Chapter 96
Chapter 96
zatai ta barmuba, idan yarinyarnan ta samu lafiya saimu dawo a yita a tsanake dan a yanzuma babu nutsuwar da zaki fahimta tattare dake”. Baki ta buɗe a hasale zatai magana Mahma taja hannunta suka fice. Farah zata bisu Mahma ta dakatar da ita. “Wlhy idan kika biyomu ko Abdul-Mutallab naso ko baya so sai na sakashi ya sakeki tunda ke hankalinki a gwiwa yake, idan zaki zauna gidan mijinki ki zauna. Idan kuma zaki biyomune ki tabbatar kin fito kenan wawuya kawai”. Saurin ja baya Farah tayi dan Mahma ta fito musu ne a ainahinta shiyyasa itama Mammah ɗin ta gagara cewa uffan, sai masifa take a zuciyarta kamar zata haɗiye harshenta cikin ciki. Daɗi sosai AK yaji akan hukuncin Mahma, danshi kanshi a yanzu filin yin nazari yake buƙatar samu akan wannan al'amarin, ALLAH shine shaidarsa bai taɓa aikata zina da ƴar kowa ba, shi baima taɓa ganin Zinneerah ba sai a gidansu wannan zuwan. Amma gashi Baffah kansa zargin yaron nasane yake. Kai shi kansa da kansa zargin kansa yake dan kamaninsa da yaron abun a dubane akumayi nazari. A yanzu kawai yana ganin shawarar da zuciyarsa ke bashi ya kamata yabi kozai fita daga ruɗanin da yake ciki daga shi har ƴan uwansa. Miƙewa yay batare da yacema kowa komaiba ya fice a ɗakin. Hakan yasa itama Farah dafa masa baya sai dai ɗakinta ta nufa tana kuka ba nashiba. Hajiya iya da gaba ɗaya take jin komai yana mata nauyi a zuciya ta duba Khalipha a sanyaye tace, “Ka bisa Khalipha, kasan Moddibo bai iya ɗaukar damuwa da sauƙi ba”.. A raunane Khalipha ya jinjina mata kansa, dan shima a ruɗan yake da komai, saboda Hajiya Iya ta bashi takardar wajen mmn sadiq ya karanta ɗazun saboda fitowar sunansa a ciki. Ya kuma sanar mata gaskiyar abinda ya sani game da haɗuwarsa da Zinneerah.............✍ *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* _________________________ *Page 38* ............Sai da Khalipha yay sallama a ƙofar ɗakin aka bashi izinin shiga sanna ya shigo, zaune ya sameshi cikin kujerar dake a ɗakin kansa jingine ya lumshe ido da makarinta. Bai motsaba daga yanda yake har Khalipha ya zauna a ɗayar kujerar dake kallonsa cike da tausayin ɗan uwan nasa. ɗan jimm yayi na wasu sakanni kafin yay ƙasa da kansa cikin lallashi yace, “Yayanmu dan ALLAH ka kwantar da hankalinka, insha ALLAH bin komai a sannu zai warware dukan aninda zuciya ke hasashe duk rintsi”. Wani ɗan murmushi AK ya saki yana buɗe idanunsa da gaba ɗaya launinsu ya canja, sai da ya yima Khalipha kallon wasu sakanni kafin ya tashi zaune sosai yana furzar da abinda ya tokare maƙoshinsa mai ɗaci. Cikin son danne duk damuwarsa yace, “Bestie dama kasanta?”. Ɗan kallonsa Khalipha yay alamar wa?. Idanunsa ya lumhe ya buɗe akansa, kamar bazai sake tankawaba sai kuma ya furta, “Zinneerah!”. A saman laɓɓansa. A bazata Khalipha ya saki murmushi, a ransa ko gulma yake (kai yayanmu kako iya faɗar sunan). A fili kam sai ya gyaɗa masa kai tare da ƙara nutsuwa sosai. “Nasanta Yayanmu, amma sanin na kwanaki goma zuwa sha ɗaya ne kacal idan ban mantaba. (A take ya fara bashi labarin haɗuwarsu a randa aka bigeta, wanda a dalilin aiken da yay masanema yaje jigawan, suna hanyar dawowa motar ta samu matsala. ya baro wanda sukaje taren da motar shiko yabi ta haya dan zuwa ya isar da saƙon karsu makara tunda yasan jira yakeyi). “Wannan shine dalilin dayasa na santa Yayanmu, ni duk zatona ma tanada aure wlhy, shiyyasa ban wani taɓa maida hankali akanta ba, inma baka mantaba na baka labarin accident ɗin ai a wancan lokacin. kuma ni a zuwan nan da mukaima sai ban ganetaba saboda duk ta canja, sai randa naga Gwaggo (Mmn sadiq) sannan na ƙara tabbatar da itace, inataso muyi maganama hakan bai faruba saboda ciwon Granny”. Ɗari bisa ɗari AK ya yarda da Khalipha, dan yason bai iya ƙaryaba, tunda suke dashi bai taɓa kamashi da wani abu na rashin gaskiya ba, zamansa ya gyara da ƙyau yana furzar da numfashi, cikin tsatstsare Khalipha da idanu yace, “Miye amsata ta ɗazun game da kamannina da yaro?”. Ƙasa Khalipha yay da kansa cike dajin nauyin gaskiyar abinda ke a ransa. Muryarsa a dakushe yace, “Yayanmu al'amarin akwai rikitarwa, harga ALLAH banida takamaimai amsa, dan bayan matarka nine mutum na biyu da zan iya bada shaida akanka, hakan yasa duk abinda zuciyata zata iya hasasomin ƙwaƙwalwata bazata iya ɗaukaba, shawara ɗayace shine ai gwaji kawai, maybe hakan ya kawo hasken da kowa zai iya fahimtar bakin zaren. Ka gafarceni idan nayi kuskure”. Murmushi AK ya sake saki mai sanyi yana gyaɗa kansa. Cikin nuna gamsuwar zantukan Khalipha yace, “Shiyyasa nake kiranka Bestie, dan mafi yawan tunaninka irin nawane, inason mutum mai gaskiya da ƙyaƙyƙyawan nazari akan komai Khalipha. ALLAH yay maka albarka, nima a raina shawarar zuwa Nigeria nake domin gwada ƙwayoyin halitarmu ni da yaron, maybe hakan zaisa na iya tuna wani abu dana manta ko samun ƙwarin gwiwar bakin zaren”. Khalipha dake murmushi yana jinjina masa kai yace, “Nagode Yayanmu”. “Nizan gode maka ai, dan ka zama ɗan uwa ɗaya tamkar da dubu. Yanzu kaje ka huta kaima, sai dai banason ka sanarma Granny tafiyata, sai na gama shiri zan sanar mata, insha ALLAH nanda awanni biyar zan wuce”. Cikin waro idanu Khalipha yace, “Yayanmu ince sai nan da kamar kwana biyu?”. Kai kawai ya girgizama Khalipha yana miƙewa da murmushi akan fuskarsa. Ganin ya nufi toilet shima sai Khalipha ya miƙe ya fita cike da tausayin Yayan nasu, ya tabbatar jarumtarsa da ƙoƙarin iya shanye damuwane kawai ya danne dukkan halin da yake ciki, amma duk wanda ya sanshi ya kalli ƙwayar idonsa yasan baya cikin kwanciyar hankali. (Ya ALLAH ka kawo mana mafita, ka haska mana duhun da muke ciki domin rahamarka ya UBANGIJI). Khalipha ya faɗa yana nufar ɗakinsa zuciyarsa cike da rauni da ɗaci. Har ransa kuma yanajin zai iya auren Zinneerah koda ace ƴaƴa goma ta haifa, amma yanason jin ta bakinta itama harga ALLAH. ★★ Tun bayan fitar Khalipha a ɗakin babu wanda ya sake jin ɗuriyar AK a gidan sai bayan awannin daya ambata ma Khalipha na wucewa 9ja. Duk da halin da yake ciki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182