Chapter 44
Chapter 44
hanani nutsuwa" Rabiu kafadar Kabiru ya kaiwa duka Yana "Sajeeda ce ta jawowa kanta abokina, dan da ace ta barka ka nemeta ta bayan da ba yadda za'ayi ayi maka aikin da sai ka sadu da kare zaka nemeta ta gabanta, ita Kuma saa da kake magana ai matarka tafita taurin Kai,dan Ina marairaice mata ta amince na nemeta ta bayan kaga tunda ta kwanta rashin lafiya ko sau daya bata tab'a zargina ba,amma ita kuwa matar ka dole jikinta ya gaya Mata tunda har tak'i yarda" "Kana nufin ba abinda za'a iya yi ta daina fitar da ruwa mai doyin"? "Idan bata fitar da ruwa mai doyi Taya aikinka zaici,akan Karen daka kwanta fa akayi aiki,ko saduwa da kayi da Karen akace ka sadu da ita,da sauran maganin a jikinka ka kwanta da ita,ai dole taji ba daidai ba" Kabiru bai Kara magana ba har Suka isa wajen shugaban dan sam ba haka yaso ba,yaso yadda matar Rabiu ke kwance a zuke waje daya haka Sajeeda zata kwanta,bayaso Sajeeda ta zarge shi. Koda suka isa wajen shugaban ayyukan da zai ringa yiwa kungiya duk aka fada masa, Kabiru dake zaune ya jike da gumi har aka sallame su bai dawo daidai ba sai da suka d'auko hanya ya fara magana cikin tashin hankali Yana "Yanzu duk wata sai na kwanta da Kare kenan"? "Wai Kai Mai abin daga hankaline yanzu da ka kwanta da Karen akwai Wanda yasani,?kasan naka Mai sauki ne kuwa"?akwai Wanda sai dai ya ringa Kai sabon jariri ko ya kwanta da akuya ko mahaukaciya,kana san kudi Kuma ka samu ni banga abin daga hankali anan ba,indai kana san kudi ai sai ka Sha wahala kafin ka samu,yadda ake neman halal da wuya haka ma ake neman haram din da wuya ka more rayuwar ka abokina ka zama dan gari,ita Kuma Sajeeda ka ringa nuna Mata kulawa fiye da da bazata tab'a zargin ka ba" Kabiru har ya sauke Rabiu a gida ya wuce hankalinsa baa kwance yake ba sam bai san akwai sauran aiki a gaba ba,tunanin daya darsar Masa ya saka shi sakin dan murmushi da Yesmeen zai kwanta idan ya kwanta da Karen dan yanzu ba gani zata ringayi ba,ya mugun tsanar Yesmeen ko ganin ta baya san yi. Sajeeda Kaikayin da ya dameni ya sa na bar su Yaya Abu a daki na koma dakina na kwanta na shige cikin bargo ina susa Ina kuka,gabana yabi ya kumbura Ina iya Jin warin dake fita a gabana,a yanzu na gama tsayar da tunanina a ranar da Abban Nusrah ya sadu dani naji gabana ya dau sanyi a ranar na kamu da wanan larurar gwara ya dawo ya fada min inda ya samo wanan cutar da ya zuba min akwai tambayoyi da nake so na masa so kawai nake ya dawo,bani da haufi a jikinsa na dauki wanan abin kila ya fada harkar neman mata wata ce ta goga Masa cutar yazo ya goga min yafi damuna ne saboda ni macece shi kuwa namiji ne ba lailai ya dame shi ba. Koda ya dawo duk yadda naso na Masa tambayoyin sai naji na kasa sau uku Ina gwada bud'e bakina sai naji na kasa magana kuka kawai nake ya ringa min sannu ya ballo min magunguna akan na Sha kar na damu gobe zai kaini asibiti. 9am Ihun Yesmeen yasa na farka daga baccin daya d'aukeni Dan Daren jiya gabadaya ban wani samu baccin kirki ba. Koda na mike sai da na Fadi ya Kai sau biyu kafin na isa d'akin Yesmeen cikin bugun zuciya na tadda Yaya Abu da Yaya Asmua a ririke da Yesmeen dake wuwula hannu tana laluben iska da "Na daina gani bana gani umma ku kawo min agaji innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ummana bana gani" "Wani irin bugu naji kirjina yayi da sai da naji numfashina na Neman d'aukewa hankali a tashe na isa wajen Yesmeen ina "Bangane bakya gani ba yesmeen ,Yesmeen yanzu kina nufin bakya ganina"? "Bana ganin ki umma kina Ina"? Yesmeen tace tana lalubar iska a daidai lokacin da Abban Nusrah shima ya shigo Yana sallati,rawar da jikina keyi yasa ni zubewa a kasa Ina k'ok'awa da numfashina,Yaya Abu kuwa tace "Wai kamar ya bata gani bayan gashi Nan idonta a bud'e yake, Kabiru inaga mu wuce a kaita asibiti" Gaban Yesmeen ne yayi mumunan faduwa da taji Mai tace tasan indai aka je asibiti likita sai ya gano tana gani. Sumewar da Sajeeda yyayi yasa suka yi kanta a gigice dan numfashin ta d'aukewa yayi. Yesmeen kuwa tuni ta daina kallon sama cikin tashin hankali ta fara k'ok'arin sakin ihu tana kallon Sajeeda ...... Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida You can check pic👇for the soap reviews🥰 Soap price:4k maiso yy mgn 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook: mg's skincare Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki Small 14k Babba 16k Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏 Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 15* Yesmeen ganin Kabiru na k'ok'arin dagowa dan ya nemo ruwa yasa tayi saurin maida fuskarta sama hawaye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111