Chapter 81
Chapter 81
cikin aminci 🤝 Sai Allah yakawoku *WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84* *PAGE 60-65* Kabiru turus yayi Yana kallon Yaya Abu da jikinta ke balain rawa hannun ta na Kan pillow Yesmeen dake kasan gado kuwa ta janye hannun ta da sauri kirjinta sai bugun uku uku yake tana Addu'ar Allah yasa Kar Yaya Abu ta lekota ledar dake kasan gadon da ledar katifa ce ta shige ciki ta kudundune. Yaya Abu kuwa wani irin tsorone ya rufeta ta ma kasa cire hannunta daga Kan pillon da take so ta danna akan Sajeeda, tsoron ganin Kabiru da cafkar da taji anyi wa kafarta ta kasan gado ya matukar razanata. Kabiru kuwa kasa hada tunanin sa yayi gu daya Yana tunanin mai ya kawo Yaya Abu d'akin Sajeeda a daidai wanan lokacin da yake a matukar bukace kamar ya haukace dan maganin karfin maza ya kwankwade gabadaya saboda Kar ma jikinsa ya kwanta dan ta karfin tuwo yau yake so ya samu biyan bukatar sa jikinsa har wani rawa yake saboda ya matsu ya samu biyan bukatarsa jikinsa a tsaye kyam Hannun Yaya Abu da ya gani akan pillon dake fuskar Sajeeda da har lokacin bata iya d'auke hannunta ba yabi da kallo. Sajeeda kuwa ta fara sheshekar kuka dan ta gane wani ne ya shigo d'akin shi yasa Yaya Abu bata danne pillon ba hannunta dake rawa ta Kai ta cire pillon daga fuskarta,sai a lokacin Yaya Abu ta iya motsawa ta janye hannunta da sauri Kabiru da ya gama hada tunanin sa waje daya cikin tsananin mamaki ya dago hannunsa Yana nuna Yaya Abu da "Kasheta kike so kiyi"? Girgiza kai Yaya Abu ta fara yi cikin tashin hankali ta fara magana cikin inina ta ja da baya dan ji take kamar zaa Kara cafo kafarta tana "Naaa shigo ne dan na dubata Kabiru taya Zan kasheta" "Abu pillo fa Kika dora mata akan fuskarta kina k'ok'arin dannewa na shigo innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Abu kashe Sajeeda kike so kiyi"? "Yaya Abu da jikinta ke balain rawa grigiza kanta ta fara yi da sauri sai a lokacin ta gane ma a tsirara kabirun ya shigo ga gajeren wandon sa a kumbure. Gwallo ido tayi tana Kara Kare masa kallo a daidai lokacin da ya fara takowa cikin d'akin jikinsa na balain rawa da tsananin mamakin abinda yaga Yaya abu na Shirin yi dan sai yaji ma sha'awarsa na sacewa Saboda tashin hankali abinda ya shigo yaga Yaya abu nasan yi,"Abu kashe Sajeeda kike so kiyi "? Yaya abu cikin dakiya da borin kunya ta fara magana tana danne tsoron da take ciki "Kaine dai ka shigo kake san kasheta Kabiru taya Zan kashe kanwata,Kai mai ya kawo ka d'akin ta a haka yanzu a halin da Sajeeda take ciki har zaka iya nemanta? innalillahi wa Inna ilaihi rajiun yanzu so kake ka karasata saboda ka samu kayi Aure,ai ba sai ka kasheta ba Kabiru zaka iya sakinta mu tattara mu bar maka gidan,har ace a halin da Sajeeda take ciki na a kwantar a tayar zaka iya nemanta toh ta Ina ma zaka nemeta a halin nan da take ciki idan ba kasheta kake so kayi ba" Kabiru da ransa ya fara b'aci ya daka Mata wani irin tsawan wargaza masa shiri da take Shirin yi gashi duk alamomin rashin gaskiya ya bayyana a fuskarta shi ba yaro bane da zata raina Masa hankali danne pillon take so tayi a fuskar Sajeeda ya shigo "Laifine dan nazo wajen matata ko da nemanta nayi haramune karki wani wayance Abu dan da zuciya daya muke zaune dake a gidanan ban taba kawowa zaki iya aikata haka ba,Kiri Kiri naga kina san danne kanta da pillo har mai kanwarki ta miki haka da kike so ki kasheta ?dama haka kike?yanzu da ban shigo ba kasheta zakiyi kenan Mai ta Miki"? "Ni zaka yiwa sharri Wai taya Zan kashe Sajeeda gurnanin ta na jiyo Ina daga daki shine na shigo dan na dubata,ganin bata dora kanta a pillow ba yasa na daga kanta dan na dora Mata pillon sai naji an ja kafata ta kasan gado hakane yasa na saki pillon a kan fuskarta dan zaka ji ma nayi ihu lokacin da ka shigo wallahi ba kasheta na shigo nayi ba karka manta fa kanwata ce uwar mu daya uban mu daya akan me Zan kasheta"? Sajeeda Wani irin kuka ne ya kwace min da naga Abban Nusrah yayi shiru alamar karyar da ta tsara Masa yayi tasiri a zuciyarsa na fara girgiza kaina Ina nuna ta da hannu Ina "Mai na miki Yaya Abu da kike San kasheni?Mai na Miki da na cancanci haka daga wajenki?iya sanina ban taba miki komai ba,yanzu akan duniya kika zabi ki kasheni?mai na Miki kike so kiga kin rabani da numfashina"? Duk cikin gurnani nake magana Ina nuna ta da hannuna da naga kabiru ya zubawa ido cikin mamaki Yana kallo da alama bai tab'a tunanin zan iya motsa hannuna ba kirjina ciwo kawai yake min Ina kallon makiyana guda biyu Abban Nusrah shi ma shigowa yayi dan ya nemeni ta baya dan a tub'e yake daga shi sai gajeran wando,mijina uban yayana shi ya jefani a halin nan haka bai ishe sa ba sai ya Kara nemana ta baya,ya karasani daya gefen Kuma yayata da muke uwa daya uba daya da ita,ita takeso ta kasheni wai dan ta aure shi,akan ta gan shi da kudin da bata San da ya ya same shi ba kuka kawai nake Ina cigaba da nuna Yaya Abu da hannu Yaya Abu da hankalin ta ya Kara tashi da yadda taga Sajeeda na gurnani tana nunata da hannu ta matsa kusa da ita da sauri dan gani take tunda ta iya motsa hannunta kila ma bakinta ya budu tayi magana ta tona mata asiri Ta ruko hannun Sajeeda tana "Ya Isa haka Sajeeda dole kiyi kuka saboda Kinga mijin ki na neman yimin sharri daga nazo na taimaka miki,amma ba komai tunda kora da hali yake min goben nan zan tattara na bar gidan kafin wani Abu ya Sameki ace nice ni nasan wani ne ya shigo dan ya cutar dake tunda na ji an rik'e min kafa ta kasan gadonki" Fusge hannuna nayi daga rukon da tayi min Ina cigaba da gurnani, Abban Nusrah ya matso kusa da gadon ya ruko hannuna yana "Sajeeda Alhamdulillah kin fara iya motsa hannunki alamar kin fara samun sauki da kina da baki da kin fada min gaskiyar abinda Abu ta shigo yi miki dan daga yadda kike gurnani ni nasan bata da gaskiya bansan mai kika Mata take so ta kasheki ba" "Wai ya zaka ce Ina so na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111