Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 131

Chapter 131

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
Download Book

Sunkiji daɗin haka dan sam garin ba isarsu yayiba. Musamman da kowa yake samun isashen abinci mai rai da lafiya nama har ba'a cewa komai. Suna dawowa ba'a zaunaba Hajiya falmata ta hau yima amarya shiri na musamman wanda ya kaisu har bayan isha'i, ana idar da salla ta kammala naɗeta cikin haɗaɗɗiyar lifaya datai mata matuƙar ƙyau kamar ba an Zinnin danya mai tallar riɗi da gyaɗa ba. Daga haka aka miƙata wajen su Baffah da manyan iyaye ƴan bauchi sukai mata faɗa da nasiha matsayinsu na iyaye gareta, sai ga hajiya iya na sharar hawaye kuma, hakama su Meenal kuka rurus suke sha abin tausayi, Sa'a ma sai ta kama kuka dama tasha wani a danya. Tinene kuwa tana kwance rijib babu lafiya dan ko a wajen walima kasa sakewa tayi, danma Yaya Atine nata mata masifa wai harda langwai daga zazzaɓi. Yaya Gajeje najinsu dai bata tankaba dan ita tasan mita hango tattare da Tinene ɗin, tanata ƙoƙarin dannewane harsu koma lafiya gida kawai. Bayan an kwashi masu rakkiyar amarya a motoci aka fito da amarya daketa rusar kuka wadda Hajiya iya zatai mata rakkiya har ɗakin mijinta. Aiko Zinneerah na naɗe a jikinta tanata kuka ranta fal fargabar wanda zata tarar matsayin mijin nata har suka iso ƙyaƙyƙyawan gidan na AK da yaji kayan more rayuwa. Duk da yace kar iyayenta suyi komai sai da suka nuna bajintarsu suma gwargwadon ƙarfinsu. Dan kuɗin baba dana abba aka dunƙule waje ɗaya akai mata kaya ƴan ubansu da gara, hajiya iya kuwa dama itace tayi komai na kayan kitchen. Ɓangaren ta daban na Farah daban, duk da dai babban falon farkon shigowa ya haɗa ɓangarorin gidan uku, dole ta cikinsa zaka doshi kowanne ɓangare harna mai gidan, amma kuma kowacce a sashenta tanada faluka guda biyu kuma da bedrooms har uku sai kitchen. Tun kafin fitowa mota sai da hajiya iya ta saka zinneerah dake lulluɓe har kanta tana kuka yin addu'a, hakama da zasu shiga babban falon da sashenta. A lokacin da ƴan kawo amarya ke shigowa su Mammah suna sashen Farah cikin tashin hankalin sumar da tayi, dan tunda aka taso wajen walima su nan gidan suka nufo kai tsaye, tarbarau tayi da murnarta dan batasan mike faruwaba, kuma ko daɗewa dayin waya da AK bataiba. Sai dai halin da taga aunty Zakiyya da Mammah a ciki ya ɗaga mata hankali ta shiga tambayarsu lafiya? Duk yanda Mahma taso ƙwaɓar aunty Zakiyya da ido akan karta sanar mata sai da aunty Zakiyya da hankalinta ke tashe da zancen Uncle Ahmad na dashen ciki tai suɓutar baki wajen sanarma Farah zancen auren AK. Ko rufe baki batayiba Farah ta yanke jiki ta faɗi a sume. ALLAH ya sosu hakan yay dai-dai da shigowar AK gidan a gajiye. Hankalin sane ya tashi matuƙa shima, babu shiri ya tsaida Dr Mahmud da ya kawosa gida. Tofa shine tun lokaci suka rufu akanta da ƙyar suka samu ta farfaɗo Dr Mahmud daya sa aka kawo masa kayan aiki daga asibiti yay mata allurar barci mai nauyi da har yanzu take kanyi bata farkaba. Mammah sai masifa take akan wlhy idan Farah ta rasa ranta sai tayima Kabeer abinda bazai taɓa mantawa da ita a duniya ba. Tanayi tana sharar hawaye hakama aunty Zakiyya kuka take rurus dan tana tsananin ƙaunar autar tasu Farah da tausayinta ke damunsu saboda mahaifiyarsu na haihuwarta ta rasa ranta ko ganin Farah ɗin ma batayiba. Koda sukaji an kawo amarya Mahma ce kawai tai ƙarfin halin fita tarbarsu kar ace babu kowa a cikinsu tunda ansan suna gidan kuma. Bata nunama hajiya iya komai na halin da ake cikiba ta rungume Zinneerah tana mata barka da zuwa cikinsu. Ita dai Zinneerah ba sanin wacece tayiba tunda kanta a rufe yake, tanata dai sharar hawayenta musamman da taji mutane nata sallama suna ficewa dan ance ba zama za'ai ba. Duk maison ganin ɗakin amarya yazo gobe idan ALLAH ya kaimu ya gani da ƙyau. Wannan yasa Zinneerah batasan sanda hajiya iya ta sulale ta gudu ba ita dasu Yaya Gajeje. Kafinma ta farga sai jin hayaniyar tayi ta ɗauke ɗaf daga inda take sai acan harabar gidan take jiyosu. Zamewa tai a gadon ta kwanta tare da sake fashewa da wani irin sabon kuka maiban tausayi dacin rai.............✍ *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *_Ashe yau monday😂🤣🙏🏻_* _______________________ *page 51* ...........Kamar jira ƴan kawo amarya na wucewa Farah ta farka, sai dai a yanayin data farka ɗin yay matuƙar tada hankalin su Mammah, AK daya tuna cewar tana tare da ciki ya cema Dr Mahmud suje asibiti kawai kar a rasa abinda ke cikinta. Mammah ce tai azamar son dakatarwa Mahma ta tsaidata itama ta hanyar faɗin, “Maganar Abdul-Mutallab nakan hanya, hakan shine yafi dacewa kar azo ana dana sani kuma daga baya”. Cikin tashin hankali aunty Zakiyya tace, “Mahma kubarta-fa komai zai dai-daita, inaga ya ƙara mata allurar barcin sai mu wuce can gidan da ita dan Abban Ameera ya kirani cewar wanda zai kawo mana key ɗin ya iso yana can yana jiranmu”. “Addah abi shawarar Zakiyya ɗin na tabbatar shock ne zata dawo dai-dai idan ta ɗanyi nesa da nan ɗin kamar”. Ak dake binsu da kallon mamaki ya dafe kansa dake neman fara masa ciwo, dan shikam dai abubuwan na neman masa yawa gsky. Mahma da wani tunani yazo mata a zuciya tace, “To babu damuwa kai mata allurar kawai sai mu wuce”. Kallon AK Dr Mahmud yayi, “Amma ranka ya daɗe karfa allurar tai mata illa, ni bansan ma tana tare da ciki ba da ban mata ita ba, tanada ƙarfi, nayi mamakin ma data farka a yanzu dan allurar mai ƙarfice”. Karan farko AK ya saki ɗan murmushi, dan shikam dai zuciyarsa ta fara raya masa wani abu game da yanayin Mammah da Aunty Zakiyya, ya ɗan lumshe idanunsa ya buɗe da gyara tsaiwarsa. Cikin rashin sakewarsa yace, “Kaga yimata ɗin kamar yanda sukace, dan a ganina zamanta a farken yafi allurar zama matsala ga lafiyar tata”. Kai kawai Dr Mahmud ya gyaɗa masa, dan shikam dai baimaga wani alamun ciki a jikin Farah ɗin ba. Yana ƙoƙarin haɗa allurar yace, “Amma cikin nata yakai wata nawane?”. Shiru Mammah da aunty Zakiyya sukayi, sai

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182