Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 65

Chapter 65

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,215 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kafin Gwaggo tazo ma sai ta kusa yini bata lekoni ba sai dai naji muryarta a Palo tana dakawa su Annur tsawa. Ina ji Ina gani haka mahaifiyata ta tattara ta koma bansamu bakin yi mata magana ba. Tsawon wata uku sai dai a kwantar Dani a tayar,Yesmeen sai dai ta faki idon Yaya Abu da na Abban Nusrah idan baya Nan ta shigo dakina ta dubani,idan Ina bukatar wani abu sai tamin kafin ta tafi,Nusrah ma haka ta ringa sintirin zuwa dubani,Ina ji Ina gani bani da bakin magana Abban Nusrah ya tattara Saifullahi da Adnan suka fita waje karatu,duk da halin da nake ciki yasa Suka nuna basa san zuwa amma Abban Nusrah haka ya tilasta musu Suka tafi suna hawaye suna min Addu'a samun sauki. Sati biyu da tafiyar su Abban Nusrah yasa aka zo aka fara kwashe kayan mu wai zamu koma Abuja. Yaya Abu kuwa sai murna take tana wani shishigewa Abban Nusrah Kamar wata matar sa . Ranar lahadi Abban Nusrah ya zo da wani katon Jeep ya kwashe mu muka dau hanya,kukan zuci kawai nake dan ban taba tunanin magana zata yanke min ba gashi ko tafiya bana iya yi da tuni na bar gidan yanzu dai sai yadda aka yi dani, gidan da ya Gina katon gaske ne gidan bene duk mai hankali da tunani dole ya dasa ayar tambaya akan Abban Nusrah a cikin shekara guda yayi wanan kudin har ya iya tamfatsa irin wanan gidan,har da Nusrah muka tafi,nidai tunda muka Isa shi da Yaya Abu suka ririkeni Suka kaini wani katon daki fuskar Abban Nusrah d'auke da murmushi ya hau cemin nan ne dakina,daga haka ya sa Kai ya fice yarana ma ban ga alamar suna wani farin ciki ba Ina Jin muryarsu daga waje da alamar zagaye gidan suke. Ina Nan a kwance Nusrah ta shigo tana shigowa ta zauna a gefena tana "Umma Ina Abba ya samu irin wanan kudin yayi ginin gidanan wallahi umma na fara tsoro kwanaki kince mun zaki min magana akan Abban mu baki zo kinmin ba wallahi tunda ga ranar ban Kara samun kwanciyar hankali ba gashi yanzu bakya iya magana umma gidanan fa zaiyi miliyoyin kudi" Inama Ina da halin da zan bude bakina da na mata magana tana k'ok'arin magana Abban Nusrah ya shigo Yana "Nusrah har kin gama ganin gidan" Murmushin yake tayi tana "Eee Abba wallahi yayi kyau sosai yanzu nake bawa umma labarin haduwar gidan" "Gobe zan riketa ta zagaya gidan itama naga alamar ta gaji,Allah ya baki lafiya Sajeeda" "Allah ya tsine maka albarka Kabiru Allah ya tona maka asiri" Na amsa Masa a zuciyata a daidai lokacin da Nusrah ta fice daga d'akin. Shima ya juya ya fita. Kwana biyu Nusrah tayi ta tafi. Duk zuciyarta cike da damuwa. Tunda muka dawo Abuja Abban Nusrah ya rage kula dani,sau daya yake lekoni idan ya lekoni bana Kara ganinsa a d'akin ma yanzu ni kadai nake kwana su Annur ke lekoni sai idan Yesmeen taga ba kowa sai ta shigo a gurguje ta kawomin ruwan Addu'a ta daga kaina na sha duk da bana magana tace min kwana take tana Addu'a ta tofa a cikin ruwa ta faki ido ta kawomin na Sha. Yau ma Ina kwancen na jike Inda nake kwance hawaye kawai nake wacce na Kira da yayata ko sau daya yau bata lekoni ba,wajen Sha biyu sai ga Abban Nusrah yaci kwalliya cikin shadda Kamar wani ango kallon sa kawai nake sai da ya fesa turare a d'akin ya zauna a gefena Yana "Sannu Sajeeda ya jikin naki"?Allah ya sauwake ya baki lafiya Ya riga yasan bani da bakin magana da Ido kawai nake bin shi,ya Kara cewa "Kinci abinci kuwa"?bari na Kira yaya Abu ta gyaraki sai ta kawo Miki abincin" Daga haka ya mik'e ya fita waje na rufe idona Ina jin kirjina na bugu da karfi. Kabiru Yana fita yaci Karo da Yaya Abu da taci kwalliya Kamar zata je biki tana ganin sa ta hau washe baki tana "yanzu nake Shirin hawa sama na kiraka akan kazo ka karya" "Ai ba ma najin yunwa Yaya Abu Dan Allah Yaya Abu Sajeeda ta bata wajen da take kwance ki taimaka ki gyara ta a bata abinci taci" "Ee dama so nake idan na karya sai na Shiga wajenta dan idan ban karya ba wallahi bazan iya cin abinci ba idan na gyarata yanzu haka zaka yi ta jinyarta har sai ta warke" Kabiru sosa kansa yayi Yana "Kin tabo min inda yake min kaikaiyi Yaya Abu kinsan bazai yu muyi ta zama haka ba Zan cutu da yawa dama Ina Shirin tararki da maganar Zan Kara Aure dan zamana a haka bazai yu ba" "Zaka Kara Aure Kuma Kabiru"? "Eee amma ke kawai na fara fadawa bana so na dagawa Sajeeda hankali sai an kwana biyu Zan fada Mata" Yaya Abu ido ta hau kikiftawa har Kabiru ya tafi ya barta a tsaye. Zuciyarta fal da tunani ta shige d'akin Sajeeda. Rai a kuntace ta taimakawa Sajeeda ta gyara jikinta ta kai Mata abincin. Tunda Kabiru ya fada mata zai Kara Aure bacci ya kaurace Mata ta rasa me ke mata Dadi a rayuwa. Sai da ta kusa sati tana saka da warwara kafin ta yanke abinda za tayi,bazai tab'a yuwa ta bar Kabiru yayi wanan auren ba. Yau da ta kasance laraba bayan ta gama abincin karyawa ta d'auko na Sajeeda ta Kai Mata dakinta tana bari taje ta dawo tazo ta bata abincin. Tana fitowa ta hau sama dan ta duba Kabiru dan bata so yazo ya sameta a d'akin Sajeedan. Tana Hawa sama Yesmeen dake lebbe tayi saurin Shiga d'akin Sajeeda jikinta na balain rawa. Tana Shiga ta matsa kusa da Sajeeda tana "Umma karki Sha kunun nan ta zuba Miki Abu a ciki karki Sha umma".... *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009* *HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI* MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI *MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI* KANAWA KUZO HUMKAM TA *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009* *HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI* MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI *MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI* *INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH* MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU *HATSABIBIYAR TURARE* *NI DA MIJINA* *SAI KABIYONI* *SHU'UMAR HUMRA* *BITA ZAIZAI* *DARE DAYA WANKA GOMA* Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana 08132506044 OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE *INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MINI WANI SET

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});