Chapter 136
Chapter 136
farko a rayuwarta data kasance da namiji a irin wannan kusanci. Abin tashin hankalin ma da ɗunbin kunya namijin ya kasance Yayansu, abinda bata taɓa kawowa a mafarkintaba balle hasashe. Ƙamshin naman kazar da akaima gyara na musamman dake kular daya buɗe ɗin taɗan kalla jin yace, “Uhm-uhm Momie ta hutar dani sayen kazan amarya kenan”. Ba ƙaramin mamakinsa ke ƙara dasuwa a rantaba, ta haɗiye yawu da ƙyar dan bata da burin daya wuce ya matsa daga manneta da yayi. Harta fara murna ganin ya maida kular ya rufe, ya ɗan matsa baya kaɗan yana raba jikinsa da nata. Sai kuma taji ya kamo hannunta cikin nasa ya juyo da ita suna facing juna. Sake dulmiyewa cikin matsananciyar kunya tayi, tai azamar duƙar da kanta zuciyarta na harbawa da sauri-sauri. Shiko tsaywa ya gyara da ƙyau yana tura hannayensa cikin aljihun wandonsa. Duk da kanta a duƙe yake tanajin yanda idanunsa masu kaifi da ƙarfi suke yawo a jikinta. Tsahon mintuna biyu suna a haka har takaita ga daburcewa takai tsugunne tana cemasa ina kwana. Dariya ta bashi sosai, musamman daya san dama da biyu yay mata hakan, amma ya gimtse baiyiba. Sai ma ɗan ranƙwafowa yay ya kamo kafaɗunta ya miƙar da ita tsaye tare da jawo kujerar dining ɗin ya zaunar da ita. Shima sai yaja ta kusa da ita ya zauna. Yana ƙoƙarin buɗe kular dake kusa da shi cikin ɗan rawar muryar da jin nauyinsa ya haifar mata tace, “Kabari zan zuba maka Yayanmu”. Komai baice mataba ya janye hannunsa. Hakan yasata miƙewa tsaye ta jawo plates ɗin data ajiye sannan ta bubbuɗe kukolin. “Miza'a zuba a ciki”. Tai tambayar batare data yarda ta kallesaba. “Duk wanda yay miki” ya bata amsa yana ƙoƙarin ɗaukar wayarsa da kira ya shigo. Cike da fargabar karta zuba abinda bayaso ta haɗa komai a gabansa, harda kunun gyaɗa dake cikin flask madaidaici, daga haka ta ɗanja kujerar baya da nufin barin wajen ya riƙo hannunta. Juyiwa tai ta ɗan kallesa dan ta zata wani abun yake buƙata. Da idanunsa dake lumshewa da buɗewa kamar maijin barci yay mata nuni data zauna. Babu zance musu a tsakaninsu dan haka ta koma ta zauna. Wayarsa ya cigaba da yi da ɗaukar wani cokalin bayan wanda ta saka masa ya ajiye a gabanta, ya ja kofi ya fara haɗa kayan tea dake a dining ɗin a ciki. Ita dai bata motsaba tanata satar kallonsa da tunanin ko bazaisha kunun bane?, harya kammala komai ya buɗe ɗayan flask ɗin da ruwan zafi ke ciki ya tsiyaya. Motsawa ya farayi dai-dai suna sallama da Huzaifa dake faman masa sheri, ya ajiye wayar gefe da ɗaukar kofin ya ajiye gabanta muryarsa ƙasa-ƙasa yace, “Bismillah”. Dole ta ɗago kai ta dubesa. A lokacin shi kuma yana ƙoƙarin kai Irish daya ɗebo bakinsa. Kai ta ɗan girgiza tana marmar da idanu tace, “Yayanmu na ƙoshi ni sai anjima zanci”. Bai fasa cin abincinsaba bai kuma tanka mataba. Hakan da yay ta tabbatar bata da amsa kenan, dan haka ta ɗauka kofin tea ɗin ta fara sha badan yana mata daɗi a bakiba saboda zazzaɓin da take fama a kwana biyun nan. Ko'a can gidan tasan baya wasa da abinci, cinsa yake bil haƙƙi idan ya samu musamman zaɓinsa. Dan haka ta dinga satar kallonsa zuciyarta na tuno mata ko ina little yake yanzun?. Ganin batacin abincin ya ɗago ya dubeta, karaf ya kamata tana satar kallonsa. Janyewa tai cike da basarwa. Yanda tayi ɗin ya sakashi sakin wani munafikin murmushin daya tsaya masa iya maƙoshi yana mai jinjina miskilancinta a ransa. A fili kam sai yace, “Gulma dai ajaline. Kisa hannu kici abinci kona ɗura miki shi dan na gaji da wannan jan ajin.” Wani irin waro idanu Zinneerah tayi a kansa babu shiri, har cikin ranta mamakine ke neman kasheta dan batasan bakinsa ya iya zaro zanceba kamar haka. Ganin yanda shima ya waro mata nasa manyan idanun masu kwarjini da faɗin, “Zancen nawa akwai gyara ne?” ya sata saurin janye nata zuciyarta na wani irin harbawa da sauri. Dolene ta ɗauka cokalin ganin ya cigaba da tsareta da idanu, gashi duk wannan zaro maganar da yakeyi fuskarsa a ɗinke take kamar yanda ta sanshi. Tsakurar abincin ta farayi. Shima daga haka ya ɗauke kansa ya maida ga cin abincin. Shine ya fara kammalawa saboda yangar da ita takema cin abincin ko nace kunya, ya cira tissue yana goge bakinsa da faɗin Alhmdllhi. Harta fara murnar zai tashi ya barta sai gani tai ya ɗaura hannunsa akan nata da take cin Irish ɗin da shi ya zare cokalin. Ɗebowa yay ya nufi bakinta yana ambaton “Haaah”. Itakam yau taga idi, ta ayyana a ranta tana buɗe bakin domin bin umarninsa. Feeding ɗinta ya cigaba dayi har sai da ya tabbatar taci da yawa ta shanye tea ɗin daya haɗa mata rabin cup, dan tun acan gidan ya gama karanceta akan rashin son cin abinci. Batare da yace mata uffanba ya miƙe ɗauke da wayarsa ya nufi bedroom ɗinta. Da kallo ta bisa tana sauke ɓoyayyun tagwayen ajiyar zuciya. Duk yanda taso tashi ta fara tattare kayan hakan ya gagara harya fito yazo ya wuce hannunsa ɗauke da ɗayar wayarsa, yanzunma baiyi magana ba. Miƙewa tai ta shiga tattare dining ɗin tana ɗaukar kwanin da sukai amfani dasu takai kitchen. Zaman wankesu tayi, tana kammalawa kamar jira ta jiyo ƙarar door bell. Hannunta ta goge da ɗaukar mayafinta data ajiye ta yafa ta fito daga sashen nata gaba ɗaya zuwa general parlor. Ƙofarma ba wani a rufe yakeba, turawa kawai yayi, amma sai ta buɗe da tunanin ko bamai hurumin shigowa bane sai da izini. Wani irin ɗan karen daɗine ya tsarga mata saboda ganin Bahijja da Meenal da tawagar su Yaya Gajeje da ƴan ɗan-musa. Suka rungume juna dasu Meenal, sannan ta sakesu ta koma gasu Gwaggo Laritu. har Tinene dake nishi da ƙyar na ciwo dasu Yaya Atine da suka saki baki suna kallon ikon ALLAH. Wai wannan shine gidan Zinneerah? Yarinyar da suke kallo a wulaƙance a ƙasƙance a cikinsu?...... Da wannan tunanin a zukatan mafi yawan ƴan Danya suka shigo ciki, inda anan nefa kallo ya koma sama. Bata barsu anan ba tai sashenta dasu, inda suka zube a falon farko su Meenal na mata magana ƙasa-ƙasa suna waige-waige. “Madam naji ƙamshin turaren Yayanmu. ko yana ciki ne?”. Hararsu Zinneerah tayi cikin gatse tace, “Eh kunada matsala da shi ne?”. “Mu mun isa mu faɗa”. Cewar Bahijja tana sheƙewa da dariya da nufar ɗayan falon cikin sanɗa zata leƙa. Ɗauke hankalinta Zinneerah tai daga garesu ta maida kan ƴan uwanta daketa kalle-kalle kowa da kalar tunaninsa. Har ƙasa ta durƙusa ta gaida Gwaggoninta da yayunta, suka amsa mata suna jera mata addu'ar fatan alkairi da samun zaman lafiya a gidan aurenta. Ita dai bata iya ta amsa a fili ba dan kunya. sai su Meenal ke amsawa. Ita kuma ta kamo hannun Tinene dake kwance a ƙasa tana faɗin, “Tinene lafiya kike kuwa?”. Da ƙyar tace, “Zazzaɓi nake tunda mukazo”. “Ya salam amma shine ba'aje asibitiba? Anya Granny ta sani?”. Meenal ce tace, “Gaskiya babu wanda ya sani, muma sai yanzuma mukeji”. Sosai Zinneerah ta nuna tausayin ƴar uwar tata tanata faman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182