Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 127

Chapter 127

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

da ta ƙwaɓeta kafin su taho ta kama hannunta ta maidata ta zaunar a fusace. “Hindatu wai mike damun kanki? A ganina kamata yay ki nutsu ayi magana ta fahimta amma kinzo kinama mutane shirme. Kifa sani yanda kike da haƙƙi akansu Adilah haka shima mahaifinsu keda haƙƙi a kansu, yakumayi iya bakin ƙoƙarin sa wajen yimiki kawaici akansu, ai idan kinason yaranki su kasance dake basai ta hanyar ƙarfi da iko ba tunda suma sunsan ke uwa ce a garesu. maimakon ki damu dajin ta yanda akai Abdul-Mutallab ya samar da yarog yarinya a waje ke damuwarki kawai ƴaƴanki zasu suɓuce miki, haba wane kalar son kai ne wannan?”. Kuka sosai Mammah keyi, tace, “Haba Addah kinajinfa yanda suka haɗa kai zasumin taron dangi, taya zasu ma yaro aure bada saninaba haka ake rayuwa?......” “Ke sanda kikai masa aure bada saninmu ba wace gadarace baki manaba”. Baffah ya katseta a fusace. Ransa a ƙololuwar ɓace ya cigaba da faɗin, “Hindatu idan kin manta bara na tuna miki, matar da Adnan ke aure karki manta sai ana gobe ɗaurin aurensa da ita kika faɗa mana, amma duk da rannmu ya ɓaci Inna ta tilasta mana haƙuri mu barki tunda aurene, yarinyar kuma ƴar uwarki ce. Haka muka danne zukatanmu muka amsheta a cikinmu da hannu bibbiyu amma ki ka ɗorata akan keken ɓera wajen nuna mata muɗin mutanen banza ne bama sonki da ƙaunarki, sai kuma a yanzu dan mun maimaita abinda kika aikata zakiji zafi? Ai dama na faɗa miki ƴaƴana sai sun dawo gareni tunda ke bakisan mutunciba, burinki kawai ki nisantasu dani da ƴan uwana to muzuba mu gani ɗan halak ka fasa ni da ke a garin nan”. Mammah zata sake magana Mahma ta dakatar da ita da sauri. “Kuyi haƙuri Kabeer, tabbas Hindatu ta aikata laifi, amma inason ku fahimceta itama, kunsan a duk sanda mace ta rabu da uban ƴaƴanta babbar fargabarta shine barin masa ƴaƴanta wata tazo ta cuta musu koshi uban ya nisantasu da ita. Na tabbata wannan shine fargabar Hindatu tun a wancan lokaci da yanzu haka. Amma bawai hakan na nufin ina goya mata baya akan abinda takeyi nason ganin ita ta nisantasu da ku ba duk da kawaicin da kukai mata na tsayin shekaru. Ina son dan ALLAH a wannan gaɓar mu haɗu wajen yafema juna, mukuma fahimci juna dan mu duka munada ƙarfin iko akan Adilah da Abdul-Mutallab. Sai dai hakan ba yana nufin mu cigaba da raba hankalinsu ba da ƙarfin ikon da ALLAH ya bamu akansuba na iyaye”. Tsit falon yayi dan maganar Mahma tayi tasiri a zukatansu sunkuma san gaskiya ta faɗa. Hakan yasa AK dake tsaye tun ɗazun daga bakin ƙofa ya ƙarasa shigiwa. Zama yay ya gaidasu batare da ya yarda ya haɗa ido da kowaba dan ransa a jagule yake babu daɗi. Mahma ce ta dubesa da kulawa, “Abdul-Mutallab nasan duk kaji mike faruwa. Sai dai jin naka bashine mai muhimmanci ba, a yanzu mu munfi buƙatar son sanin a ina aka haihu a ragaya game da haihuwar yaro mai sunanka?”. Iska yaɗan furzar kansa a ƙasa. “Mahma wlhy nima ban saniba”. “Kamarya baka saniba, a ruwa ake shan ciki balle kace mana itama acan tasha?”. Aunty Zakiyya tai magana karon farko tun shigowarsu a hasale “Tabbas ba'a sha, amma inaga itakam dai acan ta shashi. Dan ni dai ban taɓa tarayya da wata mace bayan matata ba ALLAH shine shaidata. Sannan ban taɓa ganin yarinyarnan da idanuna ba sai a gidan nan. Amma kuma tabbas na yarda Abdul-Mutallab ɗa nane, ina kuma kan binciken ta yadda aka samar dashi insha ALLAH”. Shiru falon yayi tsahon lokaci, sai Uncle Ahmad da wani tunani yazo masa a zuciya dan shidai shedane akan AK bai iya ƙaryaba yace, “Abdul-Mutallab maganar nan ba wadda mutane zasu ɗauka bace balle su fahimceka. Amma sai nake tunanin ko kun taɓa yunƙurin yin wannan dashen na zamani da aketa nusar al'ummar musulmi rashin anfaninsa?”. A karon farko AK ya ɗago ya duba Uncle ɗin nasa da rinannun idanunsa. Hakama Mammah da aunty Zakiyya a razane suka dubi Uncle Ahmad har hakan ya bama Mahma da Hajiya iya mamaki. Da sauri AK ya girgiza masa kansa. “Wlhy Uncle ni ban taɓa son hakanba dan bayama birgeni, na tabbatar idan ALLAH yaso zai bani, da bai baniba kuma ƙila haka shine mafi alkairi a gareni”. Cikin jinjina kai Uncle Ahmad yace, “Na yarda da kai Adnan dan baka taɓa min ƙaryaba, sai dai wannan al'amarin na buƙatar bincike, musamman ga matarka kota taɓa wannan yunƙurin aka samu kuskuren ɗaukar sparm ɗinka aka saka ga ita yarinyar bada sanin ku ba ku duka tunda wannan matsalar kan faru saboda son zuciyar wasu likitocin, kokuma daga likitocin matsalar take baki ɗaya”. Wani irin mugun tarine ya sarƙe aunty Zakiyya har sai da aka bata ruwa. Ita kanta Mammah sai zufa take gogewa a kaikaice. Cikin rawar murya tace, “Hakan bamai yuwuwa bane, tayaya za'ai yunƙurin hakan shi bada saninsa ba, kuma shi da ke a london yarinyar na ƙauyen katsina taya ya hakan zai faru, yadai zauna yayi tunani ko wani akasi ya taɓa faruwa”. Hajiya iya da zuciyarta keta kaikawo da nazarin kowa a wajen tace, “Inaga to wannan maganar babbace gaskiya, mu ajiyeta a yanzu idan an gama biki lafiya saimu yita a tsanake, dan yanzu haka ga Huzaifa nata kirana kunsan ana jiranmu a wajen walimar can”. Baffah da shi kansa tunanin zuciyarsa ya fara canjawa daga akalar zargin Ak da yake har yanzu zuwa zancen ɗan uwansa cikin gamsuwa yace, “Hakan shine dai-dai Inna”. Tabbas a wannan gaɓar suma su Mammah sunfi buƙatar tsayawar zancen su sami dama da sararin yin nazari, dan haka duk suka amince. Sai dai basuso zuwa wajen walimarba Mahma ta takura musu akan saifa sunjeta dole ko shima AK ɗin zaiji sanyi a ransa ai. Gudun zargin wani abu daban daga AK yasasu yarda zasuje. Dan ya tsatstsare su da idanunsa da gaba ɗaya suke a birkuce da abubuwa kala-kala da shima baisan adadinsu ba. ★★ Sun isa ƙaton hall ɗin da za'a gudanar da walima and liyafar cin abinci rana daya ƙawatu matuƙa. Ya kuma cika taf da al'ummar MANZON ALLAH (S.A.W). Ga manya manyan malamai da zasu gabatar da lectures. Sashin mata daban na maza daban babu ruwan wani da wani, hakkane ya samama AK nutsuwar da yake buƙatar samu. Suna isowa aka gabatar da addu'oi da suka shafi komai na rayuwa bayan ma'auratan, kafin a fara abinda ya tara mutane. Malamai sun ragargaza lectures masu ratsa jiki akan aure da zamantakewar rayuwa data saka jikin mutane da yawa yin sanyi, Zinneerah amarya da duk da basan waye mijin nataba tasha kuka itama, lectures ɗin kuma sun shigeta matuƙa. Lokacin salla nayi aka fita akai sallar zuhur sannan aka dawo aka ɗora dacin abinci, a hakanma dai malamai na cigaba da aikinsu har zuwa la'asar da aka rufe da addu'oin fatan alkairi ga ma'aurata damu da muke a gidan auren sannan aka tashi. Da yawan mutane daga nan suka fara kama gabansu, wasu kuma suka koma gidansu AK domin rakiyar amarya ɗakinta da za'ayi da wuri, duk da dai hajiya iya tace ƴan danya bazasu koma a yau ba kamar yanda

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182