Chapter 74
Chapter 74
shigowar Gwaggo akan ya amince a tafi dani ji na nake Kamar a Kan Kaya nake burina na bar wanan gidan da aka gina da Haram, shigowar Abban Nusrah d'akin ya katse min tunanin da nake na zuba Masa ido Ina kallon sa har ya samu waje ya zauna ya fara magana Yana "Sun dage wai tafiya zasu yi dake Wai zasu je su nema Miki maganin gargajiya bayan nasan cutar ki ta asibiti ce na basu hakuri na samu na shawo kansu, Gwaggo tace min wai babba yalwa zata zauna ta kula dake Kuma tace Yaya Abu zata tafi dan zamanta anan wai bai Dace ba bayan ni banga laifin zaman nata ba tunda Tana kula dake da Yaran bansan Mai yasa Gwaggo ta dage sai sun tafi ba tunda ba aurene da ita ba da dai sun bar ta anan din" A lokacin da yace min ya hana su Gwaggo tafiya dani sai danaji Kamar ya watsa min ruwan zafi, sai a yanzu na tabbatar da Abban Nusrah so yake shi ma ya kasheni,yasan idan suka tafi dani zasu iya samo min maganin da Zan warke shi yasa ya dage bazasu tafi dani ba maganar da yayi na karshe akan babba yalwa tace zata zauna yasa na Kuma fara Jin sanyi a zuciyata,dadin daddawa Kuma mai San kasheni ta Aure shi zaa tafi da ita duk da nasan dakyar ta yarda tabi Gwaggo su tafi. Yaudarata Abban Nusrah kawai yake Yana yaudarar iyayena da Sunan zai nema min magani nasan ba maganin da zai nema min, hawaye kawai ke gudu a fuskata Ina tsinewa Abban Nusrah a zuciyata rokon Allah kawai nake Allah ya gaggauta tona Masa asiri, Mik'ewa yayi Yana "ni zan fita bansan Mai yasa kike kuka dan na Hana a tafi dake ba,na ce miki na samo likitan da zai Miki magani karki damu,yanzu ma haka wajen likitan zanje sai na dawo" Ko makiyina bana Masa fatan ya shiga irin halin da na shiga,Ina bukatar taimako ga mai taimakamin tazo hannunta cikin nawa tana kuka tana mun Addu'a samun sauki amma bani da bakin yi Mata magana,Ina ji Ina gani mahaifiyata ta fara Shirin tafiya ta barni,kuka kawai nake ta ringa min Addu'a akan na bari idan mun dawo taga jikina ba sauki zata zo ta tafi dani,Koda Kabiru bai yarda ba, kallonta kawai nake Ina Jin Ina ma Ina da hannu da na riketa gam,dan zata sake tafiya ne ta barni da makiyana,dan Yaya Abu rashin kunya ta ringa yi mata da tace Mata tazo su tafi babba yalwa zata iya kula dani,ya Kamata ta ja girmanta bai dace ace tana yayata ta zauna a gidana ba abin sam bai tsari ba,Yaya Abu kuwa ta daka tsalle ta hau rantsuwar ba inda zata je,Anya ma Gwaggo ce ta haifeta yanzu kiri kiri dan tana zaune tana cin arzikina shine Gwaggo take san Mata bakin ciki,ita yarinya ce da zaa fada mata ga abinda zata yi,idan ta bita Zawarci zata je ta ringayi a gida kenan,ita ba inda zata je,yadda ta hayayako yasa babba yalwa daka mata tsawa da tasan da wa take magana kuwa mahaifiyar ta ce fa Mai yasa bata da kunya ne,? Toh kuwa sai ta tafi,budar bakin Yaya Abu sai cewa tayi, itama ai dagewar da tayi akan zata zauna saboda arzikin da Kabiru ke dashi ne tana so itama taci arziki,shi yasa itama take so ta fake da kula dani,ita da take tsohuwa kenan,tana san jin dadi Ina ga ita. Babba yalwa ta fashe da kuka tana "Abu ni kike yiwa rashin kunya dan nace abun kunya ne a ga kina zaune a gidan kanwarki"? Yaya Abu kuwa ta cigaba da kananan magangunu Gwaggo ta hasala ta Kai Mata duka,ta kauce tayi waje tana rantsuwar ba inda zata je,kuka kawai nake, Gwaggo da babba yalwa nayi,abinda ya daga min hankali shine yadda babba yalwa ta rantse akan bazata ma zauna ba tunda kallon da Yaya Abu ke mata kenan anan hankalin Gwaggo ya tashi ta hau bata hakuri,babba yalwa ta dage akan ta fasa zaman,Yaya Abu ta cigaba da kula dani, Gwaggo rokonta kawai take Yesmeen nayi Amma babba yalwa ta kafe akan bazata zauna ba tayi waje, Gwaggo kuwa taci kukanta ta gode Allah ta dafa kaina tamin Addu'a tana zata dawo ta Kara dubani,idan ta koma zata saka ayi ta min sauka da Addu'a. Ita Kuma Yaya Abu bazata mata baki ba amma zata gani tunda itama ta Haifa idan ta koma gida zata fadawa babanmu duk yadda a kayi,Ina ganin tana kokarin barin d'akina na fara buga kaina Ina gurnani Ina kallon yesmeen so nake kawai ta kebbe da mahaifiyata ta fada Mata halin da muke ciki,amma Yesmeen taki nunawa ma tana gani ballantana na sa rai da zata gane Mai nake nufi. Da Ina da hannu ko baki da na jawo Yesmeen na Mata duka,dan sai da taga ta fita ta sauko da kanta tana "umma dan Allah ki bar kuka" Bansan Mai zance mata ba,in Banda Ido kawai da na zuba Mata hakurin mai zata bani bayan tana da damar taimaka min,a yau da ta fadawa mahaifiyata halin da muke ciki,da nasan ko da Wasa bazata tafi ta barni ba,maganarta ce ta katse min maganar zucin da nake "Umma mu bi komai a hankali ina ta tunanin fadawa Gwaggo halin da ake ciki Ina tsoro,umma yanzu Abban ya Kara nisa dan yanzu har d'aki ya ware a sama Yana tsafi.kwanaki na leka d'akin har mudubi na gani Ina tsoron na fada ya gani ta mudubin ya kasheni,umma mu dage da Addu'a Zan cigaba da saka mishi ido" Motsin da taji yasa tayi saurin maida idonta sama tayi hanyar waje. Tunda ga ranar na Kara Shiga tsaka Mai wuya ko bacci bana iya yi Dan ta karfin tuwo Yaya Abu je San kasheni addua kuwa ko a cikin bacci yi nake,duk abincin da zata kawo min bana yarda naci,haka zata yi ya zagina Kamar wata yarta,har da taurin Rai ne dani, ni Yar bakin ciki ce banci arziki ba naki bari taci. Abban Nusrah kuwa sau daya ya kaini asibiti da ni nasan hada baki suka yi da likitan aka laftomin magunguna,Abban Nusrah da yake Dan wuta ne sai cemin yake a bukace yake Yana shaawata,shaawa na Neman kashe shi tunda yanzu gabana ya rarike na bashi ta bayana" Ya jawoni bayan ya toshe hancinsa na fara gurnani hankalina a balain tashe dan nasan kila wani tsafin zai Kara yi dani ya kasheni gabad'aya tunda yaga ban mutu ba ... Sai Friday in Sha Allah shi yasa na muku posting uku Mg's skincare Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰 Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111