Chapter 149
Chapter 149
huci mai ɗaci dan tabbas bazai bar duk mai hannu a al'amarin nanba. Matakin farko zai fara ajiye hujja ga iyayensu a safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu, zai kuma saka bincike na kwanaki biyu zuwa uku domin tabbatarwa da kama masu hannu a ciki dumu-dumu. Duk da shima barcin yakeji bai kwantaba, alwala yayo da saka jallabiya ya fara nafilfili dan asuba ta gabato ma, yasan idan ya kwanta zasu makarane kawai. Zinneerah kam tasha tarin addu'oi harma da iyayenta, yana a wajen har akai sallar asuba dan bai fita massallaci ba yau bayajin ƙarfin jikinsa sam. Badan yaso ba ya tada ita da ƙyar domin yin salla. Aiko yasha langaɓe dan sai faman lumshe idanu take, sai da ya taimaka mata zuwa toilet ɗinma tayo alwala sannan. Tanako idar da salar yau babu zancen azkar ta ɓingire a wajen. Ɗagata yay cak ya maida a gadon ya kwantar shima yabi sahunta dan kansa ya fara masa ciwo saboda barci. Cikin so da ƙauna ya rungume matarsa cikin jikinsa suka lula duniyar barci. *_12:5pm_* Sai ƙarfe sha biyu da mintuna biyar AK ya farka saboda kiran wayarsa da akayi, ƙaramin tsaki yaja dan barcin sam bai ishesaba. Da ƙyar ya lalubo wayar ya buɗe ido yana kallon mai kiran. Ganin Granny ya sashi gyara kwanciya sannan yakai kunne. “Assalamu alaiki, Granny barka da asuba”. “Ai dama barka da dare kacemin, kujimin iya shege da ranar ALLAH kake kiramin barka da asuba. Kai ko moddibo kana lafiya yau kuwa kai da inno? An aiko muku da abinci kusan mutum uku suna zuwa amma an ƙwanƙwasa ƙofa ko motsinku babu”. “Oh God! Granny sai kin mana kwakwazo duniya tasan bamu tashi ba? To barci mukeyi”. “Eh lallai ai nafaji barci kukeyi ja'iri, sai ka tashi ka buɗe ƙofa ka amsa ka koma ku cigaba da barcin”. Murmushi ya saki da ajiye wayar yana faɗin, ‘Hajiyar matsala’. Daga haka ya ɗan leƙa fuskar Zinneerah dake barcinta hankali kwance sannan ya zare jikinsa a hankali ya sauka a gadon. Jallabiya ya ɗauka ya ɗaura saman boxer ɗinsa ya fito. Haneef ya samu zaune a saman motar da yazo, yana ganinsa ya duro ya nufosa ɗauke da basket. “Yayanmu barka da hantsi?”. Ya faɗa cike da girmamawa. Amsa masa yay da kulawa yana tambayarsa jama'ar gidan. “Kowa lafiya yake yayanmu”. “Alhmdllh, yanzu daga nan ina zaka?”. “Ba ko'ina zan koma gidane”. “Okay to kabar zuwa gidan, gidan Abba zan aikeka kaje ka ɗakko min Gwaggo Maryama, sai ka biya ta gidan dasu Mammah suka sauka ka ɗakkomin Mahma. Kafin kaje duk zan kirasu”. Kai Haneef ya jinjina ransa fal wasiwasin lafiya kuwa?. Rashin mai basa amsa ya sashi miƙa masa basket ɗin kawai ya juya domin cika umarninsa.. Shima ciki ya koma kai tsaye sashensa. a dining ɗin falon nasa ya ajiye basket ɗin ya koma ciki. Wayarsa ya ɗauka yay zaman kiran Hajiya iya, sun ɗanyi magana ya maida kiran ga Mahma kuma sannan ya kira Abba na gidan mmn sadiq...............✍ *_Aunty Farah kina can wagaga da baki za'a mallake mana AK😖😖😬😬😒😒😏😏😏😾😾🙄🙄😑._* *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 59* ________________________ *_KAƊAN YA RAGE SU ƘARE_* *_MATA ƴan ƙwalisa kuna ina za'aci kasuwar sama babu ku?. Mg's skincare ɗin fa na gab da ƙarewar kaya kuna nan sake da baki baku mallaki naku ba_* _Mg's SKINCARE nagartattun kayan ne dake gyara jiki da fata cikin sauƙi, sunada inganci da rahusa dai-dai da aljihunku._ *Da kin fito a ringa ga tauraruwar taurarin nan mai fatar da babu kamarta tamkar dinare abin haske da walwali.* *_Sabulunsu kawai kika ɗana sai kinsan kin kai kuɗinki inda babu asara balle dana sani_* _A yanzu haka muna jerin kayayyaki da suka rage kamar haka_👇🏻 Available _Akwai: herbal whitening black soap 3k_ Akwai: beauty kit 11k shi set ne yakunshi Abu 6 Soap Body cream Face cream Body nd face scrub Cleanser Glow oil Location kaduna buh mn tura Kaya ko Ina saidai inmutum ya amshi kayanshi zebada kudin delivery WhatsApp 08062991549 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare *_Karku bari ayi babu ku guys, siyan nagari maida kuɗi gida._* ________________________ *Page 59* ............Koda ya dawo bedroom ɗin wanka kawai ya shiga batare daya tada Zinneerah ba. Harko ya fito ya kammala shirinsa tsaf cikin ƙananun kayan da sukai masa matuƙar ƙyau da ƙara fidda kwarjininsa da ƙuruciya bata farkaba. Yana tsaka da saka turare ya jiyo ana danna door bell, ajiye turaren yayi ya ɗauka wayarsa da ƙarasowa gaban gadon saitin da take kwance. Wani lallausan murmushi yake saki yana ƙarema fuskarta kallo musamman bakin daya tsuƙe. A hankali ya ranƙwafo ya sumbaci bakin da hancinta da goshinta, yana motsa laɓɓansa a hankali wajen ambaton, “ALLAH ya albarkaci rayuwarki”. Daga haka ya fice abinsa. Yana buɗe ƙofar da Hajiya iya da Moos'ab ya kawo yaci karo. Ta zuba masa harara da faɗin, “Shegen gida kamar na ƴan yankan kai, sai ka danna ƙararrawa an gama yarfaka za'a buɗe maka”. “Oh-oh daga zuwanki sai neman faɗa, yi haƙuri ni yau bana faɗa”. “A lallai ai naga alama a goshin ka ma ja'iri mara kunya”. Hajiya iya ta faɗa tana turesa da shigowa cikin falon abinta. Murmushi ya ɗanyi dakai hannu ya murza goshinsa. A ransa yana faɗin ‘Mi matarnan ke nufi dani?’. Bashi da mai bashi amsa dan haka yay ƙoƙarin bin bayanta. hannunta ya riƙo ganin ta nufi sashen Zinneerah. “Kinga inda zakiyi nan madam”. “Kai ni sakeni naje na fara ganin Inno tukunna, haka kawai ka wani tattaromu sai kace ƴaƴanka”. “Uhm ke dama ba'ayi miki dai-dai, ai Innon taki na inda zan kaikin ko”. “Ato muje naga abuta dan nikam ban yarda da wannan munafurcin nakaba yau Moddibo”. Murmushi kawai yayi batare da yace mata komaiba suka nufi sashensa. Kamar jira suna isa falon saiga sallamar Haneef. Zaunar da hajiya iya yayi sannan ya amsa da cewa “Shigo da su”. Kasancewar dama Haneef na tare da Mahma da Gwaggo Maryama da duk hankalinsu ke tashe da wannan kira na AK ɗin sai ya matsa musu alamar su shiga. Shi kuma ya juya. Cikin girmamawa AK yay zaman gaishesu su duka. Cikin rashin haƙuri Hajiya Iya tace, “Mukam dai duk ka tada hankalinmu Moddibo, mike faruwa ne? Ina Inno kuma?”. Ɗan dubanta AK
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182