Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 40

Chapter 40

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯‍♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549 Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️ Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏 Chat 08062991549 07046881166,07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow🧖‍♀️ *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 19* "Ina zata je ita da bata gani dama nasan saboda ita Sajeeda ke ta wanan kukan" "Sai a yanzu na gane Ashe a zuci nayi maganar ba'a fili ba" Har ga Allah so nake kawai na tonawa Abban Nusrah asiri amma sai bakina ya gaza bani hadin kai,sai maganar zuci nake. Yaya Abu kuwa masifa kawai take Abban Nusrah shi ma ya ringa bambamin fada Yana "Ina zata je ita da bata gani,wanan wane irin masifa ne wlh na fara gajiya da halin yarinya nan Yaya Abu" "Dan ruko nada wahalar sha'ani idan ba iskanci ba Ina zata je ita da ba gani take ba,iyayin Sajeeda ma ya ja mata da ta dage zata rik'e ta gashi nan ma dangin mahaifinta sun manta da ita Cewar Yaya Abu, nidai kuka kawai nake kamar yadda Nusrah ke magana cikin kuka tana "ya akayi wai Yesmeen ta daina gani,wai me ke faruwa ne,?Annur ko wata biyu bai yi da kurmancewa ba yanzu Kuma Yesmeen ce ta daina gani innalillahi wa Inna ilaihi rajiun" "Nima na fara tsoro ta Aunty Sajeeda yanzu ba wanan ba fita zamu yi muje mu nemo Yesmeen bamu ga ta zama ba" Daga Haka su Saifullahi suka yi waje. Abban Nusrah kuwa ya juya ya nufi d'akin sa Yana masifa Yaya Abu kuwa cewa take "Sajeeda kinsan Allah ki tattara yarinya nan ki maidata wajen dangin ubanta tun kafin ta jawo Miki wani masifar,Yar iska yarinya tun jiya take daga Mana hankali idan ba iskanci ba Ina zata je ita da ba gani take ba,yanzu idan mota ya bugeta fa" Ni dai shiru nayi ban magana ba dan ban ji hankali na ya tashi ba tunda nasan Yesmeen na gani, tsorana daya bansan hannun wa zata fada ba yesmeen bata jin magana ita bata san ma gudun da tayi ne zai saka Abban Nusrah ya zargi ko fada min tayi ba,Ina tsoron ma ya cutar da ita,dan daga labarin da ta bani,Yana sanin duk halin da take ciki tunda kila ta hanyar tsafi yake gane wa,Ina tsoron ya gano ma karyar makanta tayi, Yesmeen bata yi tunani ba,sai a yanzu duk nagane akwai dalilin daya saka naji bana iya dogon Addu'a daga lokacin da na fara munanan mafarki da naso taimaka wa kaina da Addu'a shine ya yi abinda Ina fara wa zan ji bacci ya d'aukeni. Kabiru Yana shigewa daki yaji zufa na keto masa ba dai Yesmeen ta tona sirrinsa ga Sajeeda ba tunda Yaya Abu tace tunda ya fita suka shige d'aki Suka ringa juyo kukan Sajeedan,ba dai Yesmeen karyar makanta ta Masa ta mishi shigo shigo ba zurfi ba,amma idan har ta tona masa asiri baya Jin Sajeeda zata iya hakuri bata tunkare shi da maganar ba dan yasan halin Sajeeda,ji yayi gabadaya kansa ya kulle zuciyarsa cike da fargaba jiki na rawa ya d'auki wayar sa ya hau neman lambar shugaban su sai da ya masa Kira biyar ana shidda ya d'auki wayar. Kabiru yayi kasa da murya Yana "Shugaba ka taimaka ka duba min yarinya nan idan har dagaske ta makance ka Kuma duba mun ko ta fadawa matata sirrina dan Ina zargin Kamar ta fadawa matata shi yasa ta gudu,dan idan har bata gani ba abinda zai saka ta gudu a taimaka min Dan Allah a Kuma Kara min aiki akan matata Ina gudun tonan asirina" "Ina wani aiki yanzu Zan duba ma karfe daya na dare" Da haka suka yi sallama ya ajiye wayar Yana goge zufar dake ta keto masa har rigar jikin sa ta jike da gumi taya zai yarda asirin sa ya tonu a yanzu da ko fara morar kudin sa baiyi ba. Muryar Abu da ya jiyo cikin bambamin masifa tana "Dan ubanki Ina Kika je ke da bakya gani"? Da sauri yayi waje a daidai lokacin da Yaya Abu ta kwashe Yesmeen da idonta ke kallon sama mari , Saifullahi kuwa na rike da ita, Sajeeda kuwa ta mik'e tana "Dan Allah Yaya Abu ki rabu da ita ba gani take ba" "Tasan da bata gani ta fita dan uban ta kiga yadda ta daga mana hankali gidan uban wa zata je da ta fitan da yanzu mota ta kade ta fa"? "Saifullahi a Ina kuka ganta"? Abban Nusrah yace fuskarsa a mugun hade Saifullahi ya fara magana Yana " a wajen shagon dake kasan layin nan muka hangota tana bin bango wai auduga taje siya" "Haba Yesmeen akan me zaki fita bayan kinsan larurar ki kinsan yadda kika daga Mana hankali kuwa ?yanzu da mota ta bige ki fa"? Cewar Sajeeeda tana zubda kwalla kasan zuciyarta Kuma tana Jin dadin da ba guduwa Yesmeen tayi ba Kabiru kuwa cikin wani irin bacin rai ya fara magana Yana " Yaya abu na gaji da zaman yarinya nan a gidanan idan ban da tashin hankali ba abinda take jefani,dan haka Zan tattara ta na maida ta wajen ubanta bazai Yu Ina zaman zamana tazo ta jawo min magana ba" "Kayi daidai da kaina Zan maidata wajen ubanta Dan daga jiya zuwa yau nasan jinin Sajeeda ya hau ya Kai sau Dubu haka kurum ana zaune kalau" "Wallahi ba inda zata je idan har Yesmeen barin gidanan za tayi wallahi sai da mu bar gidan a tare "Aikuwa maida ta za'ayi tun jiya take saka ki kuka,banda iskanci wa ta gayawa tana bukatar auduga Yesmeen yarinya ce ita" Wani irin bakin ciki da takaicin Yaya Abu ne ya rufe Sajeeda duk da tana iya k'ok'arin ta wajen danne zuciyarta taga bata mata wani abu taji a ranta kamar Raina ta tayi saboda tazo wajenta ganin yadda ta hakikance tana sai an maida Yesmeen yasa ta fara magana cikin bacin rai tana "Yaya abu ba inda Yesmeen za taje,Yesmeen Yata ce kema yarki ce banga dalilin zaa ce zaa koreta ba,mai tayi?laifine dan an tausayawa halin da take ciki,tashi daya Muka wayi gari ta daina gani, iya wanan bai Isa yasa a tausaya mata ba sai ace zaa koreta,yau kina tunanin da Nuratu na rayye zata ji dadin irin yadda kike yiwa

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});