Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,239 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

masu tsada nayi da gani kayan masu tsada ne" "Abban Nusrah a Ina ka samu kudi mai uban yawa haka" Kabiru gyada kansa yayi dan yasan zaa rina indai Sajeedar daya sani ne sai ta tambaya "Haduwa nayi da wani tsohon abokina ya zama mugun mai kudi,shi yamin kyautar kudin nan bai tsaya iya nan ba yace zai taimaka min na samu aiki" "Wane abokin naka ne dan Kamar duk nasan abokanan ka"? "Aa baki san wanan ba primary Mu ka yi tare" "Allah sarki Allah ya saka Masa da alheri ya biya Masa bukatunsa na alheri yadda ya faranta mana Allah ya faranta masa" "Ameen ya Allah" A ranar tare duk Muka ci abinci cikin tsananin farin ciki su Annur a kudin da aka basu har da siyo sababin takalma. Abban Nusrah ma zan iya cewa rabon da naga farin ciki haka a fuskarsa har na manta. Bayan sallah isha mijin Nusrah yazo Suka tafi. Addua kawai nake a raina Allah yasa Abban Nusrah ya cire wanan mumunan abin a zuciyar sa har ga Allah naji dadi da naga baya fushi dani bana san abinda zai Kara sawa na mu yi fada. Ko da muka kwanta a ranar bai neme ni ta baya ba ta hanyar da Allah ya hallasta miji ya nemi matar sa ya neme ni bayan ya samu nutsuwa ya bani hakuri akan na kwantar da hankalina bazai Kara tunanin nemana ta baya ba sai a yanzu ma ya ringa nadama da yayi tunanin gwadawa. Har ga Allah naji Dadi rumgume da juna muka yi Bacci. 3am Kabiru a hankali ya leka fuskar Sajeeda yaga tayi nisa a bacci. Ya zare jikinsa daga nata ya sauko a hankali sabida Kar ya tasheta daga bacci. Gefen gadon ya duba a hankali ya d'auko pant din ta ya kudundune a hannun sa cikin sanda ya fice daga d'akin yayi waje. Yana zuwa yayi bayan gida ya d'auko tukunyar kasar da ya shigo dashi da ba Wanda yasan ya shigo dashi,ya saka pant din a ciki ya fara surutan da aka ce yayi a hankali Yana waige waige duk da Yana da tabbacin ba Mai ganin sa dan a sharrudan ance Kar ya sake ya yarda a gan shi. Yesmeen. Bata da nauyin bacci ko kad'an ko ya taji motsi sai ta farka. Motsin k'ofa yasa ta bude idonta. Kafin taji Kamar takun tafiya a ta Bayan dakinta Inda ta mik'e zaune tare da dafe kirjinta cike da tsoro. A hankali ta Mike ta leka ta window.......... MG'S SKINCARE Dame akafiki yar uwata? Kyan fatar ko iya gyaran fatar? Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata? Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4k Mg's beauty kit 14k Herbal whitening soap Body cream Face cream Scrub Cleanser Glow oil Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow😍 *RUFAFFEN SIRRI* *NA SADNAF* *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *Page 3* Ba abinda take iya hangowa sabida duhu,amma dai kamar mutum take hango wa tunanin ta kila barawone ya shigo gidan hakane yasa tayi sauri ta bar jikin window ta nufi k'ofar d'akin cikin sand'a ta bud'e a hankali dan so take ta je k'ofar d'akin Umman ta sanar musu,tana fitowa Kabiru ya shigo shi ma cikin sand'a,ganin Yesmeen yasa gabansa mugun faduwa dan daga shi sai gajeran wando,itama jikinta ne ya dau rawa cikin rawar baki tace "Abba motsi naji a bayan dakina Ina tunanin barawone ya shigo shine na fito na fada muku" Sai a lokacin Kabiru ya dan saki ajiyar zuciya dan duk tunanin sa ta gan shi "Ki koma nima motsin naji shi yasa na fito ba kowa Ina ga b'eraye ne" Da sauri ta juya ta koma ciki ta rufe kofar ta ta saka sakata ta kulle ta Kara gyara labulen window ko da ta kwanta sai ta kasa komawa bacci dan zuciyar ta cike take da tsoro tunda Nusrah tayi aure take jin tsoron kwana ita kadai. Kabiru kuwa Yana shiga d'akin yayi sauri ya kwanta a gefen Sajeeda yayi rigingine Yana kallon ceiling sai murmushi yake shi kadai dan a yau kawai da ya rabawa yayan sa kudi ya sauke hakkin da ya Kamata ace shi yake saukewa ba Sajeeda ba sai yaji wani irin farin ciki da ya dade bai ji irin sa ba,yana bakin ciki yaga yaran sun tsallake shi idan suna zaune sun tafi wajen Sajeeda suna Yar murya ta basu kudi har Kuma suka girman kallon babu suke masa dan sau tari zai ji suna mun san Abba bashi da kudi,abun na matukar Kona masa rai zai iya cewa tunda yaran Suka dai girma ba Wanda ya tab'a tunkarar sa yace Abba ina san kaza kayi min kaza duk wajen Sajeeda suke zuwa,Wanda yasan sabida bashi dashi shi yasa basa tunkarar sa abin arzikin da zai ce yayi shine a lokacin Auren Nusrah ya dan tab'a abin arziki,amma komai dai Sajeeda ke yi Kuma bata tab'a nuna gajiyawarta ko damuwa ba dan macece ita Mai zafin nema,a yau da yaga ya Sanya yayansa farin ciki yaji ya Kara kwadaituwa da ya samu kudin. Abu daya ke damun sa a cikin dokokin da aka shimfida masa,na kin sallah na tsawon sati daya,yaso ya nuna bazai iya ba Rabiu ya dage Masa. Haka yayi ta sake sake har aka Kira sallah Asuba Sajeeda ta mik'e zaune cikin hamma da adduar tashi daga bacci,shi kuwa yayi saurin rufe idon sa kamar Bacci yake. Sai da ta sauka daga gadon ta hau neman pant din ta dan zani kawai ta rufe jikinta dashi. Ganin ta duduba wajen da ta kwanta bata gani ba sai tayi tunanin ko wajen da Kabiru ke kwance ya danne,hakane yasa ta hau tashin sa akan ya tashi yayi wanka Kar ya makara sallah asuba. Kabiru kuwa kamar mai baccin ya mike Yana mitsitsika ido,ya mik'e tsaye ta janye bargon ta hau duduba Inda ya kwanta bata gani ba sai gashi har zanin gadon ta cire,Kabiru kuwa ya San mai take nema Sarai hakane yasa ya shareta ya shige bandaki yayi wanka ya fito ko alwala bai yi ba ya nufi wajen kayan sa. Sajeeda kuwa cikin mamakin rashin ganin wandon ta tace "Abban Nusrah kaga ban ga pant dina ba sai dubawa nake" "Toh tsayawa Neman pant zakiyi ko Kuma wanka zaki Shiga sabida kar ki makara sallah asuba,kin wani daddage da nema kamar baki da wani" "Ba haka bane Abban Nusrah kasan yesmeen na shigowa d'akin tayi gyara Kar nazo taga pant

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});