Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 56

Chapter 56

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,224 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayi,idan har Sajeeda ta tari Kabiru da zancen yasan itace ta fada mata,dole ta gudu kafin ya dawo gidan,dan tasan Sajeeda tace bazata fada masa bane kawai saboda ta zauna. Da wanan tunanin ta fara tunanin yadda zata gudu batare da kowa ya ganta ba. Tana kwance Yaya Asmau ta shige bandaki Yaya Abu Kuma ta tashi tana bari taje kitchen ta d'auko Madara. Tana ganin ta fita daga d'akin ta mik'e da sauri ta fice daga d'akin da gudu ta bar gidan Koda ta fara tafiya haka zuciyarta tayi ta Mata sake sake tana tunanin Anya gudun ta shine mafita a gareta,?Anya idan ta gudu bata tonawa kanta asiri asan tana gani ba? Watakila Sajeeda zata iya daurewa taki fada Masa,tana nan awani lungu taga wucewar Nusrah a Napep,ba jimawa ta ga shi ma kabirun ya dawo a mota,tuni tunanin ta ya bata akan gudun kamar tonawa kanta Asiri zatayi hakane yasa ta fara tunanin hanyar da zata bi ta koma gida da bazasu zargi komai ba,tana nan tana sake sake ta hango fitowar su Saifullahi suna dube dube kafin su juyo wajen da take tsaye sai ta fara bin bango tana kallon sama,har Suka karaso wajenta. Daga maganganun da da Sajeeda tayi da suka dawo tasan bazata fada ba, sai a lokacin ta dan samu nutsuwa sai dai har ga Allah taso Sajeeda ta yarda a maida ta wajen dangin mahaifin ta dan kullum cikin fargaba da zulumi take,yanzu haka zatayi ta tunanin kila ya gano ta tona masa asiri. Kabiru Koda ya Shiga daki ji yayi hankalin sa ya tashi da maganganun Sajeeda sai yake ganin kamar k'ok'ari take ta gano sirrin sa,so kawai yake dare yayi karfe daya ya kirawo shugaban nasu ko a yanzu kasa hakuri yayi sai da ya Kira Rabiu duk ya bashi labarin abinda ke faruwa. Sai daya gama bashi ya kyalkyale da dariya Yana "Wai wanan yarinya da take daga ma hankali haka nawa take Mai zai Hana ka kau da ita kawai ka huta,idan ba Aljanna bace ita taya zata gane wani Abu da har zata maka karyar makanta, abokina idan har kasan yarinya nan ta zame maka kaya a wuya ka kau da ita kawai ka huta"? "Taya Zan kau da ita batare da an Zargeni ba ni fa yanzu tsoron Sajeeda nake wallahi yadda take magana Kamar tasan wani Abu" "Ba dai Yesmeen din yanzu ta nuna bata gani ba,ba sai ka jira shugaba ba da kanka zaka gano tana gani ko bata gani. "Tayaya Zan gano kasan Allah idan har yarinya nan karya tamin bata gani wallahi wallahi sai na kasheta"? Rabiu dariya ya saka ya hau fada Masa abinda zaiyi da zai gano Yesmeen ko bata gani. Da wanan tunanin Kabiru ya samu kwanciyar hankali sosai yaji dadin shawarar da Rabiu ya bashi ranar a d'akin sa ya kwana dan so yake ya nunawa Sajeeda fushi yake da ita,Dole ma yasa a Kara masa aiki a kanta yadda duk abinda zai yi bazata iya Buda baki ta Masa magana ba. Washegari karfe bakwai ya fito Palo ya zauna sai da ya ga fitar su Annur Yan makaranta ya nufi d'akin Yesmeen Da sallama ya shiga d'akin su Yaya Abu na kwance da Yesmeen na can karshen gado a kwance shigowar sa yasa Suka mik'e zaune dan ba bacci suke ba Hira suke,sai da suka gaisa Yaya Asmau ta fara magana tana "gobe Zan tafi idan Allah ya kaimu wlh Abban yaran nan ya Kira akan na dawo ita dai Abu tace anan zan barta" "Aikuwa anan zaki barni dan ba abinda zai maidani can sai dai idan kanina bayasan zamana" "Kai haba Yaya Abu wallahi ki Sha zamanki ni nafiso ma ki zauna kici arziki kema" Tuni Yaya Abu ta hau washe baki Kabiru kuwa yace "toh tunda gobe zaki koma mai zai hana ki shirya ki tafi kasuwa Yaya Abu ta raka ki ki siyo kayan tsaraba ai bakya tafi haka ba komai ba" Tuni suka washe baki su biyu Suka hau godiya da Addu'a Kabiru cikin tsananin murna ya tashi ya fito daga d'akin Dan da wanan zai samu yayi abinda zai yi dan yasan Sajeeda na can kila ta kasa tashi duk da bai lekata ba Dubu hamsin ya d'auko daga dakinsa ya koma d'akin Yesmeen ya mikawa Yaya Asmau su kuwa sai godiya suke masa yace ba komai ya koma palo ya zauna. Sai da sukayi wanka Suka karya suka fito Suka leka Sajeeda dake ta numfarfashi idonta jajjur dan ko bacci bata yi ba. Sannu kawai Suka mata suna sauri suke zasu je kasuwa su dawo ko magana basu bari tayi ba Suka yi waje. Kabiru dake labe a daki Yana ganin sun fita bai yi wata wata ba ya nufi d'akin yesmeen..... Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 14* Sajeeda bandakin Yesmeen ta shige da sauri ta hau susa a yanzu ba iya kaikaiyin take ji ba har ruwa mai kalar ruwan ke jikata Kamar tana period ko da take tsaye tana iya Jin yadda ruwan ke wari,bata san lokacin da ta saki sallati jikinta na rawa ba taya zaace a jikinta wanan ruwan ke fita,tana Jin Yesmeen na buga k'ofa tayi saurin toshe bakinta tana k'ok'arin maida hawayen dake zubo mata, dan bazata iya kallon Yesmeen tace mata ga halin da take ciki ba bata Jin zata ma iya jiran Kabiru a yanzu zata shirya ta tafi asibiti tana daga bandaki tace wa Yesmeen taje Palo su Yaya abu sun zo. Yesmeen kuwa waje tayi da jajjayen idonta da ta murzawa rob,dan dagaske take so ta nuna ta samu matsalar ido,tunda har kau da ita kawai Kabiru ke so yayi,idan tace ma zata gudu,kabiru zai iya sawa a nemota,gwara ta makance din, hankalin ta bai Kara tashi ba sai da taji Sajeeda na ce mata

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});