Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,263 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549 Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️ Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏 Chat 08062991549 07046881166,07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow🧖‍♀️ Yauwa nace ba masu bukatar zuma original munadashi mekyau ba hadi Mai bukata yayimin mgn 08062991549 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 29* Kaina kawai nake girgiza wa Ina gurnani da k'arfi,wai ko zan samu mai kawo min agaji,dan Abban Nusrah da gaske yake so ya nemeni ta baya,kuka kawai nake Ina rokon Allah Agajin sa a gareni,Abban Nusrah indai har ya nemeni ta baya nasan mutuwa Zan yi, kila wani tsafin aka ce yayi dani tunda har yanzu ban mutu ba,duk da girgiza kaina da nake Ina gurnani da k'arfi haka ya jawoni,ya kifar dani dama wando ya daina zama a kuguna saboda ramar da nayi,naji ya Kai hannunsa ta wajen bayana da alama so yake ya ji wajen da zai Shiga,sai yayi saurin cire hannun sa dan a jike jikina yake da ruwan dake fita a gabana,ya mik'e yayi hanyar bandaki a tsirara ba Kaya a jikinsa,ni kuwa na cigaba da Addu'a a raina,sai naji dama akwai Wanda shigo d'akina yanzu,duk da nasan kowa yayi bacci dan wajen Sha biyune na dare,Yesmeen wani zubin tana shigowa ta dubani daddare sai na hau addua Allah ya jefo min ita,duk da nasan ba iya taimaka min zata yi ba,duk da bana iya motsi haka na zubawa bandakin Ido har ya fito Yana murza jikinsa dake tsaye kyam,sai naga kamar Abu ya shafa a jikinsa,take bakin Daren da ya kwanta dani,Wanda daga ranar rayuwata ta canza na Zama Kamar mataciya ya fadomin,kila ma ta bayan da zai nemeni Kara kwanciya yayi da Karen yazo zai kwanta dani,dan nasan ko mahaukaci ne bazai gani a haka yayi shaawata ba,dan dagaske gabana wari yake,wai a haka zai kwanta dani sai na fara motsa bakina Ina "Kabiru mai na maka haka da na cancanci irin wanan zaluncin daga wajenka iya gabana daka rarike bai ishe ka ba sai ka nemeni ta baya, Kabiru karka manta zaka mutu ka tada Allah zaka tafi ka bar kazamin kudin nan da kake nema, Kabiru iya ibada kawai da bana yi ka dauki alhakina Kabiru Ina rokon Allah ya tona maka asiri yadda ka wulakantani kaci amanata Allah ya wulakantaka Allah ya Isa tsakanina da Kai Kabiru" Gurnani na fara yi da k'arfi a daidai lokacin da ya sureni Kamar Yar sa yayi bandaki dani yana "Sajeeda harkar nan bazai yu ba sai na wanke miki jikinki ki daina kuka haka wai idan banzo wajenki ba wajen wa zanje"? Ya direni a cikin ruwan da ya hada mai dumi,ya Sakani a ciki haka ya d'auko sabulu ya ringa shafawa a gabana Ina Jin wani mugun radadi da sai da na cije lebbena dan azabar da na ringa ji,har ta bayan nawa haka yasa sabulu ya wanke ya fito dani,ya kwantar dani Yana "Yauwa Kinga kinyi tsaf tsaf yanzu zan iya samun nutsuwa dake,dan Allah ki bar gurnani nan karki tashi mutanen gidan, ya dora siraran kafafuna a Kan kafadarsa ya daga kuguna da hannu daya,kaina kawai nake girgiza Masa shi kuwa sai cemin yake "Yanzu nan Zan kawo kiyi hakuri" Gabansa kawai nake kallo Ina Addu'a Allah ya dau raina,dan na gwammace na mutu da wanan rayuwar da nake,a haka Ina kyankyamin kaina,Ina ga ya bud'e min bayana nasan ko rik'e Kashi bazan iya ba haka zai ta zubowa,gabansa tsaye yake Kamar an hura balam balam,Yana k'ok'arin manne jikinsa da nawa yayi lagwaf Kamar an sace shi,bansan rik'e numfashina nayi ba sai da naga ya sace na hau sakin ajiyar zuciya Ina godewa Allah,Abban Nusrah kuwa ya cikani Yana "Kai mai haka"? Ya hau jijiga jikinsa Yana mulmulawa, ganin Yana tayi tak'i ta mik'e yasa ya mik'e ya nufi gaban mudubi ya d'auko vasline Ina kallonsa ya mulka ya hau jijigawa,sai dai duk a banza bata tashi ba,sai da ya kwashi minti talatin Yana fama Yana tsaki, ni kuwa godewa Allah kawai nake dan nasan shi ya amsa min Addu'a ta a daidai lokacin daya zo ya cutar dani,Allah yayi ikon sa ya kwanta. Mik'ewa yayi da ya gaji ya fita waje ba dadewa ya dawo da wani roba kamar na faro Ina gani nasan maganin karfin maza ne dan nasan a baya Yana Sha,Yana Sha Nan da Nan yake mik'ewa,sai dai har ya kwankwade maganin ya cigaba da jijjigawa bata tashi ba, ransa a bace ya mike ya d'auki wandonsa ya saka, ya fara magana "Sajeeda mun tafi shekara daya a haka,kina kwance,kinsan Kuma rayuwa bazata tab'a yuwa a haka ba na kwashi shekara ban sadu da mace ba,ba inda banje nema miki magani ba,ba'a dace ba dan haka Aure zan kara nan da wata daya,bazan auro wacce zata raina ki ba yarinya Zan auro,karki dauka zan Kara Aurene dan bakya iya biyan bukata ta ko dan larurarki Zan Kara Aurene dan kar na fada hallaka,Allah ya baki lafiya bari naje na kwanta sai da safe" Daga haka yayi hanyar waje Godiya kawai nake yiwa Allah da bai samu ya nemeni ta baya ba,auren da yace zai Kara bai daga min hankali ba dan na riga da nasan zai Kara auren, yanzu burina naga na samu hanyar da Zan bar gidan Koda ban warke ba bana kaunar ganin sa,Ina addua kafin Allah ya dau Raina na samu bakina ya bud'e na iya magana Ina rokon Allah ya ara min tsawon rayuwa naga asirin Abban Nusrah ya tonu,amma kasan zuciyata sai naji kamar bazan Kai labari ba kamar na ma kusa mutuwa dan kullum Kara karewa nake. Kabiru Yana fitowa daga d'akin Sajeeda ya haye sama Yana Jin Kamar ya fashe dan bakin ciki,bai san yadda zai yi ba idan bai kwanta da Sajeeda ta baya ba,yarinyar da yake nema ta baya,ya daina samun ta a waya, a Yanzu gani yake bazai iya Neman mace ta gabanta ba dan ta bayan yafi Masa mugun dadi,so kawai yake ya samu yayi aikin da aka saka shi,ganin Sajeeda ba iya magana take ba Kuma ba kwarine da ita ba yasa yayi tunanin gwara kawai ya nemeta ta bayan in yaso ya toshe hancin sa sai dai Duk yadda yaso yayi jikinsa ma yak'i bashi hadin kai dan kyankyamin Sajeeda kawai yake,wayarsa ya d'auko ya nemo lambar Rabiu dan shi ya bashi shawarar ya nemi

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});