Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zarce ko Ina ba sai d'akin Yesmeen,ya d'auko mukulin dakin ta da ya zura a Aljihu ya fara k'ok'arin bud'ewa Yesmeen da ta samu bacci dak'yar saboda tsoron da ta ringa ji tun ganin da tayi wa Kabiru jiya kamar a mafarki taji ana k'ok'arin bud'e k'ofar d'akin ta. A mugun tsorace ta mik'e zaune ta fara k'ok'arin kwalla ihu cikin zafin nama Kabiru ya Kai wa bakinta cafka ya matse bakin ta. Yesmeen ta zazzaro ido kirjinta na dukan tara tara wani irin tsoron Kabiru ne ya rufeta kamar ta shidde ya fusgota daga Kan gadon ya fara janta bai zame da ita ko Ina ba sai bandakin dake cikin d'akin ya rufo k'ofar Kamar mai Athsma ta hau sauke numfashi dan Kabiru ma tamkar dodo ya zame mata Yana cire hannun sa daga bakinta ta d'auke ta da Mari kafin ta dawo daidai ya Kara dauketa da mari dan wani irin haushi da tsanar ta yake ji daya tuna ta sanadinta dan cikinsa zai daina magana kila na har abada. "Idan Kika sake ki ka yi ihu aka jiki wallahi kashe ki zan yi rufe bakin ki da hannu bibiyu" Da sauri ta rufe bakin ta da hannu biyu ta saki fitsarin tsoron kabirun dan ji take Kamar ta sume dan azabar tsoron sa. Kabiru ji yake Kamar ya shaketa har sai ya rabata da numfashin ta ko a yanzu da yake tsaye bakin cikin sa bai Wuce da shugaba yak'i yarda yayi kudin da ita ba, Cikin wani irin murya ya fara magana yana "Uban me ya sa Kika lekani jiya"? Kasa magana tayi ta ringa zare ido Ya daka mata wani mugun tsawa dan idon sa ya rufe Yama manta da a sace yazo d'akin ta "Ba tambayar ki nake ba nace Mai yasa Kika lekani jiya"? "Ban leka ka ba Abba wlh ban leka ka ba" Wani irin Mari ya Kara d'auke ta dashi da har sai da gefen bakin ta ya fashe ya Kai Mata shak'a Yana "Jiya daddare Kika lekani a tsirara dayake Yar iska ce ke Kika makale a Window kina Kare min kallo Kika jawo min asara tsabar masifa kowa na bacci ke idon ki biyu kina munafirci gashi a garin haka kinsa nayi abinda har na mutu Ina Jin ciwon sa a zuciyata Yesmeen daga yau duk ranar da Kika Kara lekoni wallahi sai na aika ki lahira,duk ranar da Kika bud'u bakin ki da zumar ki fadawa wani Abinda Kika gani wallahi a ranar sai na kashe ki,ki nisance ni Yesmeen duk abinda zanyi duk motsin da zakiji Koda a saman kwanan d'akin nan ne Babu ruwan ki karki sake ki yarda ki leko idan har Kika leko a ranar Zan aika ki lahira" Ya Kara shaketa Yana "kinji Mai nace ko baki ji ba"? Da sauri Yesmeen ta fara gyada kanta cikin azabar tsoron sa Yana k'ok'arin magana suka ji ana "Yesmeen ke da waye a bandaki daddaren nan"????? Kuyi maneji biki muke yi bana typing weekends Amma nayi Dan na faranta muku Karku manta mun kusa Gama free pages in Sha Allah ga Mai bukata zai iya payment 500 ta wanan account din 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko katin mtn ta wanan layin 0803371070 sai a turo da shaidar biya ta Wanan layin 08033719070 ko ta wanan layin 08068484400. : Assalamu alaikum wa rahmatullah. Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi? : Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu? Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya suka sani sanyi ko dryness Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji. Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa. Bamu tsaya anan ba zamu koyar da ke yanda zaki haɗa kayan mata 'yan gaske da hannunki, kama daga dahuwar kazar amarya da uwagida, dahuwar 'yan shila, haɗin tsumi kala lala kai abin dai ba'a magana. Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal! To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻 Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal! To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar biya ta nan👉🏻 07084161619. Na gode. 2073065733 UBA BANK SHA'AWA IBRAHIM *RUFAFFEN SIRRI* *NA SADNAF* *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *Page 7* Muryar Sajeeda da Kabiru yaji yasa yaji hankalinsa yayi mugun tashi, cikin zafin nama ya manne a bayan k'ofa ya zarowa Yesmeen ido da jikinta ke wani irin k'yarma wandon baccin dake jikinta a jike da fitsari a daidai lokacin da Sajeeda ta fara kwankwasa k'ofar tana "Yesmeen Yesmeen ke da waye a bandaki? Alamar yankan wuya Kabiru yayi wa Yesmeen, Yesmeen tayi sauri ta fara magana tana "Ni kadai ce Umma cikina ke murda min. "Kina nufin ke kadai kike magana da Kan ki a bandakin Yesmeen"? Alamar da Kabiru yayi wa Yesmeen yasa ta fara share hawayen fuskarta dan da hannun sa ya ringa nuna Mata alamar ta goge fuskarta ta kunna pampo saboda Sajeeda taji motsin ruwa. Jiki na rawa Yesmeen ta kunna pampo ta hau goge fuskarta Kabiru kuwa sai zare ido yake a bayan k'ofa Sajeeda kuwa ta Kara buga k'ofar tana "ki bud'e min k'ofar dan ni dai naji tashin magana shi yasa na yo d'akin ki idan ba tab'in hankali Kika sa mu ba karfe biyun da wani abu na dare ki shige bandaki ki ringa magana ke daya" Kabiru karewa bandakin kallo kawai yake Yana tunanin Inda zai b'uya hankalin sa a mugun tashe Yana tsoron Sajeeda ta shigo bandakin ta gan shi,gashi bai sani ba ko shugaba yayi aiki akan Sajeeda ballantana ya mata borin kunya Kara mannewa yayi a bayan k'ofar yayi wa Yesmeen ido akan ta bud'e. Yesmeen dake Jin kamar numfashin ta ya d'auke ganin ta da take yi da Kabiru a waje daya tayi sauri ta nufi wajen k'ofar tana Addu'a Allah yasa tana bud'ewa Sajeeda ta fado ciki asirin sa ya tonu ko da ta bud'e k'ofar da sauri Sajeeda da ta fara k'ok'arin zama a gefen gadon Yesmeen ta juyo tana kallon Yesmeen da ta hada gumi wandon jikin ta a jike idonta jajjur "Yesmeen kalau kike kuwa"? Yesmeen wajen gadon ta nufa ta zauna tare da dafe kanta da taji Yana

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});