Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,224 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH* *Page 12* Yesmeen kirjinta ne ya doka da k'arfi da taji yace ta kunna fitilar d'akin,take mafarkin da tayi yanzu nan ya hau dawo Mata,tasan akwai muguntar da Kabiru ya hada mata ta dade da sanin Kabiru naso ya cutar da ita ba yadda zata yi da hankalin ta ta kunna fitilar d'akin ta "Baki ji mai nace miki bane kizo ki kunna fitilar nan nace karki Kara kashe wutar d'akin nan" Hannun ta rawa kawai yake ta rarumo wayarta tana "Abba na kunna fitilar dazu ai Kamar bulb din ne ya lalace shiyasa nake amfani da touch din wayata" Kabiru na k'ok'arin magana Hamza kanin su Saifullahi ya fado d'akin Yana "Abba umma tana Kiran ka" Kabiru wani irin kallo ya watsawa Yesmeen Ya kasa gane Kan Yesmeen daga yadda take rawar jiki da alama ta gane akwai abinda ya saka a fitilar d'akin ta ya Rasa wacce irin yarinya ce ita ya juyo zai fito daga dakin kenan Hamza ya Kai hannun sa wajen fitilar Yana "Aunty Yesmeen d'akin ki duhu" A lokaci guda Kabiru da Yesmeen Suka isa wajensa,Yesmeen ta tunkuda hannunsa Kabiru cikin ihun tashin hankali yace 'karka kunna fitilar nan Hamza" Saura kiris ya ya sume saboda tashin hankali a gaban idon sa Hamza ke neman makancewa bayan Annur ya kurmance,cikin borin kunya ya dakawa Hamza tsawa Yana ya fita,Hamza ya fice daga dakin da gudu ,Kabiru bai yi wata wata ba yayi Kan Yesmeen ya rufe ta da mugun duka Yana "kin zame min masifa Yesmeen dole ki bar gidan nan kafin ki jawo min wani tashin hankali" Dak'yar Yesmeen ta kwace daga bugun da yake mata tayi bandakin ta ta rufo k'ofar tana ihun kuka Daga abinda ya faru ta Kara tabbatar da zargin da take yiwa Kabiru nasan cutar da ita tunda har ya gigice daya ga Hamza na neman kunna fitilar d'akin, anya zata zauna a gidanan Kabiru ya samu nassara a kanta, zaman ta ma a gidan bai zo yayi amfani ba tunda bai fasa cutar da Sajeeda da take k'ok'arin taga ta taimakawa ba,dole tasan nayi kafin Kabiru ya kai ga shigowa d'akin ta ya caka mata wuka haka taci kukan ta a bandaki ta daura alwala ta fito. Kabiru kuwa yana fitowa daga d'akin Yesmeen yayi hanyar waje har lokacin kirjinsa bai bar bugawa ba da abinda ya so ya faru anya bazai ma cire abinda ya saka a fitilar d'akin Yesmeen ba Yana tsoro a cikin yayansa wani yaje ya kunna fitilar d'akin ya makance. Jiki na rawa ya d'auko wayarsa daga Aljihu ya Nemo lambar Rabiu Yana d'auka ya fara magana Yana "Rabiu na gaji da yarinya nan Rabiu yarinya nan ta zame min masifa ta riga da tasan sirrina kullum bibiye take dani,kasan jiya ma daddare Ina san nayi aikin da aka saka ni na karshe sai gashi tana buga k'ofa,ni nasan duk yadda akayi yarinya nan ta gani jiya, karfi da yaji tana neman hanani rawar gaban hantsi ,indai zan ganta da Sajeeda a waje daya sai nayi ta tsarguwa Ina Jin kamar zata fada Mata bansan Mai yasa shugaba yace ba yanzu ake bukatar jininta ba, wallahi ba ni da burin da ya wuce na kau da ita,kasan yanzu saura kiris dana ya Kunna fitilar d'akinta,duk wani abu da akace na mata sai ta tsallake,yarinya nan bana Jin ita kadai ce tasan akwai abinda na saka a fitilar d'akin ta dan k'in kunnawa tayi da yarona yaje kunna fitilar har da tunkude shi alamar tasan akwai wani abu Ina tsoron yarinya nan ta tona sirrina dole mu dau mataki" "Toh yanzu ya kake so ayi"? "So nake a b'atar da ita kawai tunda shugaba yace baza'a kasheta ba,kasheta zai zame min tashin hankali a b'atar da ita kawai na samu kwanciyar hankali. Na samu kudin nan a yanzu ya Kamata na more wa rayuwata amma yarinya nan a gidanan bazan samu kwanciyar hankali da zan ci kudina cikin nutsuwa ba,tunda tasan sirrina ni ba kace akwai wayanda ke siyan mutane ba"? Dariya Rabiu ya saka Yana "Siyar da ita zaka yi" "Eee siyar da ita zanyi ko na basu ma kyauta bana kaunar ganin yarinya nan,a rayuwa ba wacce na tsana sama da ita, indai tana gidanan asirina zai yi saurin tonuwa,a halin da Sajeeda take ciki yanzu bana san na bata k'ofar da zata zargeni,shi yasa ban fito da kiyayyar yarinya nan fili ba,amma indai da yadda za'a batar min da ita dan Allah ka taimaka min na mori arzikin nan cikin kwanciyar hankali. "Toh shikenan ka bari gobe idan mun hadu a kungiya duk sai ka fadawa shugaba abinda kake so ayi maka ba lailai sai da jinin Yesmeen zaka yi amfani nan gaba ba zaka iya nemo wani gwara a b'atar da ita tunda ta zame maka barazana" "Dan Allah a taimaka min" "Karka damu Abokina zaa san abinda za'ayi" Kabiru sai a lokacin ya samu kwanciyar hankali suka dan tab'a hira suka yi sallama Murmushi Kabiru kawai yake yana hararo yadda zai more rayuwarsa idan ya kau da Yesmeen. Koda ya koma ciki d'akin yaran ya fara zuwa ya zuba musu warning akan Kar Wanda ya Kara Shiga d'akin yesmen duk Wanda ya Kara Shiga sai ya ci mutuncinsa dan yana tsoron wani a cikin su yayi gangancin da Hamza yaso yi yau dole ma gobe ya cire abin tunda Yesmeen ta san da abu a fiitlar. Sajeeda Har muka je asibitin muka dawo da lodin magungunan da aka bamu ban ji wani sauki a jikina ba,a yanzu ma kasana nake Jin Yana d'aukar dumi shi kadai tsawon rayuwata ban taba Jin haka ba bansan Mai ya jawo min haka ba,Ina ta so na tuna abinda ya jawo min wanan dumi da leman da nake fama dashi na kasa tunawa,na San dai ba daidai nake ba kafin Abban Nusrah ya samu nutsuwa dani,da Kuma ya samu nutsuwa dani naji jikina ya Kara canjawa bansani ba ko rashin lafiya ne ya jawo min haka. Duk yadda naso na daure na dauki jikina kasawa nayi,haka na kwanta a daki, har Abban Nusrah ya shigo ya zauna a gefena ya ruko hannuna Yana tambaya ta jikina Hawaye na zubo min na fada masa yadda nake Jin jikina duk da magangunan dana sha. Cikin tausayawa ya hau min sannu ya kara b'allo min maganguna na sha ya zauna a gefena ya hau shafani Kamar wata yarinya,a ranar har daki ya d'auko abincina ya kawo min naci,inaso na fita na duba yarana amma bana san tashi dan sallah ma dak'yar nakeyi saboda Ina tsayawa Zan ji jiri na dibana. Koda na tambaye shi Yesmeen tunda na dawo banga ta leko ba sai cemin yayi maganin mura ta sha ta Dade da bacci. Shi ya ringa ja na da hira Yana ta bani labaran yadda yake samun kudi, Wai ana masa

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});