Chapter 151
Chapter 151
sun san miya faru da ita a daren jiya. Da sauri ta juya zata koma inda ta fito Hajiya Iya tace, “Inno ba gaisuwa?”. Matse idanunta tai da cije lips ɗinta waje guda tamkar zata nutse dan kunya. Musamman daya kasance cike da tsokana hajiya iya tai maganar. AK dake binta da kallo ƙasa-ƙasa yace, “Granny ke baki iya gani ki ƙyale?”. Dariya duk suka ɗanyi, dai-dai Zinneerah na isowa inda suken kanta a ƙasa. Can jikin kujera ta lafe tana gaishesu, saika rantse wasu baƙin tane da bata saniba ko take matuƙar jin kunyar haɗuwa dasu. Yanda tayi ɗin ya bama AK dariya matuƙa amma ya gimtse baiyiba. “Oh kajimin ja'ira wa kikema wannan lafe-lafen anan to? Koda yake sai dai idan surukarki Zaliha”. hajiya iya ta faɗa tana nuna Mahma dake kallon Zinneerah ɗin da murmushi a fuskarta tanajin tausayi da ƙaunar yarinyar har cikin bargonta. Itace ta tashi tsam ta kamo hannun Zinneerah data kasa tasowa duk da maganar da Granny tayi. “Haba ɗiyata minene najin kunya, mufa nan duk iyayenki ne, ga kuma kaka nan. ALLAH yay miki albarka kinji, ya sakanka miki da alkairi mai yawa ta inda bakiyi zatoba. ALLAH ya tsare gabanki da bayanki ya ƙara ɗaga darajarki a wajen mijinki”. Babu kunya AK yabi sahun ƴan amsawa da amin, sai dai shi a saman laɓɓa yayi saɓanin su hajiya iya da sukai a fili. Ita dai Zinneerah ta kasa kallonsu koda sau ɗaya dan jitake kamar ƙasa ta tsage ta shige ciki. Dama kuma ga miskilanci data ƙware kuma ta haddace duk da bataima Hajiya iya yau dai itama ta shafeta kam. Duk yanda sukaso ta sake hakan ya gagara, hakan yasa hajiya iya cewar, “Tunda yanzu baƙya yayina Inno tashi kije abinki, ai gobema rana ce”. Tsam ta mike a tunaninsu tafiyar zatai, sai sukaga ta nufi hajiya iya. Tana zuwa a jiki ta faɗa mata hawaye na gangaro mata. “Oh ashe moddibo ne ya fara koya miki gulmarsa ta basarwa kina yina”. Hajiya iya ta faɗa tana shafa kan Zinneerah ranta fes da so da kaunarta data kara ninkuwa a ranta, ga ɗunbin tausayinta kuma. Albarka suka dinga saka mata AK na tayata da amsawa. Daga ƙarshe hajiya iya ta sata sake basu labarin abinda ya faru a zuwanta katsina. Suka kuma dora mata da ƴan tambayoyin abinda ya shige musu duhu musamman Mahma da hausar tata ba cika yay ba. Sallamar Zinneerah sukai su kuma suka cigaba da tattarawa, da wannan damar ta samu kuɓuta ta koma ɗakinsa. Barin batun shara tai ta shige toilet tai wanka da sake gasa jikinta da ƙyau, yunwa takeji sosai ga jikinta da takeji fayau, sai bakinta dake ɗaci amma babu zazzaɓin. Sai dai illahirin gaɓɓanta babu inda baya mata ciwo. Taji daɗin ruwan zafin sosai. Dan sai da ta tabbatar ko wace gaɓa tata ta gamsu kafin tai wanka ta fito ɗaure da towel ɗinsa daya tsaya mata iya cinya. Batai tunanin samunsa a ɗakinba tunda tasan yana tare da baƙi, sai dai kuma tana fitowa tai turus saboda cin karo datai dashi zaune a bakin gado yana waya. Da baya-baya ta dinga jan ƙafarta zata koma AK ya miƙe yana binta da wani shu'umin kallo daya nema harmutsa hanjin cikinta dan tsoro, dan ita dai harga ALLAH wani irin tsoronsane ya sake tasiri a ranta bayan matsananciyar kunyarsa da bata taɓa ji ga wani ba. Ganin ya taso ɗin ya sata kara sauri, sai dai babu nasara dan taku baifi huɗu yayba ya cafkota. Gaba ɗayanta ya jawo jikinsa yana faɗin, “Okay Baffah sai nazo gidan zuwa anjima ɗin”. Daga haka ya ajiye wayar a ƴar drawer ɗin wajen da suke gab da ita. “Anya wannan jikan na Granny zatai jarumta?”. Ya faɗa cikin wani irin kasalalliyar murya dai-dai yana sa kansa a wuyanta. Duk da wanka tayo hakan bai hana tasirin fitar kamshin mayun khurah ɗinta ba. Ya ƙara tura hancinsa cikin wuyan duk da laimar ruwan dake naso a jikinta. Tare da zagayo duka hannayensa akan cikinta. Cikin rawar murya kamar mai shirin fasa kuka tace, “Yayanmu su Granny”. “Su Granny mi? Ba suna falo ba muko muna nan abunmu a ɗakin sirrinmu”. “Amma zasu ce.....” Ta kasa ƙarawa saboda nauyin maganar. Yana cigaba da shin-shinar wuyan nata dake tada mata tsigar jiki yace, “Zasuce ina lalube amaryana?. To ai suma sunsan tunda suka bani komaima zanyi baby girl”. Zinneerah da kunya ke neman kasheta da mamakinsa, tai saurin cewa “Nifa ba hakaba Yayanmu”. “To yaya ne?”. Ya faɗa yana ɗagowa da birkitota suna fuskantar juna. Kafafu ta shiga matsewa saboda kunyar cinyoyinta dake waje. Yanda take ɗinne ya sashi kallon cinyoyin, idanu ya ɗan lumshe da sake buɗesu a kansu, kafin ya cije lip ɗinsa muryarsa na canja amo yace, “Karfa kisa nai miki wani sabon aika-aikan ALLAH. Muje ki shirya ga abinci har 2 tana neman yi. Kinyi salla ko?”. Kanta a ƙasa ta daga masa kawai. “Magana da baki”. Dole ta buɗe baki tace, “Eh nayi tunma dana tashi naga lokaci yayi”. “Good. kije ki shirya to, ko na shiryaki ne?”. Babu shiri ta waro masa idanunta da har yau ke a ɗan kumbure. Shima waro mata nasa yayi sosai. Hakan sai ya sata jin kunya tai saurin saka tafukan hannaunta ta rufe fuska murmushi na suɓuce mata. Wannan salon nata na nuna yawan jin kunya na kayatar dashi, dan haka ya rungumeta gaba ɗaya a jikinsa yana faɗin, “Ina son wannan salon naki baby. Da gaske fa kina neman shigama Farah hanci, idan kuma ta tashi fyatoki zakiji jiki”. Gaban Zinneerah ne ya faɗi dan itakam sai an amfaci sunan aunty Farah take tunawa da ita, tare da tuna cewa Yay Abdull-Mutallab bafa nata bane ita kaɗai, akwai wadda ta fita tsananin sonsa da kishinsa, komai kuma zata iya aikatawa akansa. lallai tana cikin lukutin yanayi duk randa aunty Farah tazo Nigeria (dan itafa batasan suna nan ba har Mammah). Ganin yanda ta koma saboda ambaton Farah da yayi sai ya ɗauketa cak domin gusar mata da tunanin, saman gadon ya ɗorata yana ƙoƙarin kwance towel ɗin jikin nata ta riƙe gam idanunta na firfitowa waje da jera masa roƙon haƙuri jikinta har rawa yake. Duk yanda yaso ya danne sai ya kasa sai da ya dara. Ya ɗan dungure mata kai da faɗin, “Matsoraciya kawai. Tashi ki shirya kici abinci inason fita”. Yana gama faɗa ya nufi hanyar fita dan ya bata damar da zata kimtsa tunda ya fahimci a takure take matuƙa. Koda ya fita ɗakinta ya nufa, babu jimawa sai gashi da kayanta ya ɗakko mata. Less ne zani da riga kalar milk da kwalliyar coffee. Sai B&F ɗinta daya tuno masa randa ya far ganinta a gidan Granny. Haka kawai ya shiga sakin murmushi shi kaɗai tun a ɗakinta. Tana gyar gashinta ya shigo, ganin duk ta daburce sai baiyi magana ba ya ajiye mata kayan kawai a gado ya fice abinsa zuwa falo. Ajiyar zuciya ta sauke tare da juyowa ta kalla kayan nata. Har cikin ranta tanajin daɗin wannan kulawar tasa na yimata hidima batare da duba cewar ya girme mataba. Sannan inda wani ya bata labarin zata iya samunsa haka da sauƙin kai bazata yardaba. Musamman idan tai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182