Chapter 4
Chapter 4
hauhauwa ai ba dawwama zamu yi muna yi ba zamu Yi iya yin mu kudin ya Kai mana yadda muke so sai mu tuba muyi ta istigifari Allah Mai yawan afuwa da gafara ne zai yafe mana duk shekara muna d'akin sa muna neman yafiya fa wanan ba wani abu bane" "Hmmmm toh shikenan Allah yasa duk Kar na samu matsala Ina Addu'a Allah yasa Kar Sajeeda ta tab'a rafkoni dan tana da balain wayo da san tabi kwakwafi" Da haka suka cigaba da hirarsu wajen laasar Alhaji Rabiu ya Kara tsara masa duk yanda za'a yi ya d'auko kudi ya bashi mai yawa ya raka shi ya tafi. Sajeeda Idan naga yarana gabad'aya a gabana ji nake kamar banida wani matsala a rayuwata, zuwan Nusrah yasa na manta da damuwa da hawan jinin da Abban Nusrah ke neman saka min,Ina zaune a tsakiyar su duk mun baje a tabarma ana ta hira, wayarta ya hau ringing tak'i d'auka ganin Kiran ya Kara shigowa nace "Wai ba za ki dauki wayar ki ba ko ba kiran ki ake ba"? "Umma Ahmad ne fa na san cewa zai yi na dawo ni Kuma na fi so na gaisa da Abba kafin na tafi na ga kowa ban dashi bazan ji dadi ba idan ban gan shi ba" "Sai ki Kira shi a waya ku gaisa maza tashi ki tafi gidan ki bana San shashanci dama mijin ki ke ta Kira kika k'i d'auka"? "Umma dan Allah ki bari na Kira Ahmad nasan bazai hana ni jiran Abba ba" Sai da na ga ta kira mijin ta ya amince ta jira Abban ta kafin na yarda ta zauna duk da har a kasan raina ba gajiya nayi da ganin ta ba gani nake kamar jiya na haifeta sai gashi cikin ikon Allah da ran mu ta girma tayi, aure duk Wanda ya ganta yasan tana d'auke da karamin ciki,a tunanin da nake na tuna halin da mahaifinta ya bijiromin dashi,take da girmana da komai nabi sauran kannenta da kallo da duk sun ma fi Nusrah girma Annur da Fahad ne kawai basu fita girma ba,mutane da yawa sun d'auka saifullahi yayanta ne da yake girman yazo da zamani har wani saje da gemu ya ajiye, ba Mai yarda ta girme shi, Shigowar Larai da sallama yasa Mu ka mai da hankalin mu wajen k'ofar tare da amsa sallamar da tayi,Larai yar aiki ce a wani gida dake bayan layin mu na riga da nasan da zuwan ta tunda hajiyar ta kirani akan zata turo ta ta kawo min kayan aiki. Buhun hannun ta ta fara ajiyewa kafin ta sauke kayan dake Kan Almajirin dake biye da ita a baya ta zauna muka gaisa Tana "ga kayan nan Hajiya tace ki duba abinda babu sai na karbo" Kayan na duba naga duk abinda na bada list Ina bukata akwai hakane yasa na dago Ina "Karfe uku ne taron ko? "I karfe uku ne idan Allah ya kaimu" "Toh ba damuwa gobe karfe daya da rabi kizo da kulolin zuwa lokacin na gama in sha Allah" Mik'ewa tayi ta min sallama ta tafi, "Umma dan Allah ki daina wanan aikin wahalar wlh har ga Allah bana so sabida ke nake so na nemi kudi ki huta" Cewar Faisal yana hade rai. Saifullahi ya karba da "Abin nan na cimin tuwo a kwarya wlh nima bana san aikatau dinan da take karba kudin ma ba wani Mai yawa ba a gaskiya lokaci yayi da Zaki daina wanan aikin umma" Murmushi na saki Ina "Ina ga tunda kuka taso kuka same ni da sana'ar nan, ni kadai nasan kalar rufin asirin da wanan sana'ar yamin bani kadai ba har daku tunda kunsan aikin baban naku ba wani mai kwari bane idan na daina ku kan ku zaku Sha wahala a yanzu idan ta biyani kudi na gobe shine zan samu kudin registration din jamb din ka" Yana k'ok'arin magana Abban Nusrah ya shigo da sallama hannun sa d'auke da ledoji niki niki. Tuni yaran Suka mimike Nusrah ta riga su isa wajen sa tana "Abba oyoyo tun dazu nake jiran dawowar ka sannu da zuwa" Washe baki yayi Yana "Kin dade da zuwane" "Kana fita nazo Abba" "Ai da kin kirani a waya ai da na dawo da wuri ya kike ya maigidan naki" A kunyace Nusrah ta ringa amsawa Bayan ta ajiye ledojin. Daya bayan daya suka ringa Masa sannu da zuwa fuska a washe ya ringa amsawa sai da ya juyo muka hada ido ban kawo zai min kallon arziki ba naga ya sakar min murmushi take na saki murmushi Ina Jin dadi a raina na Masa sannu da zuwa a daidai lokacin da Yesmeen ta d'auko masa ruwa ta ajiye a gabansa. Ganin su Saifullahi na k'ok'arin mik'ewa yasa yayi saurin dakatar dasu sai da suka zauna ya kalli Saifullahi Yana "Ni nawane ma kudin registration din ka" Washe baki Saifullahi yayi Yana "Abba na dan yi aikin lebura na tara dubu goma yanzu ciko nake nema" "Nawane cikon" "Dubu goma Sha biyar ne" Hannu yasa a Aljihu ya d'auko wrapper Dari biyar biyar,na gwallo Ido Ina kallon sa tamkar yanda duka yaran suma suka zaro ido suna kallon kudin,ya kirgo Dubu ashirin dan dani aka kirga kudin ya mikawa Saifullahi Yana "gashi nan kaje kayi registration din" "Na gode Abba Allah ya Kara arziki" "Ameen" Ya kalli Faisal yana "nawane kudin jamb din naka" Shima baki a washe ya fada masa ya kirga ya bashi zuwa lokacin farinciki da mamakin Inda ya samu kudi Mai yawa hakane ya cikani dan iya sanina yanzu ba lokacin samun kudin sa bane Dan aikin nasa sai lokacin zafi sosai idan ya samu su gyaran freezer haka Ac franker da sauran su. Mamaki bai Kara kasheni ba sai da naga daidai da Annur sai da ya tambaye shi matsalarsa ya kirgo kudi ya bashi ko Nusrah bai bari a baya ba ya kirgo Dubu goma ya bata har ga Allah kasa motsi nayi dan a lissafin da nayi ya bada wajen dubu sabain,Ina ya samu irin wanan kudin mai yawa haka yadda ya bawa Nusrah dubu goma haka ya bawa Yesmeen da bakin su ke washe suna ta zuba Mai godiya da Addu'a sai amsawa yake bakin sa shi ma a washe. Sai a lokacin yacewa Yesmeen ta d'auki ledar kajine a ciki ta wanke ta dora sai yarana suka Kara haukacewa da murna har Nusrah na wlh sai ta tsaya an gama ta tafi dashi. Sai da duk Suka watse ya juyo ya kalleni yana "Hajajju yau nima na dan yi abin kwarai rabon da na yiwa yaran nan abu da kaina har na manta baki ji dadin da naji dana ga farin ciki a fuskarsu ba" Murmushi na saki Ina "Allah ya Kara arziki ya Kara budi ni da adashe na ma Zan dauka na bawa Saifullahi yayi registration din sai Kuma Allah yayi ikon sa ka samu kudi" "I Allah kuwa yayi Ikon sa Alhamdulillah ke ma ai ga naki siyayyan nan na miki" Ya turo min daya ledar gabana Baki a sake na bud'e ledar naga less ne guda biyu sai atamfa da wani bakin mayafi duk da ba wani sanin kaya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111