Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 94

Chapter 94

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

cewa, “To shikenan hakanma yayi. Abdul-Mutallab!”. Baffah ya kirayi ainahin sunansa. Hakan yasa AK ƙara nutsuwa gabansa na faɗuwa. Dan ya tabbatar maganar mai girmace tunda har Baffah ya kira sunansa na ainahi. Cikin sake bayyanar nutsuwarsa ya amsa masa. Baffah ya cigaba da faɗin, “Abdul-Mutallab maganace mai muhimmanci ta sa na kiraka. Kuma inason ka faɗamin gaskiya kamar yanda na sanka, gaskiyar da zaka faɗamince zatasa na fahimceka kuma nai maka uziri”. “Insha ALLAH Baffah zaka samu kowace irin gaskiyace daga gareni inhar na sani”. “To Alhmdllh. Akwai yaro da ranar Gwaggonka tazo dashi, wanda na tabbatar bazai yuwu ka manta da shi ba, tunda yanzu Inna ke sanarmin matarka ta gama rikici akansa saboda ganinsa?”. “Eh Baffah ban mantaba”.. Ya amsa masa gabansa na faɗuwa batare da yasan dalili ba. Baffah da shima cikin ƙarfin hali yake maganar ya cigaba da faɗin, “Abdul-Mutallab kafin yau zuciyatace kawai kemin kaikawo akan kamaninka da yaron, amma zuwa yau da naji wanene yaron yasani cikin tashin hankali da damuwar abinda raina ke rayamin. Da farko ɗaukarmu hauwa'u ce ta haifesa, sai dai a yau suka tabbatar min da Zinneerah ce ta haifesa”. “Z.. Zi... Zinneerah!?”. AK ya haɗa sunan Zinneerah da ƙyar zuciyarsa na wani ƙara kamar zata faso ƙirji ta fito dan kaɗuwar jin zancen............✍ *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 37* ________________________ _RANO NET! RANO NET! RANO NET!_ _WHO NO LIKE BETA AWUUF THINGS?_ _IDAN KAJI GANGAMI DA LABARI....! INA MASU ZUBIN ADASHEN DA BA RANAR DAUKA NA DATA?_ _TO KU MARMATSO KUJI, KU KUMA SHARE HAWAYEN KU, MUNZO MUKU DA SABBIN TSARE TSARE NA DATA, WADDA KOWA ZAI IYA SAYA DAI DAI KARFIN SA. A FARASHI MAI RAHUSA_ _RANO NET! RANO NET! RANO NET!__ _(Afford data at chikini price)_ _MALLAKI DATA A KUDI KALILAN DA RANO NET_ _TSAYA KUJI, A RANO NET ZAKA IYA ZAMA RESELLER KO WHOLESALER KAI MA, EH ZAKA/KI IYA ZAMA MA SAYAR DA DATA A FARASHIN SARI MUKE BAYARWA, KAI/KI KAFA KASUWANCIN KU KUMA. DA KUDI KALILAN._ _MUNA KUMA SAYARWA AKAN ‘DAI DAYA, KOWANE NETWORK MUNA SAYARDA DATA PLAN DINSA AKAN KUDI KALILAN, MASU FARASHIN SARA KUWA MA KU KUDIN BAI KAI HAKA BAMA_ _AIRTEL_ _9MOBILE/ETISALAT_ _MTN_ _GLO_ _DUK MUNA SAYARDA TSARIN DATA DINSU. KAMAR MISALI MTN MUNA SAYARDA 1GB.24MB AKAN FARASHIN NERA 300 KUMA YANA KAIWA WATA DAYA, GWARGWADON YADDA KAKE AMFANI DA DATA, 2GB 600, 3GB 900!!_ _DUKA WADANNAN TSARIN DATA DAMA NA SAURAN LAYIKA MUNA SAYRWA AKAN FARASHI MAI RAHUSA, WANDA KOWA ZAI IYA YIN TSARIN DAI DAI ALJIHUN SA_ _Ranonet.com.ng_ _GA SITE DINMU NAN DAKE YANAR GIZO, KAI TSAYE ZAKI/KA IYA SIYAN NAKA TA NAN. _ _KO A TUNTUBE MU TA NAMBAR TARHON MU: +234 803 081 1300/+234 808 540 5215_ _KYAU, INGANCI, RAHUSA, ADADE ANA YAWO A YANAR GIZO SAI RANO NET._ _RANO NET..!!!!_ _________________________ *Page 37* .............“Tabbas Zinneerah Abdul-Mutallab, sai dai itama bayin kanta bane ƙaddarartace hakan. Zan baka ainahin tarihin rayuwar yarinyar domin ka fahimci ainahin yanda zancen yake kafin mukai inda ni nake buƙata”. Tamkar AK na gaban Baffah ya shiga gyaɗa masa kansa dake ƙara ƙarfin sarawa tamkar zai buɗe. Baffah da duk yake jiyo yanda yake sauke ajiyar zuciya a jajjere ya fara bashi labarin rayuwar Zinneerah tun daga zaman mmn sadiq a gidansu har haihuwarta da barota datai, zuwa maganar cikin little da har yanzu babu wanda yasan wa yayma Zinneerah shi, itama kuma tambayar duniya tace batasan komaiba akai. Abdul-Mutallab ban taɓa zarginka da aikata ɓarna makamancin haka ba, sai dai zuciyata ta gagara nutsuwa akan kamanin yaron nan da kai musamman a yau da naji ainahin tarihin samuwarsa. Dan haka a matsayina na mahaifinka dan ALLAH ina roƙonka ka faɗamin gaskiyar abinda ka sani, koda ace da ganganci ka aikata zan fahimceka. Kaji tsoron ALLAH mu tausayama rayuwar yarinyarnan, dan kaima kanada ƙanne gasunan cike da gidan nan, sannan uba zaka zama watarana, na tabbata bazakaso hakan ta kasance akansu ba. Na baka dama kaje kayi tunani daganan zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu, na barka lafiya”. Baffah ya katse wayar batare da ya jira cewar AK da gaba ɗaya yakejin duniyar na juya masaba....... Barowar AK gidan su Mammah baifi da mintuna ashirin ba ta iso daga ƙasar China. Dan harga ALLAH zancen Farah ya matuƙar gigitata akan wai Abdul-Mutallab ya haihu da wata a waje harma taga ɗan. Tsabar tashin hankalin data shiga ko gama abinda ya kaita bataiba ta dawo dan zancen waya bazai gamsar da itaba gara azo ayi ƙuru-ƙuru. Maganarta da Farah taji yasa ta buɗe ɗakin data maida kaca-kaca da fashe-fashe. Rungumeta Mammah tayi tana lallashi. itako kuka take kamar zata shiɗe duk ta fita a hayyacinta. Ko tsayawa taji ta bakin Mahma dake son mata bayani bataiba ta kama hannun Farah suka fito. Sanin halinta yasa Mahma itama biyosu dan batason ƴar uwarta taje ta ida zubar da sauran mutuncinta a idon mahaifiyar Kabeer (Hajiya iya) kodan darajar ƴaƴan dake a tsakani. Su Hajiya Iya duk suna a ɗaki suka dinga jin ƙwala kiran sunan Abdul-Mutallab da Mammah takeyi kamar zata fasa gidan. Babu shiri duk suka fito har Zinneerah dake barcin wahala dan zazzaɓin nata bai gama sakintaba duk da jikin babu zafi sosai yanzun. Cikin ɗan barcin daya fara figarsa na kiɗimar kalaman Baffah da yaketa bita a zuciya da ƙwaƙwalwa yake jiyo muryar Mammah na ƙwala masa kira. Ahankali ya buɗe idanunsa da sukai masa matuƙar nauyi ya yunƙura da ƙyar ya tsashi zaune, jin kamar muryar tata na kusanto ɗakinsa ya sakashi zira ƙafafunsa ƙasa ya sauka a gadon gaba ɗaya domin neman riga yasa, dan daga shi sai boxer a jiki. Jallabiya ya samu ya saka sannan ya nufi ƙofar ya buɗe hannunsa dafe da kansa dake sara masa. Mammah da Farah na neman danna kai a ɗakin Mahma data ƙaraso gurin kusan tare da Hajiya Iya ta riƙo mata hannu tana girgiza kanta, tana mata magana da idanu akan ta kama kanta. Mahma tamkar uwa ce a garesu, dan itace babbar yayarsu, ta kuma riƙe girmanta agaresun. Sai dai a yau Mammah batajin zata iya controling kanta wajen mata biyayyar. Zatai magana Hajiya Iya datai kicin-kicin da fuska dan al'amarin Farah ya fara bata haushi ta katseta. “Lafiya kuwa Hindatu irin

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182