Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 9

Chapter 9

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gidanan Mai tarin tarihi" Tsaki yaja Ya juya min baya ya hau magana kasa kasa ban ji Mai yake cewa ba. Tun bai zama mai kudin ba ya canja hali Abban Nusrah ya zama wani iri sai na tsinci Kaina da Addu'ar ina ma abokin Abban Nusrah yace ya fasa ba mu gidan. Ana Kiran sallah asuba na tashi nayi alwala duk tashin da na masa akan yayi sallah bai tashi ba har yanzu mamaki yake bani,dan Ina Jin karar bude gidan wanda nasan su Saifullahi ne suka tafi massallaci. Koda na iddar barin dakin nayi dan wani zazzabi zazzabi naji Yana Neman rufeni na kwanta a dogon kujerar dake Palo. Ina kwanciya bacci yayi awon gaba dani,Kamar dai mafarkin da nayi jiya haka na sake mafarki da abokin Abban Nusrah ihu kawai nake a mafarki dan Jana kawai ya ringayi Abban Nusrah na tsaye Yana kallona bai motsa ba girgizani da aka yi da k'arfi ana ummaa!! Yasa na bud'e idona da sauri na Mik'e zaune Ina waige waige "Umma lafiya kuwa"? Yesmeen ta kara rikeni Na dafe kirjina da hannu biyu Ina sallati a raina ya zaayi nayi mafarki iri daya sau biyu Sai da na dan samu nutsuwa na mik'e na nufi dakina. A zaune na tarar dashi a gefen gado na zauna a gefensa Ina "Abban Nusrah wlh yau na sake mafarki da abokin ka sau biyu kenan Ina mugun mafarki dashi Abban Nusrah bana jin mutumin nan akwai alheri a tare dashi dan Allah ka Kara bincike a kansa. "Tunda kin ringa kin dasa mugun nufi a zuciyarki ai dole kiyi ta kananan mafarki ban taba ganin matar da take bakin ciki da ci gaban mijinta ba sai ke,wato kin fi so mu cigaba da zama a gidan haya kinfi so kiga na cigaba da yawo a machine da karfuna Ina bin mutane Ina musu gyara kinfi so yarana su cigaba da zuwa suna neman abu a wajen ki ni Kuma na cigaba da zama hoto,Sajeeda baki isa ba sabida wani banzan tunanin ki bazan k'i karbar arzikin da Allah ya nufa zan samu ba idan Kin ga ke ba za ki iya ba za ki iya cigaba da zama a gidan nan amma ni da yara na a yau za mu bar gidan nan ba fashi" Ya fice daga d'akin a fusace. A takaice Ina ji Ina ga ni muka bar gidan ba dan raina na so ba yara na kuwa murna kawai su ke. Ban tsorata ba sai da na ga tafkaken gidan da abokin Abban Nusrah ya ba mu kyauta,gidane katon gaske da wawakeken fili komai na gidan sabo ne, da ido kawai nake bin gidan yarana kuwa cikin murna suka ringa zagaye gidan su fito daga wanan d'akin su fada wanan,tuni suka rabawa kansu daki, daki daya mutum biyu Nusrah kuwa ta dage kwana zata yi sai murna take tana zabgawa abokin Abban Nusrah godiya. Yesmeen itama katon daki ta zaba. Abban Nusrah kuwa sai washe baki yake shima Yana nuna min dakinsa na can karshe yace na d'auka shine d'akina. Ba abinda ya burgeni a gidan duk da kyau da haduwar sa ko dan murnar da na ga yarana na yi na so na saki raina amma sai naji na kasa haka dai nayita yake har lokacin kwanciyar mu yayi muka kwanta. KABIRU Ya kasa yarda da canjin rayuwar da ya fara tsintar kansa a ciki da Rabiu yace masa somin tabi ne wanan iya farinciki kawai da yaga yaran sa a ciki yasa ya Kara daura damarar yin koma mene ne dan ya samu kudi,a yanzu sai ya daina jin wani tsoro zuciyar sa a dake take da yake Jin zai iya komai indai zai zama Mai kudi,kananan surutan da Sajeeda keyi kuwa haushi kawai take bashi abinda ma aka ce yayi jiya bai samu yayi ba saboda tak'i tayi bacci ko a yanzu da yake kwance lek'a ta kawai ya ke ya ga ko tayi zurfi a bacci dan Rabiu na ta Kiran sa akan ya tabbata yayi abinda aka ce yayi. Karfe biyu na dare yaji saukar numfashin ta alamar tayi zurfi a bacci sai da ya lekata yaga baccin ta take shara. Ya sauko daga kan gadon a hankali ya bud'e k'ofa ya fice cikin sand'a. Yesmeen. Motsin da taji yasa ta bud'e idon ta a hankali ta ji takun tafiya ta bayan d'akin nata dan d'akin nata Yana ta wajen bayan gidan. Wani irin tsoro ne ya rufe ta kirjinta na bugawa dan Sajeeda korar Nusrah tayi akan bazata kwana ba. Jikinta na karkarwa ta mik'e zaune ta nufi wajen window dake ta bayan d'akinta dan fitilar d'akin a kashe take. A hankali ta daga labulen d'akin ta hango Kabiru a zigidir Yana zagaya tukunyar kasar da tsakiyar sa ke ci da wutar kyandir. Kirjinta kamar ya fado ta gwalo ido tana cigaba da kallon Kabiru dake ta surutai yana zagaya tukunyar kasa. Jikin ta rawa kawai yake a san ta dafa window saboda rawar da jikinta keyi, abin karfen labulen dake Kan windown ya fado. Kabiru yayi sauri ya juyo hankalinsa a tashe...... Novel din RUFAFFEN SIRRI na kudine biya 500 zuwa acct din nan 2029764071 first bank nafisa sai ku turo da shaidar biya ta Wanan layin 08068484400 ko katin mtn ta layin Nan 08033719070 : Assalamu alaikum wa rahmatullah. Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi? : Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu? Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya suka sani sanyi ko dryness Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji. Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa. Bamu tsaya anan ba zamu koyar da ke yanda zaki haɗa kayan mata 'yan gaske da hannunki, kama daga dahuwar kazar amarya da uwagida, dahuwar 'yan shila, haɗin tsumi kala lala kai abin dai ba'a magana. Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal! To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻 Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal! To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar biya ta nan👉🏻 07084161619. Na gode. 2073065733 UBA BANK SHA'AWA IBRAHIM *RUFAFFEN SIRRI* *NA SADNAF* *ADABI WRITERS ASSOCIATION*

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});