Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,240 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na damko hannun Yesmeen da ta tsorata da yadda na mik'e a zabure Ina "Yesmeen bani labarin komai bani labari dalla dalla akwai Abubuwan da nake so nasani" Yesmeen daga ranar da ta fara leka Kabiru da duk Abubuwan da taga Kabiru nayi da idonta,da yadda bata iya bacci zuwa ranar da ta Kama shi Yana saduwa da Kare duk ta kwashe ta fada min, na saki ihu dana gane a ranar da ya sadu da kare a ranar ya sadu dani na damko Yesmeen cikin ihu Ina "Kin cuceni Yesmeen kin cuceni da baki fadamin da wuri ba Yesmeen sai da Abban Nusrah ya gama da rayuwata Kika zo kina fadamin kin kasheni Yesmeen dan da kin fada min da na dade da barin gidanan,da yanzu bai ci galaba a kaina ba yesmeen dani yake so yayi kudi,ya sace min wando,ya sace min audugar dana cire yanzu Kuma yaje ya sadu da kare yazo ya sadu dani,Yesmeen duk kinsan abinda yake ciki kinsan cewar ni yake so ya cuta baki tab'a fadamin ba yesmeen Karen da Kika kashe daga labarin da kike bani kawo shi yayi dan ya ringa saduwa dani, innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Yesmeen kin cuceni kin cuceni Yesmeen" Ihun kuka kawai nake Yesmeen na durkushe tana magiyar nayi shiru Ni kuwa na cigaba da ihun kuka,taya Zan kawo mijina uban yayana Wanda muka shekara Ashirin da biyu mun tafi na uku zai iya cutar dani akan neman duniya,yardar da na Masa yasa ko da Wasa ban taba kawo Masa zargin zai iya cutar dani ba,a kullum kyautata masa zato nake Ina munanawa abokinsa,taya zan tab'a kawowa dani yake so yayi kudi,a yau na wayi gari da manya manyan kuraje a jikina ruwa Mai doyi na fita a gabana,Ashe da Kare Abban Nusrah ya sadu yazo ya kwanta dani,kuka kawai nake kamar Zan shidde. Bugun da aka fara. Yiwa k'ofar yasa Yesmeen mik'ewa a gigice tana "shikenan asirinmu ya tonu" Yaya Abu ta Kara buga k'ofar da k'arfi tana "Wai me ke faruwa ne Sajeeda ihun mai ki ke yi ne?akan me zaku shige daka ku kulle k'ofa" Ko motsawa banyi ba jikin Yesmeen kuwa sai rawa yake dan bazata iya zuwa ta bude ba dole Yaya Abu zata gane tana gani,tasan indai ta bari Kabiru ya dawo gidan ya sameta sunan ta matacciya abinda zai fi mata shine ta gudu Koda babu kaya,da Wanan tunanin ta tsugunna a gaban Sajeeda dake wani irin gunjin kuka tana "Umma kiyi hakuri ki yafemin ban fada Miki bane saboda bana so na mutu ya rantse sai ya kasheni,ko a ranar da na gan shi da Karen nazo Ina buga Miki kofa ko Allah zai saka ki fito,umma ba Kuma lailai ki yarda Abba zai iya aikata haka ba Abba ya riga da yayi nisa umma ki yafe min rashin fada Miki da ban yi da wuri ba,umma tafiya zanyi bazan iya zama Abba ya dawo ya sameni a gidanan ba indai na zauna nasan kasheni zaiyi umma zan tafi zan ringa Miki addua nima kiringa min na fada hannu na gari ki yafe mun umma" Ta mik'e da sauri tana k'ok'arin yin waje na kamo hannunta Ina k'ok'arin danne kukan da nake har lokacin Yaya abu buga kofata kawai take kamar zata b'alle Numfashina kamar ya d'auke haka nake ji na rik'e Yesmeen Ina "Ba inda zakije Yesmeen bazan fada masa ba,dan da ace ma tuntuni kika fada min Yesmeen da ban nuna masa kin fada min ba,tawa ta riga da ta Kare tunda har ya bada jinina dan ya samu kudi,daga yadda nake Jin jikina nasan tafiyar tawa gajeriya ce a wanan lokacin ba abinda nake bukata sama da na ganku a gabana har zuwa lokacin da Allah yayi tafiya ta wanan shine kaddarata auren wanda na dauka mijina Mai kaunata ashe shi zai zama ajalina,karki damu bazan nuna masa komai ba dan ko na nuna Masa nasani ba abinda zai canza a abinda ya riga da ya faru iya lokacin da ya rage min zan ta rokar Allah ya tona masa asiri yarana Kuma Allah ya Kare su daga sharrin sa,ki cigaba da nuna wa bakya ganin saboda Kar ya cutar dake" Yesmeen na k'ok'arin magana na hanata dan naga a mugun tsorace take na Mik'e na nufi bakin kofata Ina Jin jiri da dibana kamar kaina ya fashe saboda ciwo,na bud'e k'ofar a daidai lokacin da Yaya Abu ta karbi wayarta daga hannun Yaya Asmau tana "gwara na Kira shi na fada masa abinda ke faruwa dan bangane wanan ihun kukan da take ta kulle k'ofa ba" Bud'e k'ofar da nayi yasa tayo kaina kamar zata kawo min duka" wanan wane irin rashin hankaline Sajeeda saboda me zaki kulle kanki a daki da Yesmeen ki ringa rusa wanan uban kukan,Mai yasa kika kasa yarda da kaddarar da Allah ya jefo miki,mutuwa Yesmeen din tayi naga gani ne kawai bata yi kin bi kin dagawa kan ki hankali irin wanan ai sai ki Kara saka yarinya a cikin damuwa" Ban iya ce mata komai ba na koma cikin d'akin ta biyoni tana cigaba da fada ni kuwa na kwanta hawaye na cigaba da zubo min,a Wanan lokacin ji nake kamar na zaunar da Yaya Abu na fada Mata cutar da Kabiru yamin,na bud'e mata jikina ta gani,a wanan lokacin ba Mai tsaya min sai jinina,amma nasan halin ta a yanzu Ina yi mata magana ba lailai ta yarda ba,ko ni da Kabiru yayi wa cutar nan na kasa yarda zai iya min haka, akan neman duniya ya zabi ya yanke ticket din tafiya lahira kudin da ko ya nema dole ya mutu ya bar shi,har mai na Masa da a rayuwa ya rasa da wacce zai yi kudi sai ni. Kuka kawai nake da na tuna da Kare ya sadu ya zo ya sadu dani, kila wani lakanin aka bashi akan sai ya sadu da kare kafin ya sadu dani,tunda daga ranar lafiya ta yanke min,ko a yanzu da nake kwance ruwan nan mai doyi ke zubo min. Yaya Abu kuwa hannun Yesmeen taja da ta maida idonta sama tana laluben iska Suka fice daga d'akin na maida idona na rufe Ina tunanin yadda Zan bullowa Kabiru batare da ya gane fadamin Yesmeen tayi ba. Kabiru A zaune yake a guess house din Rabiu Yana duba gidajen da aka turo Masa hotuna akan ya zaba dan so yake ya koma birnin tarayya wajen da Babu Yan sa ido, ballantana a samu wayanda zasu ga yadda yayi kudi tashi daya, a yanzu ya Kamata yaji Dadi ya more rayuwar sa,tunda yaje gidan Rabiuu yace Masa Yana hanya sai dai har yanzu bai iso ba,wayarsa ya ajiye tare da sauke ajiyar zuciya daya tuna yau zai fara sanin wata macen bayan Sajeeda,wani irin banbarakwai yake ji. Wajen karfe daya yaji dirin motar Rabiu ba jimawa sai gashi ya shigo da wasu Yan Mata uku duk basu wuce shekara Sha takwas zuwa ashirin ba,ba abinda Kabiru ke gani,sama da yayan cikin su,kallon Rabiu yake dan su hada ido ya mishi Karin bayani. Sai Rabiu ya zauna ya kalli Kabiru Yana "Abokina ga su nan fa da zafin su wacce ta maka a ciki duk Yan hannu ne kudi kawai

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});