Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 91

Chapter 91

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,221 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Shiga d'akin Sajeeda ta shige kasan gado ta gaura mata Mari ba, Kabiru Yana tura k'ofar d'akin Sajeeda ya hangota a kwance Kamar matacciya da sauri ya karasa wajenta,ta dagota yaga tana numfashi kad'an kadan,ya saketa da sauri ya sauka kasa Yana Jin kamar kirjinsa ya faso saboda tashin hankali Yana fita waje yayi wajen motarsa hankali a tashe ya ruko hannun Rabiu dake jingine a mota Yana "Yesmeen ta gudu Rabiu shikenan asirina ya tonu ta fallasa sirrina ga Sajeeda can kamar a sume ta fada mata na Shiga uku Rabiu yanzu ya zanyi" "Wai kana nufin guduwa tayi"? "Ta gudu wallahi ban ganta ba da dukan alamu ta fadawa Sajeeda dan gata can Kamar ta suma,nasan idan ba fada mata tayi ba va abinda zai sumar da ita watakila ba iya Sajeeda zata bankadawa sirrina ba kila ta fadawa wasu na Shiga uku Rabiu asirina ya tonu tun ban mori arzikina ba" "Yanzu abinda za'ayi ka d'auko Sajeeda mu tafi kungiya sai mu saka shugaba ya duba Mana inda Yesmeen din take idan har ta fadawa wani zai fada Mana sai asan abin Yi" Kabiru a haukace ya koma cikin gidan kafa ba takalmi ya haye sama ya sabo Sajeeda a kafadarsa ya sauko da balain sauri ya sakata a Bayan motarsa jikinsa sai rawa yake. Wani irin gudu yake falfalawa. Yana ya Shiga uku,kiran Yaya Abu daya shigo wayarsa dake gaban motar yasa ya saki ihu Yana "shikenan itama ta fada Mata Rabiu ga yayar Sajeeda na kirana". "Ka dauka kila wani abun zata fada maka"? Hannunsa rawa kawai yake ya daga wayar abinda Yaya Abu tace Masa yasa ya taka wani irin birkiii....... Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida You can check pic👇for the soap reviews🥰 Soap price:4k maiso yy mgn 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook: mg's skincare Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki Small 14k Babba 16k Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏 ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 86* "Yesmeen ta Kira Nusrah a waya tace Mata kudinka na jinine da Sajeeda kayi kudinka" KABIRU ji yayi Kamar ta watsa masa ruwan zafi bayan ya taka birkin Ya juya Yana kallon Rabiu Rawar da jikinsa ke yi yasa wayar zamewa daga hannunsa ya Fadi a jikinsa Rabiu ya saurin d'aukar wayar ya kashe Yana "Kaine zaka fara tonawa kanka asiri Kabiru Mai haka?ka Zama namiji Mana yanzu ka sake kiranta ka dake kasan yadda zaka tsarata ba itace wacce kace min tana maka signa ba" Kabiru da a yanzu ya rasa Inda zai saka kansa saboda tashin hankali ya fara magana Kamar zai yi kuka Yana "Komai ya kwabe min Rabiuu shekara biyu banyi da Shiga kungiyar nan ba Yesmeen ta tona sirrina Ina da tabbacin ta fadawa Sajeeda" Kiran Yaya Abu da ya sake shigowa wayarsa yasa Rabiu ya fara tsara Masa abinda zai cewa Yaya abu Kabiru kuwa ya daure ya daga wayar tare da saisaita kansa Yana "Ina Shirin kiranki Kika kirani,Ina tuki ne dazu yanzu parking nayi a gefen hanya kikace me"? "Nace yanzu Nan Yesmeen ta Kira Nusrah wai kudinka ba na halal bane kudin jini ne da Sajeeda kayi kudin ka gashi can Nusrah sai kuka take ni kuwa na rarrasheta nace Kar ta sake ta fadawa kowa dan bansan Mai yasa take San maka sharri ba ibilisiyar yarinya nan kasan ashe tana gani yanzu haka karya nayi wa Nusrah nace mata zanje na d'auki Sajeedan dan ta yarda fa"? "Yaya Abu Kinga illar rik'e dan da ba naka ba ko?Kinga illar dan riko ko?kinsan sata na Kama ta tana min dazu da kuka tafi,shine na mata duka fa na Sha alwashin korarta shine zata min irin wanan sharrin" "Wallahi ko ni nasan sharri take ma dan sai da na fadawa Nusrah karya take ma amma kaga idan na dage akan karya take yi Nusrah zata dauka ban damu da Sajeeda ba,b na Dade Ina cewa a Maida ta gidan ubanta ai a yanzu ma na fara tunanin itace ta Shiga kasan gado ta ringa tsorota mu Ashe yarinya nan tana gani tayi mana karyar makanta na rantse da Allah idan na kama yarinya nan sai na ji Mata rauni" "Ai ta gudu Yaya Abu yanzu haka nemanta nake ta kwashe min kudadena ta gudu" Yaya Abu hankali a tashe ta hau sallati tana "Ta kwashe ma kudi fa kace garin yaya Allah yasa kudin ba yawa"? "Yaya Abu yanzu ba ta kudin nake ba yarinya nan so take ta hadani da yayana yanzu ya zanyi ki shawo min Kan Nusrah wallahi karya Yesmeen ke min,ai na fada miki abokina ne yamin hanyar da na samu kudin nan,ba wacce ta sawa yarinya nan wanan mumanun tunanin sai Sajeeda kin tuna yadda take zargin kudina ba na halal bane kin tuna irin fadar da muke da ita" "Haba Kabiru ai ba

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});