Chapter 168
Chapter 168
tsakanin danya, gidan Abba, gidan Baffah, london. Kinga saiki sama mana namu muma”. Ƙwaɓe fuska tai cikin marairaicewa. “Yayanmu ba yanzuba akwai wahala wlhy”. Kansa ya ɗan girgiza mata da sumbatar lips ɗinta. “Haba my Neerat ai ke jarumace tunda kika haifo Abdul-Mutallab tun kinada shekaru sha huɗu, yanzu kam ko ƴan huɗu ne zaki iya ai”. “Sai dai in zaka tayani”. Ta faɗa tana ɓoye fuskarta a jikinsa. Sosai yanzu kam ya ƙyalƙyale da dariya. “Mizai hana na tayaki nikam Mrs Shira, ai tare zamuyi rainon cikin muyi naƙuda abunmu mukuma rainesa idan ya fito”. Dariya sosai Zinneerah keyi itama mamaki fal ranta na Yayansu. Ashe haka yake da sauƙin kai da sakin jiki, amma yayta musu mazurai a gida. Washe gari suna kammala breakfast yabar gidan zuwa jigawa. Da wannan damar ta samu zaman gyara gidan sannan tai zaman kiran ƴan uwa da abokan arziƙi data samu nombobin wasu a wajensa. Wanda bata da shi mmn sadiq ta tura mata da su hajiya iya. Ƴan danya ne ƙarshen kira. Inda tai farin ciki matuƙa dajin muryar babanta. A wayar tasune yake sanar mata shagalin suna da za'ai gobe idan ALLAH ya kaimu. tare da abinda ke faruwa akan Karima na zancen sarƙa data sata acan Kaduna aka kaita kotu, a yanzu kuma babu sarƙar babu kuɗin ga Babawo ya saketa saki har uku. Ya ɗora da faɗa mata halin da Inna take a ciki da zancen cikin Tinene. Harma da wanketan da mai martaba yaje yayi har danya bayan sun bar kano tare. Zinneerah tayi kukan daɗi tayi na damuwa tayi na baƙin ciki a wannan yinin. dan har AK ya dawo daga jigawa a jigace ya isketa. A kallo ɗaya ya fahimci damuwar dake tare da ita. Baice mata komaiba harta taimaka masa yay wanka yay zaman cin abinci, sai da ya kammala yaje sallar magrib da isha'i ya dawo sunyi zaman kallon labaran dare ya tambayeta. Da farko tata noƙewa akan ƙin faɗa ya nuna ɓacin ransa. Kuka ta fashe masa da shi ta shiga basa labarin abinda duk ya faru. Shima yaji daɗin abinda maimartaba yayi. yakuma taya baba murnar samun ƙaruwa. Tare da jajanta abinda ke faruwa ga Inna da ƴaƴanta. Sannan ya ɗaura da lallashin matarsa ta hanyar daya dace. Kwana biyu dayin wannan maganar Zinneerah ta kira taima Baba barka da tashin baƙi dajin yaya jikin Inna yake sanar mata ai jiya AK ya aika Khalipha danya. Yanzu haka Inna na asibitin katsina yau da safe aka wuce da ita. Ya kuma biya kuɗin sarƙar Karima ɗin. Wannan zance ya saka Zinneerah matuƙar farin ciki dajin ƙaunar mijinta kuma Yayanta. Yana shigowa gidan tai masa ƙyaƙyƙyawar tarbar da bai taɓa samu daga garetaba. Dan yau fidda kunya tai abinta ta manne bakinta da nashi ta shiga masa salo akan karatun da yay mata. Wannan al'amari ya gigita AK musamman daya kasance ta cuɗe jikinta da turarukan dake neman zauta masa tunani. Yako zage wajen bata haɗin kai har sai da ta koma masa raki. Sai da ya kai boader ya koma mata dariya da tambayarta wai minene sirrin?. Baki ta dinga tura masa tana zuba masa shagwaɓa. Sai da suka tsaftace jikinsu ta zaman masa godiya. Nuna mata yay shi baima san anyi hakaba. Maybe Khalipha ne yayi kawai. Tasan sarai yayi hakane dan ya goce, bawai dan abinda ya faɗa gaskiya bane. Haka rayuwar waɗanan ma'aurata ta cigaba da tafiya cikin aminci da kwanciyar hankali, duk da dai wataran saɓani kan gifta musu har rai ya ɓaci. Musamman daya zamto halinsu na kamanceceniya da juna wajen miskilancun tsiya. Little kan leƙosu kwana ɗaya biyu ya tafi, wani lokacin yana gidansu Granny wani lokacin yana gidansu mmn sadiq. Khalipha kuma kanje Danya shi da Dr Mahmud daya fola Sa'a tun a wajen biki batare da sanin su AK ba. Sunata shirye-shiryen bikin ƴammatan gidan daketa gabatowa. Adilah ma na Nigeria bata komaba su Mammah ne kawai suka tafi. Bukatar komawa ganin likitan Granny yasa AK shirya musu tafiya harda little. Dan yanason zuwa shima yaɗanyi wasu abubuwa acan kafin su dawo wajen biki kuma. Zinneerah batasan da wannan shiri nasaba sai ana saura kwana biyu ya ɗauketa suka nufi Danya shi da ita da little. Wani irin farin cikine ya baibayeta ganin inda suka nufa. Ta kwanto jikin hannunsa da faɗin, “Oh oh thanks you so much Yayanmu”. Murmushi ya ɗanyi yana sake maida hankalinsa ga tuƙi. Yace, “Yayansu dai, dan kekam kin gama gane Yaya ciki dabai yarinya”. Kunyace ta kamata, ta maida kanta gefe tana ƙyalƙyala dariya. Little dake baya yanata harkokinsa da game da Khalipha ya saya masa shima jin dariyarta ya sashi ƙyalƙyalewa da tasa. Dariya suka shigayi saboda yanda yay dariyar abin dariya. Tarbar data bama Zinneerah ɗunbin mamaki suka samu a garin Danya, dan bama ƴan gidansu ba hatta da maƙwafta shigowa suketayi. Itako cikin mutunci taketa gaida kowa. Suka dinga daukar little zukatansu fal mamakin yanda aka samar dashi. Tausayin Tinene ya kamata saboda itama ta ɗanɗana rainon cikin nan taji yanda yake musamman a irin wannan yanayin da mutane ke tsanarka da ƙinjin tausayinka. Dan Tinene dukta rame ta lalace cikin na bata wahala. Yayinda ta ɗauka ƴan biyun amaryar babansu kuwa sai daɗi ya kanainayeta ta dinga samusu albarka. Cikin tsokana amaryar Baba ke faɗin. “Ai saura ke ɗiyata, dan wannan ƙyawun da kika ƙara ai in kaji gangami da labari”. “Kai Mama ni ALLAH bani da komai, kawai dai idanunki ne”. Yaya Gajeje dake bama little abinci tace, “Haba Zinni ai duk wanda ya dubeki yasan kinada ciki, fatanmu dai ALLAH ya raba lafiya muje musha shagalin suna kamar na aure”. Cikin shagwaɓa tace, “Kai Yaya Gajeje nifa banda komai”. Dariya suka sanya mata harda Karima da a yanzu take jin wani son Zinneerah ɗin, dan badan mijintaba lallai da yanzu tana birsin. Yanzu ɗinma a zuwansun nan sai da taje tai masa godiya ta musamman harda kukanta. AK yace karta damu, shi komai zai iya musu akan Zinneerah. Fatansa dai ALLAH ya kiyaye na gaba kuma. Baba ma ya masa godiya sosai. Sukaje kuma har gidan maigari ya gaishesa tare da su Baba Sabi'u. A firarta da Yaya Sa'a takejin batunta da Dr Mahmud. Taji daɗi tayi farin ciki. ta kuma taya Yaya Sa'a murna duk da Dr Mahmud nada mata da yara biyu. To amma tasan shi mutumin kirkine, dan haka ta taya ƴar uwarta farin ciki da wannan abun arziƙi. Inna na asibiti har yanzu tare da wata kanwarta dake jinyarta. Suma sai lokaci-lokaci suke zuwa su dubata su dawo. Zinneerah taso lallaɓa AK suje ta dubata itama amma tanajin tsoro, dan dataje kai masa abinci take roƙonsa ko zasu ƙarasa katsina su gaida Aunty Farah wani shegen harara daya kaɗa hanjin cikinta yay mata. Dole ta fito sim-sim tana dana sanin yin maganar. Itako tayine saboda sanin har yanzu Yayan nasu na ƙaunar matarsa. Yana dannewane kawai saboda fushin laifin da suka aikata masa. Amma Sometimes idan suna fira zakaji yakan sakkota koyin misali da wani abunta yace Farah kaza Farah kaza. Tanajin zafin hakan sabida kishi, amma bata ganin laifinsa. dan tasan soyayyar da yake nunawa ga aunty Farah itama ko aure ya ƙara zai iya nunawa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182