Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 135

Chapter 135

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

da suma suke shirin fitama da wuri dan zasu biya ta gidan mmn sadiq su. Zuwa ƙarfe goma duk suka kammala abinda sukeyi, har Tinene ma an tadata ta shirya sai dai ta kasa cin komai duk ƙaunar abinci da takeji a ranta. Hajiya iya data shigo suka gaisa ganin sunta shiri take tambayar badai tafiya da sassafen nanba kamar korarru?. Cikin jin nauyinta da girmanta sukace tayi haƙuri zasu tafi haka nan ai anci biki Alhmdllh. Da yawansu sunbar yara a gida kuma. Godiya tai musu da addu'oin fatan alkairi, tace su ƙarasa shirin to a fara kaisu gidan amarya. Gwaggo Laritu ce tace, “Hajiya ai dama an barshi kawai tunda jiya munje”. “A'a ya kamata kuje gaskiya itama zataji daɗi, jiya duka zuwan minti nawa akai, ku ƙarasa shirin kawai bara naje na shirya abincinsu suma”. Daga haka tai sallama da su ta fice. ★★★ Kusan tara da rabi Zinneerah ta farka, yanda ta ƙarajin ko ina na jikinta ya ƙara saki taji daɗi, gadon ta gyara tsaf, duk da ɗakin ba wani datti yay ba ta fito neman kayan shara. Sosai falon yay mata ƙyau, komai na cikinsa ya kasance ash color da ɗan ratsin pitch kaɗan-kaɗan, sai ƙamshi ke tashi mai daɗi na turaren wuta. Sake fitowa tai inda nanma falo ne da yafi na ciki girma sosai mai ɗauke da bedrooms biyu sai ƙofar kitchen da zakabi ta dining, kalar komai dake a falon ta kasance lemon green and light orange. Fallon babbane dan yafi wanda ta baro, samun kanta tai da leƙa bedrooms ɗin suma ta gani, ɗaya akwai gado a ciki da komai na kayan ɗaki brown da sukai matuƙar ƙyau, dan shima ya burgeta sosai, tana kuma ƙyautata zaton sune ƙoƙarin iyayenta. Har bathroom sai da ta leƙa tana maijin ƙaunar Abba da Baba har cikin ƙoƙon ranta. Daga haka ta fito ta leƙa ɗayan ma. Shikam katifa ce kawai aciki babba sai ƙaramar drawer da mirror. Shima dai ya mata ƙyau ɗin. Ta dining tabi zuwa kitchen, shi kansa dining ɗin abin kallone. Data shiga kitchen kam ai bama tasan sanda hawaye suka silalo mata ba, tasa hannu ta share da jama iyayenta da Granny ƙyawawan addu'oin gamawa da duniya lafiya. Anan ta samu kayan sharar datazo nema ta ɗakko ta fito. Iya bedroom ɗinta kawai ta share ta goge dan shine kawai tama fahimci yana buƙatar hakan, sauran kuwa ta bisu da fresheners masu daɗin ƙamshi da turaren wuta kasancewar akwai nepa. Gaba ɗaya sashen ya ɗauki ƙamshin dake sake tabbatar da ita a amarya, daga haka ta koma ta sake kintsa jikinta ta shirya cikin shadda less skirt da riga kalar light pink. Sosai kayan sukai mata ƙyau, tana tsaka da ɗaura ɗan kwali take jiyo ƙarar door bell. Da sauri ta ƙarasa da ɗaukar turare ta ƙarama jikinta taja mayafi ta rataya a kafaɗarta tunda bata da tabbacin wanene. Tana tafiya tana ƙoƙarin saka abin hannunta da suka rage bata sakaba. Tana isowa babban falon gidan daya haɗa duka sassan nasu shima yana fitowa daga nasa sashen cikin ɗanyar shadda daketa maiƙo da ɗaukar idanu, ɗinkin heif jamfa data sake fidda ƙuruciyarsa da kwarjini honey color. Dabircewa Zinneerah ta nema yi, babu shiri taja birki da saurin duƙar da kanta ƙasa. Shikam kansa tsaye yake dubanta daga sama har ƙasa yana cigaba da takowa. Ta gabanta ya wuce zuwa ƙofa da aka ƙara dannawa ya buɗe yana ƙoƙarin dai-daita yanayinsa. Babu shiri Jamal da Nawaff ɗan Uncle Ahmad suka sake nutsuwa da fara gaishesa. Batare da ya amsa musu ba ya matsa baya ya basu hanya alamar su shigo. Shigowar sukai kowanne ɗauke da basket da aka lulluɓe da farin ƙyalle. Sake gaishe da yayan nasu sukai sannan suka dubi Zinneerah fuskokinsu washe da murmushi kamar yanda itama nata murmushin yaƙi ɓoyuwa duk da batasan Nawaf ɗin ba ita. Jamal nason ya tsokaneta babu dama. Dan haka murya ƙasa-ƙasa yace, “Good morning auta”. Sai da ta ɗan saci kallon AK daya wucesu sannan ta amsa masa da, “Morning small bro”. Ƙaramar dariya Nawaf yayi shima yana gaisheta. Duk da bata sanshiba ta amsa da kulawa dan kamanninsa da Jamal ɗin ya tabbatar mata shima jininsu ne, sai tayi tunanin ko cikin ƴaƴan Mommy ne tunda Huzaifa kaɗai ta sani har yanzun. Sanin halin yayansu yasa Jamal haɗiye duk wani surutunsa yace, “Ga abinci inji Momie mu bara mu wuce tunda boss na gida, amma daya fita zamu dawo yasin”. Murmushi kawai Zinneerah tayi da girgiza kanta. Ta amshi baskets ɗin hannayen nasu biyu tana godiya da tambayar Granny dasu Meenal?. “Granny na gaisheki, su Meenal kuma anjima zamu dawo, ki kuma shirya baƙi na nan tafe inji Granny. Bara muje sai mun dawo”. Daga haka yaja hannun Nawaf suka fice. Jitai kamar karsu tafi, badan tasoba ta nufi hanyar sashenta dan can AK ya shiga. Zaune ta samesa a falon farko yana waya, da alama da Mammah yakeyi saboda ambatar sunanta da taji yayi. Saɗaf-saɗaf ta wuce dining da kayan shiko ya bita da kallo. Duk da bata da buƙatar cin abinci tasan ya kamata shi ta bashi, dan haka ta nufi kitchen ɗakko plate da abinda duk ya kamata bayan ta ɗaurayosu. Har lokacin wayarsa yakeyi, sai kawai ta shiga ƙoƙarin duba abincin kafin ya gama taji mizaici a ciki?. Tana ƙoƙarin buɗe kular farko ta kasa kawai taji ƙamshin turarensa ya sake kusantota. Batai yunƙurin juyawaba ta cigaba da abinda takeyi. A hankali AK ya sake matsota, ta bayanta shima ya ziro hannayensa da ɗaura kansa bisa kafaɗarta har gashin sajensa na tsikarar mata fatar kafaɗa zuwa gefen wuya, numfashinsa na sauka a dokin wuyan nata, ya manna ƙirjinsa da bayanta sai kawai ta saki kulan da take ƙoƙarin buɗewar babu shiri jikinta na rawa...............✍ 🚶🏻mudai dangin aunty Farah muna kishi😒😒😕🤧😏😏. *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* _________________________ *Page 53* ............Bai nuna yama fahimci yanda ta firgitan ba ya fara magana a hankali da ƙoƙarin buɗe kular tana a jikinsa. “Wannan ba aikin amarya bane, koda yake amaryan marowaciya ce”. Yanda yay maganar a saitin kunnenta yasa tsigar jikinta tashi, ga ɗunbin mamakinsa dan batai zaton sa hakaba sam. ta ɗan ƙanƙame jikinta daya fara rawa dan wannan shine karon

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182