min AIDS din tunda naga kafafuna da hannayena na rama,Naman jikina ma gani nayi yana karewa Abban Nusrah so yake na mutu ya fara sabon rayuwa da ciwo Wanda ka amincewa ka d'auki shi a matsayin abokin rayuwa Wanda yardar da ka mishi yasa kake tunanin shi mai kare ka ne daga duk wani Abu da zai sameka sai gashi uban yayana da kansa ya cutar dani saboda ya samu duniya duk wahalar da na sha dashi a rayuwa,sakayar da zai min kenan kuka kawai nake Ina kallon sa Shi kuwa jin abinda Yaya Abu tace yasa ya juyo a rikice yana kallona da "Wai Kamar ya ba'a ga Yesmeen ba Ina zata je ita da bata gani"? "Tana gani tsinanne mugu azzalumi saboda kai ta gudu, asirin ka ya tonu Abban Nusrah".... Mg's skincare Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰 Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549 Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️ Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏 Chat 08062991549 07046881166,07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow🧖♀️ Mg's skincare Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111