Chapter 107
Chapter 107
sai da ta koma kukan zuci,shigowar shugaban a tsirara da wani tukunyar kasa dake ci da wuta yasa ta mik'ewa a zabure tana ya mata rai,Kar ya kasheta,bai ko saurareta ba ya ajiye tukunyar kasar,ya Ciro wani abu.kamar fifiken kaza daga tukunyar kasar ya nufo wajen da ta manne da bango ya hau shafa goshinta Yana gwarancin da bata gane ba, ihu kawai take tana sallati,idan tayi sallati sai ya buge bakinta,a haka ya Kara ficewa daga d'akin,Yaya Abu kuwa ta zub'e a kasa ta hau Kiran sunayen Allah dan da iliminta sarai,kawai shagala yasa bata wani maida hankali,zata so ta nemi yafiyar Iyayenta kafin ta mutu,zata so taga Sajeeda ta nemi yafiyar ta zata so taga Yarta kafin ta mutu, tun tana iya Addu'a da k'arfi har sai da taji numfashinta na neman d'aukewa. Haka ta kwanta tana Jin azabar radadi a jikinta,ga zazzabi mai zafi,da ace bata biyo Kabiru ba da kila ta samu ta tsira Koda babu kudin. Tana nan a kwance taga shugaban ya dawo da wasu maza uku da ido ta ringa binsu dan bata da karfin motsawa sai hawaye dake zubo Mata,umarni ya bawa daya daga cikinsu akan ya dagata ayi mata aski a fita da ita dan karfe biyar zai yanka ta. Mik'ewa tayi cikin tashin hankali da taji yankata zaiyi tuni ta nemi rashin lafiya da take ciki ta rasa ta hau ihu tana Kiran sunayen Allah akan yazo ya taimaka mata,tana ji tana gani suka ririketa Suka Mata kwal kwabo,suka daga ta sama suka fita da ita waje bayan sun bade kanta da wani abu da take tunanin Hoda ne. Kashi da fitsari haka ta ringa saki saboda akwai tashin hankali Wai kaga mutuwa da idonka,wayanda zasu kashekan ma basu San Allah ba balle suyi imani, a wani karamin daki suka ajiyeta dake d'auke da kwarangwal din kawunan mutane,suna ajiyeta suka fice daga d'akin. Yaya Abu da take Jin Kamar ta mutu ma tun kafin a kasheta ta fara sallati tana neman hanyar da zata gudu,kamar ance ta kalli bakin k'ofar ta hango abu kamar mukulli jiki na rawa ta karasa bakin kofa tana zuwa ta dauki mukullin Kamar Wasa ta zura a k'ofar taga ya bud'u. Ta bud'e k'ofar a hankali ta fito, batasan ma wajen da suka ajiyeta ba dan kamar bayan gidan ne, ga karnuka nan sunfi hamsin da aka daure,tuni ta fara neman hanyar da zata bi ta gudu,sai dai duk Inda taso ta samu hanya bata samu ba,waige waige ta hau yi ta hango wani drum a kife a wajen katangar,da balain sauri ta danne drum din har tana kurjewa a kafa ta daka tsalle ta hau katangar ta dira,tana dira ta sa gudu,duk da batasan Ina ta nufa ba haka ta ringa tikar gudu,kayoyi na soke Mata kafa ko damuwa batayi da ta tsaya ba,sai da ta fara Jin jiri,da rashin k'arfi tun tana daurewa har sai da duhu ya gifta mata ta yanke Jiki ta Fadi ..... Kuyi hakuri,wallahi wayata ta samu matsala sai da ya goge gabadaya wajen tara na sake typin gobe dai zan gama in Sha Allah naso a yau na gama *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE* *97-100* Yaya Abu Bata Kara sanin inda take ba,bata San tsawon lokacin da ta dauka a sume ba,sai muryar mutane taji a kanta,Inda ta bud'e idonta a hankali tana kallon sama sai da ta dau tsawon lokaci ta tuna abinda ya faru da ita,ta fara k'ok'arin mik'ewa zaune dan taga Inda take,sai dai sam jikinta yak'i bata had'in kai,dan ji take jikin nata ya mata wani irin salaf kamar an kwashe komai na jikinta ga Abu da taji Yana zubo mata da ko daga kwancen da take tana shako warin,sai ta hau hararo yadda take kyankyamin Sajeeda take fesa turare idan zata Shiga dakinta,ta hararo yadda take yiwa Sajeeda idan ta b'ata waje,idan ma taimaka mata za tayi haka zata ta mata da mugunta,Ashe itama watarana zata wayi gari ta zama tamkar Sajeedan zata iya cewa ma tafi Sajeedan dan ita kadai tasan mai take ji,bata San Mai ya hau kanta ta bawa Kabiru kanta ba,batasan Ina kunya da tunanin ta ya tafi ta bar Kabiru ya nemeta ba,duk ba wani abu ya jawo mata haka ba sai San kudinta,yau da ace ta ji maganar Nusrah da kila bata tsinci kanta a wanan halin ba, gashi dai tana ganin yadda Kabirun ke wadaka da kudi,amma rufewar da idonta yayi yasa ta kasa yarda kudinsa bana halal bane, rufewar da idonta yayi yasa ta so kashe Sajeeda duk saboda ta samu abin duniyar da yau a garin kwadayinta gata a kwance bama tasan Inda take ba,da yanzu tuni an yanke mata kai,yau da ta samu taci galaba a kashe Sajeeda da ya zata yi Ina zata Kai wanan nauyin,ta tuna yadda Babansu yace Kar ta sake tazo Masa gida,ta tuna yadda tayiwa babba yalwa rashin kunya akan tace tazo su tafi gida bai dace ta zauna a gidan Sajeeda ba,Ina ma lokacin tabi su babba yalwan ta tafi da kila duk bata tsinci kanta a wanan halin ba kuka ta fashe dashi,tana tuno yadda Sajeeda bata iya magana,da yadda take buga kanta a bango idan tana san tayi magana,yanzu ma batasan Inda take ba,kuka kawai take a daidai lokacin da taga wata mata ta tsaya a kanta tana "Mama kizo kiga ta farka" Sai a lokacin ta kalli Yar budurwa yarinya da ke sanye da daurin kirji, ta toshe hancinta da hannu biyu ga wani tsagu a fuskarta hausar ma da tayi Kamar ba bahaushiya ba,yadda ta toshe hancinta yasa taji wani irin kuka ya taho mata Ashe haka Sajeeda ke Jin ciwo idan ta toshe hancinta, isowar wata dattijuwar Mata da itama ta toshe hancinta tana gurgurarren hausa da "Ai kuwa ta farka bari babanku ya dawo a gaskiya gwara ya maidata Inda ya d'auko ta dan bazai yu mu zauna da ita tana wanan warin ba,na gaji da kwashe kashin dake zubo mata,ni kamar har tsutsa take fitarwa tunda nake ban taba ganin mai irin larurarta ba" "Wallahi mama warin fa har daki tunda ta farka a tambayeta Ina ne gidansu sai a kaita dan gaskiya da cutarwa zamanta a gidanan. Yaya abu da ido kawia take binsu hawaye na zubo mata daga maganarsu ta gane tsinto ta mai gidan yayi,so take ta bud'e baki tayi magana amma ta kasa so take tace su taimaka mata su kaita garinsu amma ta kasa magana numfashin da take ma dakyar takeyi,yanzu shikenan bazata iya magana ba,da ido ta ringa bin su tana Jin datijuwar na rokon Yar budurwa akan ta kaita bandaki a dan wanke mata jiki,yarinyar ta hade rai,a haife
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111