Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 102

Chapter 102

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

sannan kuma yaron wajensa ne ke son auren ita Zinneerah shiyyasa mukazo nan”. Wani irin daɗi da al'ajabine ya bayyana a fuskokin su Baba da maigari da su Kawu Rabilu. Baba da ƙwalla suka cikama ido yace, “Ashe dama Zinneerah na tare daku? Kai ALLAH na gode maka da wannan ni'ima taka. Nagode maka ALLAH daka bama yarinyata kariya ta hanyar sadata da mahaifiyarta. Sannan kuma nagode muku da kuka zama masu karamci daƙin riƙe baya a ranku kuka jiƙan gudan jinina duk da hanaku ita danai a lokacin da kuka buƙata. Kuyi haƙuri, bansan da wane irin yare ko harshe zan muku bayaniba, amma tunda ba wannan ya taramu yanzuba mu fara maganar da kukazo da ita, waccan zata biyo baya danni na cancanci naje inda kuke muyita. Batun auren Zinneerah kuwa wlhy koda bakuzo inda nakeba kunada iko da damar aurar da ita ga duk wanda zuciyarku ta baku yarda akan ingancinsa da mutuncinsa. Dan haka ni dai a ɓangarena babu matsala na bama wannan yaro Zinneerah halak malak. Ga kuma ƴan uwana nan inada tabbacin bakinmu ɗaya dasu”. Cikin jin daɗi da farin cikin kalaman baba su Baffah suketa ambaton Alhmdllh bakunansu a washe. Alhaji Yusif yace, “Masha ALLAH, gaskiya munji daɗin wannan karamci, sai dai kuma muna roƙon alfarma ta biyu idan bamu takura muku ba”. Kawu Sabi'u dake kusa dashi yace, “Alhaji ku ɗauka mudaku duk ɗayane, dan koba komai kuma kunada ƙarfin iko akan Zinneerah, dan haka ba zancen alfarma a tsakaninmu”. Nanma kowa ya nuna jin daɗinsa. dan haka kai tsaye Alhaji Yusif ya sake faɗin, “To Alhmdllh, dama alfarmar tamu dai bata wuce cewar mufa da shirinmu mukazo nan ba, ma'ana da shirin ɗaura aurenma baki ɗaya muka iso bawai tambaya ba. Muna buƙatar ɗaurin auren ne a gaggauce bisa wani dalili da insha ALLAH daga baya za'a tattaunashi. Fatanmu dai a ɗaura auren kawai”. Duk da baba yaji daɗin wannan zance sai da yay ɗan jimmm, kafin ya gyara zamansa murya a sanyaye yace, “Amma Alhaji dakun bari dai a fara magana ta fahimta, dan yadace ace kunsan ƙaddarar data afkama yarinyar nan harta kai ga barin gida ta iskeku”. Da sauri Baffah yace, “Karka damu ɗan uwa, duk abinda kake ƙoƙarin son sanar mana mun sanshi, dalilin sanin nema yasamu cewa a gaggauta ɗaura auren yau, daga baya dukma abinda zai biyo baya sai ya biyo”. Daɗine sosai ya ƙara kama baba, cikin share ƙwalla yace, “Shikenan mun amince, dan haka ga ƴan uwana nan suke da sauran magana”. Kowa ya nuna farin cikinsa ananma. Dan haka maigari ya fita cike da farin ciki ya sanarma sanƙira a sanar da ɗaurin aure yanzu idan anyi salla a masallacin juma'a. Cikin ƙanƙanin lokaci sanarwar sanƙira ta gauraye ƙauyen danya. Kasancewar dama azhar ta taho nan mutane suka fara haramar nufar massalacin juma'a domin yin salla duk da ba juma'ar baceba. Suma su AK da duk basusan mi ake cikiba fitowa sukai sukayi alwala. Mutane sai kallonsu suke tamkar sun sami television. Yara kuwa nata kaima mata labari a cikin gida. Koda suka shiga cikin massallacin liman sai yaja baya, a mamakin kowa sai gani sukai ya kamo hannun AK ya tsayar a mazaunin liamami. Kasa magana AK yayi ya tsaresa da idanu, ganin yanda yayi ɗin sai Liman yay murmushi, kansa tsaye yace, “Kai kafi cancanta da ka jamu salla badan nasan kaiɗin wanene ba. Haka kawai zuciyata ta rayamin baka wannan damar, dan haka dan ALLAH karkai musu ko jayayya”. Baki AK ya buɗe zaiyi magana Baffah ya girgiza masa kai alamar yabi umarni kawai. Dole ya ɓame bakinsa yana wani lumshe idanu da buɗewa a lokaci ɗaya. Dolensa ya juya yana gyara taiwarsa, a ransa rayawa yake da ace baida ilimin addini lallai yau da yaji kunya mai tsanani ashe. (hummm, jama'a ni kaina sai da na sauke numfashi saboda jin muryar Abdul-Mutallab Kabir Abdul-Mutallab shira dake raira karatu a nutse a cikin salla, dan yanda yake cikin masu jajayen kunne banyi zaton yanada ilimin addini haka ba). Kasancewar ƙaramin gari jin baƙuwar murya da salon karatun yasaka mata cece kucen anyi baƙon balarabe mai jan salla yau a babban masallaci, a cikin wannan zantuka kuwa hardasu yaya Gajeje dake zagaye da Inna dake kwance rijib babu lafiya tun faɗuwar jiya, da alama dai hawan jini ne ke neman bigeta. A masallaci kam bayan an idar da salla aka tsaida mutane duk da kuwa dama sunsan da zancen ɗaurin aure da aka sanar dan shine maƙasudin taruwarsu da yawa haka a massallacin tunda akwai kananun masallatai. Mamakine ya kama su AK jin alinahin liman na sake sanar da maganar ɗaurin aure. AK ya kalli Baffah cike da alamomin tambaya, wani murmushin manya Baffa ya sakarma AK ɗin yana ɗauke kansa ya maida ga Haneef. Magana ya faɗa masa a kunne. A take Haneef ya tashi yana jan hanun Mas'ood suka fita. Cikin mintuna ƙalilan suka dawo da yara ɗauke da kwalayen sweets da huhunan goro da biscuits. Bayan an ajiyesu Alhaji Mansur ya ciro kuɗi ƴan dubu-dubu sabbi ƙal ɗauri biyu ya ajiye a tsakkiyarsu alamar dai kuɗin sadaki ne. Kai Kawu Sabi'u ya girgiza da faɗin, “Alhaji sunyi yawa, dubu ashirin sun isa matsayin sadaki”. Baffah ne yay murmushi shima yana girgiza nasa kan. yace, “Darajar ɗiyata ta wuce dubu ashirin, idan tanima za'abi sai sun ƙara mana sadaki wannan yayi kaɗan”. Kusan waɗanda ke a kusa dasu sai da suka zaro idanun mamaki, Baba yay saurin faɗin, “A'a dan ALLAH ayi haƙuri alhaji, waɗanan ɗinma sunyi yawa kamar yanda Sabi'u ya faɗa”. “Basuyiba malam Sulaiman”. Cewar Alhaji Yusif. Abba ma yay murmushi da kallon Baba. “Kamar yanda Alhaji Kabeer ya faɗa a barsa haka ɗin kawai ALLAH ya sanya albarka ya basu zaman lafiya da zuri'a ɗayyaba”. A take aka amsa da amin, tare da shiga hidinar ɗaurin aure kai tsaye. Bayan tsarebe-tsaraben ɗaurin aure da addu'a. Sanƙira ya miƙe ya fara shelantawa ga jama'a an ɗaura auren *_“Alhaji Abdul-Mutallab shira da amaryarsa Zinneerah Sule baduku akan sadaki naira na gugar naira, wuri na dukan wuri dubu ɗari biyu”_*...............✍ *_Tofa, yaufa ake ƙuru-ƙuru, jama'a yaya wannan labari zai kasance a kunnen hajiya aunty mandiya gimbiya Farah uwargida ran gida a gidan Abdul-Mutallab shira. Yaya kuma Mammah zataji? Sai kuma uwar gayya Zinneerah da batasan hawaba batasan saukaba. Shin yaya takene a zuciyar mai gayya mai aiki Abdul-Mutallab Kabir Shira? Moos'ab, Khalipha yaya zasuji da wannan juyin mulki?. Inna dake iƙirarin Zinneerah na birnin ikko yaya zataji?. Amsarku duk tana acigaban MAKAUNIYAR ƘADDARA da nakeda tabbacin yazo muku da sabon salo na musamman 🤏🏻🤓, kumuje zuwa yanzu aka fara wasan_* _Asha hutun weekend lafiya😍😘😍😋💃🏻💃_. *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182