Chapter 12
Chapter 12
ta wannan asusun akawunt ɗin Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻 Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal! To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar biya ta nan👉🏻 07084161619. Na gode. 2073065733 UBA BANK SHA'AWA IBRAHIM *RUFAFFEN SIRRI* *NA SADNAF* *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *Page 6* Hankali a tashe ya mik'e tsaye maganar Rabiu da ya tuna yasa ya koma ya zauna Yana zabga sallati a zuciyar sa dan dole ya iya takun sa sabida Kar Sajeeda ta dago shi. Sajeeda kuwa ta d'auko yoghurt din ta tana "karbi nawa ki shanye Zan Kama shi ne" Kabiru kuwa ya mik'e yayi waje da sauri Yana fita ya Kira Rabiu cikin tashin hankali kamar zai fasa ihu Yana dagawa ya fara magana cikin tashin hankali "Rabiu Autana na ne ya shanye yoghurt din na Shiga uku ka taimaka ka Kira min shugaba ko da akwai abinda zai iya yi dan Allah dan cikina ne ya Sha yoghurt d'in" "Garin Yaya yoghurt din yaje hannun dan naka ko dai yarinya ta gano akwai abinda kake so ka Mata shiyasa tak'i Sha karka manta ance karka nuna Mata komai" "Ban nuna Mata komai ba bansan ya akayi yoghurt din yaje hannun sa ba dan Allah ka taimaka min kaga kafi kusa da shugaban Rabiu ko dai bani da saan yin kudin nan ne,duk wani Abu da akace nayi indai zanyi sai an samu matsala" "Kana ina yanzu"? "Ina k'ofar gidana" Kazo mu had'u sai muje Allah yasa da abinda za'a iya yi. Har suka isa wajen hankalin Kabiru a tashe yake. Tunda suka isa wajen shugaban su yace ba abinda zai iya yi akai Kabiru ya dafe kansa Annur na daban ne a cikin yayan sa yana jin Annur a zuciyarsa,sai gashi Yana ji Yana gani zai kurmance bashi da yadda zai yi. Wani irin Haushin Yesmeen yake ji dan da bata leko shi ba da bai yi abinda Annur zai kurmance ba. Ya so da ita yayi amfani wajen yin kudin shugaba yace Masa aa ya bari itama lokacin amfanin nata na zuwa. Koda ya sake tambayar shugaban ba abinda zai iya yiwa Yesmeen sabida gudun tonan asirin sa dan Yana tsoro ta fadawa Sajeeda" Shugaban su ce masa yayi gudun Kar a Kara samun matsala zai bashi abu ya fesa mata zata manta da komai ko ta kara ganin shi ko da tayi yunkurin fadawa wani bazata tuna abinda ta gani ba balle har ta fada ya Kara kafa masa sababin sharruda. Kabiru kuwa ya tuna yadda Sajeeda ke yawan mafarki take ya fadawa shugaban nasu Yana "Tana da wayo Sajeeda ba naso ta dago ni, ba abinda za'a iya mata ta daina mafarkin Kuma ya Zama tana tsorona duk abinda nace tayi ta ringayi ba musu? "Ka je kawai zan yi aiki akan ta ba za ta sake maka musu ba" "Shugaba idan har za'a iya mata abinda ba za ta na bijire wa umarni na ba dan Allah ayi Mata na nemeta ta Bayan yafi min sauki da wancan da aka ce nayi" Kallon da shugaban ya watsa masa yasa yayi saurin kau da Kansa dan da alama ya fara Kai shugaban nasu bango Haka suka taho Yana bakin cikin kurmancewar da Annur zai yi dan sai a gobe zai tashi yaga baya iya magana gashi da balain k'ok'ari. Sajeeda Har tsoro nake ji dare yayi na gama yanke wa a raina indai na sake mafarki da abokin Abban Nusrah wlh bazan zauna a gidan daya bamu ba sai dai Abban Nusrah yasan yadda zai yi dani na riga da nasan idon sa ya rufe da San kudi ya kasa gane abinda nake fada masa akwai mutane da yawa da ni nasan abokanan nasa ne duk bai taimaka musu ba sai Abban Nusrah ga uban kudi ga kyautar gida da mai cikakken hankali ma yasan hankali bazai d'auka ba kasa da sati biyu duk yayi wa Abban Nusrah irin wanan alherin har da aikin da zai na d'aukan miliyan daya duk wata bayan nasan Abban Nusrah iyakacin sa secondary ballantana nace sabida ilimin sa zai bashi aikin miliyan daya. Bansan ya akayi Yan uwa da abokanan arziki suka san mun tashi ba sai bulbulowa suke suna ganin gidan da yawan su basa iya b'oye mamakin su sabida girman gidan da kana gani kasan ya lashe kudi Mai yawa an Kuma san ba wani aiki arziki Abban Nusrah ke dashi ba. Toh wa Zan yiwa bayani abokin sa ne tashi daya ya bashi kyautar gidan da har duk zuriar sa ya wadata su da komai tsabar yawan da kudin suka Masa da gidaje shine ya bawa Abban Nusrah kyautar gida. Bakin da muka yi ya d'auke min hankali ban Kara tambayar Yesmeen abinda taso fada min dazu ba,na Kuma ga ta ware ba kamar dazu ba. Karfe tara na dare Abban Nusrah ya dawo fuskarsa a mugun hade rabon da na gan shi a b'acin rai haka tun lokacin da ya tsiri nemana ta baya Ina hana shi. Ko kallon abincin da na jera masa a gabansa bai yi ba yace "Ina su Saifullahi da Annur?" "Suna d'akin su dazu nan suka gama cin abinci suka shige d'akin su". Bai ce komai ba ya mik'e ya nufi d'akin nasu na bi shi da ido na tab'e baki dan fa tunda Abban Nusrah ya fara samun Yan canji nake ganin abubuwa iri iri,ko Mai yaran zasu Masa oho na tashi na shige d'akina. Kabiru A hankali ya tura k'ofar d'akin su Saifullahi ya gansu a zaune gabadaya hankalin su na Kan game din da suke bugawa. Ganin bai ga Annur a cikin su ba yasa ya waiga wajen gadon ya hango shi a kwance da sauri ya Shiga d'akin da sai a lokacin suka ankara dashi suka hau Masa sannu da zuwa ba ta su yake ba ta Annur yake hakane yasa Yana zuwa ya zauna a gefen gadon Yana "Annur bacci kake ne"? A hankali Annur ya bud'e idon sa yana yamutsa fuskarsa ya Kai hannun sa wuyansa Yana "Abba sannu da zuwa wuyana ne yake min zafi tunda zu ko magana nake sai naji Yana min zafi" Kabiru ba karamin daurewa yayi ba ya boye tashin hankalin da yake ciki ya hau masa sannu yana nadamar karbo ma maganin,dama Shugaban yasan Yana da abinda zai yi Ma sa Yesmeen ta manta abinda ta gani shi ne ya bar shi ya karbo maganin kurmancewa gashi nan Yana ji Yana gani Annur zai kurmance. Sannu kawai yake jerawa Annur Yana Jin dama da yadda zaiyi dama ya iya maida hannun agogo baya. A ba yadda zai yi ya tashi ya fito daga d'akin. Ya nufi d'akin su Yana zuwa ya tarar da Sajeeda a kwance bai ko kalleta ba yayi shirin kwanciyar shima ya kwanta a gefen ta burin sa kawai bacci ya d'auketa yayi waje. Sai dai a madadin tayi baccin sai ta hau bashi labarin wayanda suka zo ganin gidan. Baccin bai d'auketa ba sai biyu na dare. Sai da ya tabbatar da tayi nisa a bacci ya mik'e ya fito daga d'akin bai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111