Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 85

Chapter 85

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mai gadi ya tabbatar mata da gidan ne ta Shiga ciki. Koda ta shiga haka ya ringa kwankwasa k'ofar palon da taga an rufe tafi minti goma a tsaye ganin baa bud'e ba yasa ta koma wajen mai gadi tana tambyarsa da Anya suna nan. Yace mata ba kowa amma Kabiru na nan bai fita ba Da haka ta sake komawa ta gwada tura k'ofar taji ta bud'u. Tana Shiga ta fara Jin ihun Yesmeen tana "Abba ya saka kayansa a tsirara yake" Cak ta tsaya tsakiyar palon ta hau kalle kalle dan ta gano d'akin da take jiyo muryar Yesmeen cikin ihu, tuni jikinta ya dauki rawa ta fara bin bango tana nufar d'akin da take jiyo muryar Yesmeen din,tuni taji kanta ya kwance ta kasa hada tunanin ta balle ta gane Mai ke faruwa kirjinta wani irin dokawa yake da taji Yesmeen na "Abba karka tabani Abba nifa yarka ce karka lalata min rayuwa Ummaaa kizo kiga Abba zai lalata min rayuwa"? A bakin k'ofar ta tsaya jikinta na d'aukar wani irin rawa tana so ta tuna waye ma Abban da zai lalatawa Yesmeen rayuwa sam ta kasa kawo Kabiru ji tayi ta kasa ma motsawa saboda tana fargabar ta Shiga d'akin taga abinda yafi karfinta tuna Yesmeen ba gani take ba kila shi yasa wani azzalumin ke san rabata da mutuncinta,yasa ta yanke shiga d'akin duk da bata da tabbacin ko k'ofar a bud'e take, hannunta na karkarwa ta tura k'ofar a hankali ta zura kanta. Ganin mutum a zigidir ya bata baya yasa taji wani irin mummunan faduwar gaba Kabiru na jiyowa ta zaro ido tayi baya da sauri tare da zubewa a kasa dan kafafunta wani irin rawa Suka dauka ta hau Jan "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun" Kabiru Yaya Asmau da yaga ta shigo ta koma da sauri yasa yaji numfashinsa na neman d'aukewa hankali a balain tashe yayi wajen da gajeran wandonsa yake ya fara sakawa da sauri Yana "na Shiga uku asirina ya tonu" Yesmeen kuwa hamdala kawai take tana Daga kwance bama tasan wacce ta shigo ba amma tasan yau asirin Kabiru ya tonu,ta mik'e tsaye cikin zafin nama ta fada bandaki ta kulle kanta. Kabiru kuwa da jikinsa ke wani irin rawa ya fara tunanin yadda akayi Yaya Asmua ta shigo d'akin bayan ya kulle k'ofar, wani irin zufa ke keto Masa jikinsa na rawa yayi hanyar waje Yana tsoron Yaya Asmau taje ta tona Masa asiri,sai da yaje bakin kofa yaga Ashe murza mukulin yayi bai kullu ba,yaya Asmau har lokacin sallati take Tama kasa tashi fitowar Kabiru daga d'akin kamar zai fado kanta yasa ta fara ja da baya tana "Dama haka kake Kabiru marainiyar Allah zaka lalatawa rayuwa" Girgiza Kai Kabiru ya fara yi Yana "Wallahi sharrin shaidan ne ban Kai ga tab'a ta ba ki rufamin asiri" Yaya Asmau da ta Samu ta mike dak'yar saboda rawar da jikinta keyi itama girgiza kanta ta fara yi tana "a yau Zan tafi da Sajeeda da Yesmeen Kabiru Kai dabba ne Yar cikinka zaka nema wallahi sai na tona maka asiri Ina Sajeeda take, Sajeedaaa" Yaya Asmau ta hau kwallawa Sajeeda Kira Kabiru hankali a tashe ya fara cewa "karki min haka Yaya Asmau ki rufamin asiri" Gurnanin Sajeeda Yaya Asmau ta fara jiyowa daga sama da k'arfi Yaya Asmau da jikinta ke rawa tayi wajen mattattakalar bene dan tasan Sajeeda ke wanan gurnani. Tana Hawa taji an buga Mata Abu akai..... Wallahi karfe Tara da rabi aka kawomin wayar da Zan bari sai gobe nace Bari dai na muku ASSALAMUALAIKUM AUNTY ZEE MOM MUJAHID TAKUCE INGATACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK DATTIN MARA DUK WANI ABINDA YA TOSHE MAKI HANYAR SADARWA SHIN NI IMA NE BAKIDA SHI ZAFI KIKEJI YAYIN MUAMALA RASHIN NI IMA BAKI JIN SHA AWA NE? RIKICEWAR AL ADA ?FITAR FARIN RUWA MAI WARI BUDEWAR GABA TALEWA MALEWA KURAJEN CIKIN FARJI KURAJEN JIKI DAUKEWAR AL ADA RASHIN HAIHUWA BANGAREN MAZA RASHIN KUZARI KANKANCEWAR GABAN NAMIJI SAURIN KAWOWA RASHIN JIN SHA AWA JIN ZAFI YAYIN MU ALA DA MATANKA HMMM KEDAI KISHA KEDA MIJINKI ZAKITASHI MAN ALBARKA KODA YAUSHE KADA KIYI SANYA KICE KIN GWADA MAGUNGUNA KIYI HAKURI KI GWADA WANNAN KANKAT NE BI IZINILLAH GAME DA MASU NEMAN HAIHUWA KIYI KOKARI KU GWADA ANGWADA ANDACE INA KATSINA INA AIKA KAYA KO INA DA YARDAR ALLAH KUDIN MAGANIN KO WANI GALLON 4K KUMA KEDA MIJINKI ANA SO KOWA YASHA GALLON DAN GIRMAN ALLAH IDAN BAKI SHIRYA BA KARKI BIYO NI YAN FLASHING KUYI HAKURI DAN ALLAH SAI NAJIKU DIN INKUN SHIRYA🤪KUKIRA KAI TSAYE 08162859027 ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌 Muna da supplement nau,i kala kala Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥 Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄 Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃 Kira ko WhatsApp 09037870422 Karku manta muna da supplement kala kala Na matsi Na gyaran breast Na hips Na slimming Na fari Na gashi Dasauransu Haka zalika muna : HADIN MAI JEGO HADIN UWARGIDA HADIN AMARYA Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇 09037870422 Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 80* Kabiru da sauri ya tarota dan Yana buga mata kwalbar da baisan ma Wanda ya ajiye akan center table din palon ba tayo baya ,jiki na rawa ya hau janta dan da iya karfinsa ya buga mata ya danne bakinta da hannu daya yayi d'akin Sajeeda da ita,yana janta. Tunda yake bai tab'a shiga tashin hankali irin wanan ba, tuni jini ya wanke masa jiki da kasan tiles din palon dan kanta ya fashe yana Jin tana sallati kasa kasa kafin ta sume Yana shigar da ita d'akin Sajeeda ya ajiyeta yayi waje cikin tashin hankali sam baisan ma abinda ya dace yayi ba,idan har ya bari aka shigo gidan dole zaa ga jini duk da yasan ba Mai zuwa,hankali a tashe ya nufi kitchen ya d'auko tsumma da ya gani a rataye ya hau goge jinin daga Kan stairs zuwa k'ofar d'akin Sajeeda,har lokacin Yana jiyo yadda Gurnanin ta daga sama,Yana gama gogewa ya fara Neman wayarsa dak'yar ya gano ta a cikin jallabiyarsa da

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});