Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 30

Chapter 30

Rufaffen Sirri Book 1 Complete Hausa Novel 1,215 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

banida lafiya yayata ce uwa daya uba daya amma tana da wani irin Hali da bana so ba wacce nake bud'ewa cikina na fada mata sirrina kamar Nuratu mahaifiyar Yesmeen shi yasa har gobe nake kukan rashin ta,tun muna Yara ciwona ciwonta ne,amma banda Yaya abu da kamar ma so take ta ganka a cikin masifa. Murmushi na aro na yafa a fuskata na hau musu sannu da zuwa Yaya Abu kuwa ta yatsine fuska tana "Sai da Kika ga dama kika fito saboda kunyi arziki Sajeeda ace tun dazu da muka zo sai yanzu zaki fito" "Kiyi hakuri Yaya Abu wlh ba ni da lafiya ne daga bacci ma na tashi" "Allah sarki ya jikin" "Da sauki Yaya Abu ya Kika baro su baba yaya Asmau ya yaran"? Nace Ina kallon Yaya asmau da take saar Yaya Abu Yar kanwar maman mu ce itama kusan halin su daya da Yaya Abu. Yaya Abu bata ko kalli ruwa da lemon da na ajiye musu ba ta mik'e ta hau kalle kallen palon tana "Sajeeda haka Kika samu duniya Ina Kabiru ya samo kudi haka naga ga katon gida ga katon mota" Murmushi yak'e nayi dan ba Wanda yasan Kabiru a baya da idan yaga yadda yayi kudi yanzu bai yi tambaya ba dole ayi mamakin yadda ya kudance dare daya,kunya ma nake ji a tambayeni Wai nace abokin sa ne ya taimaka Masa. Murmushi kawai nake ita kuwa Yaya abu ta washe baki tana "wlh na samu wajen zama ba Abunda zai maidani kauye anan zanyi zamana kayana kawai zan debo wanan uwar daula haka ace jinina ke da Wanan daular ni Ina can Ina fama a haya,Ina ai bari mijinki ya dawo dan ni ba kunyarsa zanji ba. Wanan Yana cikin abinda yasa bana kaunar Yaya Abu tazo wajen da nake dan ko kad'an bata san Mai ake cewa kunya ba. Nidai bance komai ba dan na fara Jin kaikaiyi sai da ta kurbi lemo tace "Ni Ina Yesmeen take ne ko taje makaranta dan nasan su saifullahi dai suna makaranta" "Tana daki dazu abu ya fado mata a ido bari na dubo ta nasan bata San kin iso ba" Na Mik'e nayi hanyar d'akin yesmen Ina Allah Allah na Isa na shige bandaki nayi susa dan kaikaiyi nake ji Kamar na zauce. Yesmeen A hankali ta sauke ajiyar zuciya a lokacin da ta hango Kabiru ya fice daga gidan da mota ta daga hannu tana godewa Allah daya bata ikon yin wanan dabarar da yanzu kila sai dai labarin wata ba ita ba. "Yau zata je makaranta inaso idan ta fito wayanda zaka Aiko su tsaya nesa da makarantar su suna hangota su sace ta dan Allah abokina a bar kasar nan da ita idan bazaa kasheta ba,bana so ko kad'an aji labarin ta,tunda nayi nayi ta kunna fiitlar dakinta ta makance na huta taki kunnawa gwara kawai na b'atar da ita na huta dan bazan iya ba Ook tom ai ko bazata je makaranta ba sai nasan yadda nayi na aiketa ta fito kaga da ace ta kunna fitilar da yanzu ta daina gani na huta amma tunda tak'i shegiya karamar mayya gwara a b'atar min da ita. Abinda ya girgiza Yesmeen da taje zubar da shara Koda ta koma daki safa da marwa kawai take a d'akin tana tunanin mafita. A lokacin da Kabiru ya kwalla Mata kira akan ta hadawa su Annur tea jikinta rawa kawai yake, tana Kara tsoron Kabiru a zuciyarta,tana gama hada musu shayi ta koma d'aki bata tsaya bata lokaci ba ta shige bandaki ta daura alwala tazo tayi sallah raka'a biyu ta hau rokon Allah kariyarsa a gareta. Zuciyarta cike da mugun fargaba Kamar kirjinta ya fado ta samo side drawer ta taka bakinta d'auke da Addu'a ta cire glass din a hankali cikin ikon Allah kuwa ta ga mulmulelen dutsen da akayi da Jan rubutu kamar glass sai kyali yake a wajen kwan hannunta d'auke tsumma da Addu'a ta d'auko dutsen ta ajiye a kasa ta dauki glass din ta rotsa a kasa ta sauka ta maida side drawer ta kunna fitilar dan wanan shi ne kawai dabarar da zatayi ta tsira da ranta,tunda burin Kabiru ta makance zata yi kamar ta makance din,duk da tasan hakan zai dagawa Sajeeda hankali amma bata da yadda za tayi dole tayi dan ta tsira da ranta. Ba Kuma kunya taga farinciki a fuskar Kabiru da yake tunanin makancewa zatayi,Wanda Allah ne ya bata hikimar tace dusu dusu take gani a gobe zata nuna bata gani. Tana Jin lokacin da ya kawo Yaya Abu da take cewa Mama da Allah ya saka Mata tsoronta kamar me a idonta ma gani take ta tsaneta Sajeeda ke yawan ce mata haka halin ta yake. Tana jiyo motsin Sajeeda tayo.dakin tayi sauri ta kwanta tana cigaba da mitsitsika idonta...... Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 14* Sajeeda bandakin Yesmeen ta shige da sauri ta hau susa a yanzu ba iya

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});