Chapter 71
Chapter 71
Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549 Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️ Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏 Chat 08062991549 07046881166,07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow🧖♀️ *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 50* Yaya Abu Jiya ko kad'an bata samu ta runtsa ba saboda hankalinta yayi mugun tashi da Kabiru yace mata zai tura kudin aure gidan yarinya da yake so ya aura,taya tana zaune zata bari yayi aure,indai ya Kara auren nan ba abinda zai sa ya tab'a aurenta,dan haka dole tasan yadda zata kau da Sajeeda da wuri saboda ta samu cikar burinta,dan indai ta samu Sajeeda ta tafi,tasan mutuwarta zai d'auke Masa hankali daga zancen Karin auren,zuwa lokacin da zai fara tunanin auren zata san yadda zata yi wajen shigar da kanta wajen sa. Da wuri ta tashi taci kwalliya ta shige Kitchen dan ta dora musu abin karyawa,so take kafin Kabiru ya sauko daga sama ta samu Sajeeda taci abincin,tana ta d'aukar kwalliya dan ta fara d'aukar hankalin sa,amma ta lura bazai tab'a lura da kwalliyar ba saboda Yana tunanin ita yayar Sajeeda ce. Sauri sauri ta ringayi wajen hada abincin karyawar Tana gama hada shayi da dankalin ta d'auko maganin da ta boye a a zanin ta ta barbada a shayi ta jujjuya ko Sajeeda yau tak'i Shan shayin sai ta dura mata ta k'arfi Tana fitowa daga kitchen taci Karo da Gwaggo dake kwada sallama a bakin palo, Bayan ta kuma babba yalwa ce da take Kamar kaka a wajen su. Turus tayi ta zuba musu ido tana kallon su tama kasa amsa sallamar itama Gwaggo kallon ta take cikin mamaki yadda taci kwalliya dan har da dan Jan baki ta shafa,babba yalwa kuwa tace "Abu ce ta Zama matar gidan ne ko dai idona ke nuna min Abu ce"? "Itace babba Kamar fa itace matar gidan wai da Sunan tana kula da Mara lafiya take zuba wanan kib'ar ta samu waje, ya Kika tsaya kina kallon mu ko gane mu ne bakiyi ba"? Gwaggo tace tana cigaba da karewa Yaya Abu kallo tana mamakin yadda tayi fari tayi kib'a Kamar ma rashin lafiyar Sajeeda bai dameta ba,ita ta haifi Yaya Abu tasan halinta tun tana karama, tun jiya da suka yi waya da Kabiru taji Sam ta kasa samun nutsuwa burinta kawai taga tazo taga Sajeeda,ba yau tayi niyyar zuwa ba,sai dai mafarkin da tayi akan Sajeeda yasa taji idan bata zo ba bazata tab'a samun kwanciyar hankali ba,dama babba yalwa ta dade tana so tazo ta duba Sajeedan,tana Jin tace zata zo,tace itama zata biyota za Kuma ta zauna ta kula da Sajeeda,dan babba yalwa kanwar mahaifiyar Gwaggo ce tana balain kaunar Sajeeda dan duk sallah sai Sajeeda ta Mata Aiken turmin zani ko kudi,hakane yasa tunda taji ance Sajeeda na rashin lafiya tabi ta damu,yanayin da aka ce Mata Sajeeda na ciki yasa ta yanke zuwa ta zauna ta ringa kula da Sajeedan tunda har Kabiru ya kafe akan baza'a maida ta can ba, Gwaggo kuwa ba karamin dadi ta ji ba dan Sam Bata san zaman da Yaya Abu tayi a gidan Sajeeda da take kanwarta abun ya mata wani iri,ta Kuma san Yaya Abu ba hankali ta cika ba zata iya zuwa tayi ta zubarwa da kanta mutunci a gaban Kabirun, tun a jiya take Kiran Yaya Abu dan ta tambayi jikin Sajeeda ta Kuma yi mata kwatance taki dauka,ba Kuma tasan taga ta Kira Kabiru hakane yasa ta Kira Nusrah a waya ta fada mata unguwar da suka koma a Abuja dan dama tasan sun tashi. Yaya Abu da ke ji kamar ta fashe da kukan bakin cikin ganin Gwaggo da babba yalwa dake neman hanata samun cikar burinta cikin yak'e ta fara magana tana "Gwaggo sannun ku da zuwa ai mamaki zuwanku nayi da sassafe haka Kamar dama a garin nan kuka kwana"? "Ai jiya da na ringa kiranki dan naji lafiyar Sajeeda baki dauka ba na Kuma sake kiranki daddare baki dauka ba Kuma baki Isa kice baki ga kirana ba ganin damar dauka ne kawai baki yi,dan nazo da sassafe duba ta ba wani abu bane ba da zaki tsaya kina kallon mu Kamar wasu bakin da baki sani ba" "Nifa Banga kiranki a wayata ba akan me zan ki d'aukar wayarki"? Gwaggo na k'ok'arin magana Yesmeen ta fito daga d'akinta cikin lalube kanta a sama tana "Gwaggo kece kika zo"? Murmushin Gwaggo ta saki zuciyarta fal da tausayin Yesmeen da ke matashiyar budurwa amma kaddara rashin gani ya fada mata,ta karasa wajen Yesmeen dake laluben iska,ta tarota tana "Nice Yesmeen yanzu nan nazo" Baba yalwa kuwa sallati ta saki dan dama tana da labarin makantar Yesmeen ganin tana laluben yasa ta saki sallati tana "dama da gaske ne yarinya nan bata gani innalillah wa Inna ilaihi rajiun wai Mai ya jawo Mata rashin ganin"? "Allah masani baba Allah shi ya barwa kansa sani,Sajeeda dai taga jarrabawa sai dai muyi addua Allah ya bata ikon cinye wanan jarrabawa dan autan ta ma baya magana dare daya aka wayi gari baya magana,ita Kuma Yesmeen ta daina gani, Sajeeda Kuma bansan wane irin cuta ke damunta ba ance kwaro ne ya cijeta sai kin ma ganta,wai tana Ina ne? Yaya Abu dake Jin kamar tayi bindiga dan bacin rai,da hannu ta nuno d'akin Sajeeda tana ga d'akin ta can yanzu ma zan shiga wajenta ne na bata abincin karyawa kuka shigo bari na zubo muku abincin" Daga haka ta koma kitchen din da sauri,ta zubar da shayin da ta hadawa Sajeeda cikin zink zuwan Gwaggo ya matukar b'ata mata rai da yanzu ta samu ta bawa Sajeeda shayin nan,ko mai itama babba yalwar tazo nema oho. Taja siririn tsaki,ta fara hada wani shayin tana Addu'a Allah yasa a yau zasu juya ko gobe kafin su tafi ya zama dole ta dage wajen kula da Sajeeda har dasu Gwaggo ta hadawa shayi ta jera a faranti ta fito tayi d'akin Sajeedan. Sajeeda Duk maganar da suke Ina jiyo su daga daki,Allah Allah nake na ga mahaifiyata sai motsa bakina nake naga ko
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111