Chapter 84
Chapter 84
turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 32* ___________________ _*LAVENDER RESTAURANT..*_ _(Palace of mouthwatering food/delicacies)_ _IDAN KUKAJI GANGAMI DA LABARI, INA MASU SON INDA ZASU SAMU INGATACCEN ABINCI MAI DADI DA LAGWADA? KAI BA ANAN MUKA TSAYA BA, INA SABBIN AMARE? MAMAs, YAYYU? DA KANNEN MU MASU SON KOYAN GIRKUNAN YAN GAYU NA KASAR NIJERIYA DA KETARE?_ _*TO KU MATSO...! AT LAVENDER RESTAURANT GOTS YOU COVERED. ABINCIN KASASHE DA DAMA MUKE KOYARWA,,COME LETS UPGRADE YOUR FOOD TIME TABLE, MATSO KUSA YAR UWA GA DAMA DA ZAKI CANZA YANAYIN ABINCIN GIDAN KI, KOWA YASAN IYA SARRAFA ABINCI NA TAKA RAWAR GANI A GIDAJEN AURE. KAI KO BUDURWA CE INDE KIN IYA GIRKI ZAKIGA KOWA YANA HABA HABE DAKE.._* _*UNCLES, DADDIES, BROTHERS., NEWLYWED HUBBYS..! KU ZO KU YIWA ‘YAYAN KU, MATAN KU DA KANNEN KU RAJISTAR WANNAN HARKA TA KOYAN GIRKI.._* _*Lavender catering school zamuyi practical class. zamuyi 30 dishes continental,snack & desserts, traditional dishes, drink. Fee din 40k NE. phone number WhatsApp and call 09080299283 akwai discount na 5% ga mutum uku farko wadanda sukai register aranakun independence 1/10/2021 to 3/10/2021 Nigeria @ 61_* _*ZA’A FARA CLASSES RANAR 14/10/2021. WATO SHA HUDU GA WATAN OKTOBAR DA MUKA SHIGA YAU._* _*GIRKE GIRKE GUDA 30😫😨AKAN DUBU 40 KAWAI, HARDA BONUS NA SNACKS, DESSERTS, TRADITIONAL AND MODERN DRINK, GARGALIYA DA ZAMANI🥂WATA DAYA CHAS ZA’AYI ANA KOYAN GIRKE GIRKEN. _* _*KU SAKE KARANTA WANNAN BONUS DIN👇🏾RIGIJI GABJI_* _*Nigeria @ 61 _* _*COOKING COMPETITION!!!_* _*from lavender Catering ina masu son koyon girki ga dama zaku shiga gasarmu ta girki bayan kunyi register damu akan 10k,wanda yazo na 1zai shiga ajin mu free hade da wasu prize din na 2 da na 3 kuma zasu bayar da rabin kudine da wasu prize suma saura kuwa zasu ayi musu ragin 5% da wasu prize wannan gasa zamu yita ranar lahadi ne 3/10/21 zamu rufe registration na gasar ranar asabar_* _*LAVENDER RESTAURANT: NA GARIN KANO, CLASSES DIN AKWAI PRACTICAL AND ONLINE CLASS GA WANDA KE NESA_* ____________________ *Page 32* ............Shigowarta gidan yayi dai-dai da dawowar Khalipha daga yo musu takeaway daya fitayi. Kamar koda yaushe shine ya gaisheta sabida halinta nason nuna isa. Koda ta shigo gidan ta kalli ko'ina sai taga yamata yanda takeson tsaftarsa duk da an cika matashi, dan Farah mace ce mai tsafta, sannan duk wani abu da mace keyi dan ganin ta faranta ran miji Farah ta iyashi. Matsalarta kawai zafin kishi da hawa kan karatun su Mammah naƙin danginsa, dan tunda Khalipha yazo gidan ta dainama Adnan mafi yawan abubuwan da take masa na kulawa, ita burinta kawai Khalipha yabar mata gida. Shiko ya fita taurin kai yay kunnen uwar shegu da ita. Samun komai yanda takeso yasata batayi ƙorafi ba ta shigo cikin kame kai da tsare gida ta gaida hajiya iya. Yanda take cika da batsewa yasa suma su Jamal gaisheta suna ƙoƙarin kama kansu. Ko kaɗan hajiya iya bata nuna mata komaiba ta karɓa mata gaisuwarta hardasu tsokana. Batare data kula tsokanar da Hajiya iyan kemataba ta nufi ɗakin AK tana harar Zinneerah da ƙudirta abubuwa masu yawa akanta. Dan har cikin ranta tanajin kishin zamanta a gidan fiye dasu Bahijja. Bakomai yasata jin sassauci akan su Bahijjan ba sai sanin uba ɗaya suke da AK babu wani maganar aure a tsakaninsu. Sai dai kishin cika mata gida da sukayi. Zinneerah kuwa tasan babu uwar da suka haɗa na shaƙiƙanci shiyyasa takejin zafinta. Itafa sabida shegen kishinta ko ƙawayenta bata yarda su raɓeta balle suzo mata gida. Tafi ganewa ayi catin ko waya yafi sauƙi ƴar nesa-nesa. Suma fahintarta yasasu janye jikinsu gareta suka bita yanda takeso duk da wasunsu ma sunyi aure. Tsaron nata kuma baisa wasu a cikinsu gagarar bibiyar mijin nataba acan waje batare da sanintaba. Danma shi AK ɗin na ƙoƙarin taka musu burki dan ba ɗaukar wargi ko shirme yake ba shima ɗin aƙidarsa tayi yawa. Tsaye ta samesa gaban Mirror yana fesa turare. Ta bishi da kallo cike da so da ƙauna da kishinsa mai yawan gaske, wanda ita kanta batasan adadinsaba. Sosai yayi ƙyau cikin pitch suit ɗin nasa da suka dace da kalar fatarsa mai sheƙi da ɗaukar idon mai kallo. Ga abu mafi soyuwa a gareta tare dashi shine kwantaccen sajensa da sumar kansa dake dai-dai misali dan ba tarata yayba da yawan tsiya. Tana nan dai-dai misali. Duk da yaji shigowar tata bai fasa abinda yakeyiba. Sai da ya ajiye gwangwanin turaren ya gyara zaman tie ɗinsa sosai da ƙara kwantar da sajensa sannan ya juyo gareta yana zuba mata manyan idanunsa masu cikar gashi da haske. Gasu da kwarjini masha ALLAH tamkar ba namiji ba. Haddace kowanne kalar kallonsa da ma'anarsa ya sakata risinar da kanta ƙasa. Kafinma yay magana tace, “I'm very sorry, bada niyyar kwana najeba zazzaɓine ya rufeni acan ka tambayi Mahma ma”. Janye idanun nasa yayi kawai yana girgiza kansa. Ya ɗauka agogonsa ya hau ɗaurawa batare da yace mata komaiba. A hankali ta tako garesa tana kama hanun da ɗage wanda yake ƙoƙarin ɗaura agogon dashi. Sakar mata yayi babu musu ta ƙarasa saka masa. ta sake ɗaukar wasu kalolin gwangwanayen turaren ta fesa masa tana ɗan murmushi, kafin kuma ta rungumesa cike da so da ƙaunarsa. Ajiyar zuciya suka sauke a kusan tare. Ya lumshe idanunsa da zagayeta da hannayensa shima yana lumshe idanunsa. Dan da gaske shima yayi kewar tata. Tunda suka dawo daga 9ja taƙi kwantar da hankalinta waje guda ta nutsu kullum da shirmen da take tashi musu dashi a gidan. danma wani abun tana shakkarsa shiyyasa take tsoron aikatawa. Fatan da addu'arsa shidai dama a kullum ALLAH ya gyarata ta koma Farah ɗinta daya sani ta baya mai tattalinsa da son farin cikinsa akoda yaushe. Ɗagota yayi yana mai tsare ƙyaƙyƙyawar fuskarta da kallo mai cike da ma'anoni masu yawa. “K baki gajiya dakai ƙarar mutane kullum wajen iyayenki?”. Cikin marairaice murya da shagwaɓa duk da ranta fal yake da tsantsar takaicin zaman su Hajiya iya gidan ta sake narke masa. “Ai dai nace kayi haƙuri, kuma kaima kasan a yanayin da nake shiyyasa nake shiga saurin fushi”. Kansa kawai yaɗan rausayar yana sauke idanunsa akan cikinta. Sai kuma ya ɗaura hannunsa saman cikin tare da ranƙwafawa ya sumbacesa sannan ya ɗago. “Dolene inzo naima babyn nan gargaɗi ya bar rikitamin ke kina bani ciwon kai”. Karan farko tai ƴar dariya da sake rungumesa tana maijin tsananin daɗi. Dan tunda ta samu cikin nan bai taɓa nuna kulawarsa kamar ta yau ba. Kodan ta kasa kwantar masa da hankaline oho, dan wancan cikin daya zube lokacin da aka sanar masa da samuwarsa tamkar zaiyi hauka dan daɗi, yabi ya rinƙa tattalinsa da nuna zaƙuwar ganin ya fito duniya. Daya zube ɗin kuwa hardasu ƙwalla yayi, yabi ya shiga damuwa sosai, sai zuwan Khalipha gidan ne ya sakashi komawa normal life ɗinsa. yayinda ita kuma suka fara samun matsala
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182