Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 105

Chapter 105

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

da Mommy ta iso tare da babban ɗanta Huzaifa. Huzaifa kusan sa'an AK ne, sai dai AK ya girmesa da kusan shekara biyu, amma ayanzu abokaine, dan saima suna tsokanar junane zaka iya sanin AK ɗin ya girmi Huzaifa. Dr Mahmud na ajiyesa bai shigaba ya juya gida danya huta shima. Hakan yasa AK nufar sashen Hajiya Iya shi kaɗai, su Haneef kuwa duk sashen iyayensu sukai kai rahoton ɗaurin aure. Hakama Baffah ɗokin jin zuwan ƴar uwarsa yasashi nufar sashen nasa kai tsaye dan tanacan, tunda bada yara tazo ba duka bazata sauka a nata sashen ba. Tunda AK ya shigo yaga Huzaifa zaune a falon Hajiya iya yanacin abinci sai ya ɓata rai cikin ɗan wasan da suka saba yace, “Oh oh yaushe wannan bawan yazo mana gida” ya faɗa yana harar Huzaifa. Dariya Huzaifa ya fashe da ita, saida yayi mai isarsa ya haɗe fuska yana harar AK ɗin shima. “Eh lallai ka nunamin kayi aure na biyu, ninema Bawan naka? Yaro jeka bincika ni dakai wanene bawa?”. Hannu AK yasa ya tallare ƙeyar Huzaifan. Yay gaba da sauri yana faɗin, “Magananne jeka bincika kaidai”. Ya faɗa yana shigewa ɗakinsa murmushi ɗauke akan fuskarsa. Dan inhar yana tare da Huzaifa kobaiyi niyyar fara'a ba sai ya sakashi yinta dole saboda shi mutumne mai barkwanci dason wasa. Cikin ihu Huzaifa yace, “Jeka fito ka sameni mijin mata biyu, indai maganace kuwa ka haɗu da ita yau ko barci bazan barka kayiba”. AK na jiyosa daga ɗakin, dan haka ya girgiza kansa kawai yana murmushi. Kayan jikinsa ya cire ya nufi toilet dan watsa ruwa a gaggauce lokacin sallar magrib karya ƙure masa. ★★ Abba kam koda ya isa gida da albishir ɗin ɗaura auren Zinneerah da AK ga Mmn sadiq sai kawai ta fashe da kuka dan farin ciki, Abba dake mata dariya ya rungumeta yana lallashi. “Tabbas mutanen nan sun cancanci yabo Hauwa'u. Dan halayyarsu na mana nuni da cewar har yanzu akwai mutanen ƙwari masu mutunci da sanin yakamata a cikin masu arziƙi bakamar yanda mu mutane muke zargiba. Inda ace ana samu mutane irinsu Alhaji Kabeer Shira koda a talakawanma wlhy da duniya ta zauna lafiya. Amma yanzu zakiga kowa ɗansa kawai da mutuncinsa yake karewa. Babu ruwansa dabin gaskiya koda ace yana ganinta ƙuru-ƙuru kuwa. Sau da yawa akan ɓata tarbiyyar yarinya amma kiji iyayen yaron na amabaton ɗansu bazai auri lalatacciya ba. Bayan kuma bata lalaceba sai da taimakon ɗan nasu. Tare suka aikatafa, amma sai a nuna tsangwamar macen fiye dashi namijin dan son zuciya. Bayan kuma shi namijin yafi macen hankali, ko ya girmeta, maybe ma shine yay amfani da wayonmu na maza ya lalata mata rayuwar tata. Hakan zaluncine dason zukata muke aikatawa wajen ƙasƙantar da mace akan zunubi koda kuwa tare ta aikatashi da abokin halittarta namiji.” Hawaye mmn sadiq ta share tana duban mijin nata, “Yaya ai mutanen duniya haka suke tun na ƙarnin farko, suna amfani da raunin ɗiya mace akoda yaushe wajen sake raunanata, sun mance a ɓangaren zunubi da hukunci duk iri ɗaya UBANGIJI zai mana ga duk wanda ya saɓa masa. Wlhy bammasan yanda zan musalta maka daraja da kima ta mutanen nanba a zuciya ta, sukam waɗanne irin mutanene haka masu tarin adalci da sanin darajar ɗan adam?”. Cikin dariyar farin ciki Abba yace, “Tabbas sun cika ƴan baiwa, dan samun irinsu a cikin al'ummarmu sai an tona. Amma akwaisufa. Yawaitar masu son zuciyarne ya lulluɓe irinsu saboda ƙarancinsu a cikin mutane. ALLAH ya bamu ikon koyi dasu”. “Amin” mmn sadiq ta faɗa wani irin sanyi da nutsuwa na saukar mata lokaci guda. Abba yace, “Yauwa inaga ki shirya Abdul-Mutallab zasu aiko a ɗaukesa daga can gidan wai ƙanwar Alhaji Kabeer ɗince zatazo daga Lagos yau, itama za'a kaimata shi ta gansa”. Kai mmn sadiq ta jinjina masa tana faɗin, “To bara ka gani naje na tadashi a barci can kuwa sai nai masa wanka basai sunzo sunyi zaman jiraba”. Cikin gamsuwa da bayaninta ya kaɗa mata kai..........✍ _Kuyi manage da wannan an mana rasuwane ban samu zaman nustuwar typing ba😊🙏🏻_. *_A page na ƙarshe na ranar Friday akwai inda nai kuskure, hakan ta farune dalilin rashin yin editin ranar, nayi typing na gaji. Inda nasa AK yayi limancin sallar zuhur nayi maganar yayi karatun salla har mutane na ambaton anyi baƙon balaraben limami. Please amin afuwa. Wannan ajizancine na ɗan adam sai daga baya na farga dalilin maganar da wata tayi na sake komawa na duba page ɗin. Ina ƙara bada haƙuri Please, mantuwa ce da rashin editin kamar yanda na faɗa tun farko😊🙏🏻_* *Barkanmu da dawowa hutun weekend😍😍😘😘😘💃🏻* *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 42* _________________________ *MG'S SKINCARE* Hi my peole🙋‍♀️ Are you tired of using different skincare product that won't work on ur skin no matter what❓then trust me @mg's skincare is the right plug for you💯 Are you guys battling with pimples,dark spot, sunburn, acne, stretch mark,knuckle,dark armpit,damaged/bleached skin Have you getting dark due to childbirth or sun exposure🥺worry no more@mg's skincare gat you covered✅ Want ur skin to glow buh you don't like using cream/lotion try *mg's herbal whitening black soap* nd you'll achieve that free/shiny skin🧚🏻‍♀️ For those that wanna achieve that milky flawless skin that turns head wherever you go🧚🏻‍♀️ try mg's *beauty kit* that's the secret to beautiful skin😎you'll get an amazing magic result😘 you can also buy the soap nd combine it with any of our product to get more result😀 Glow gang What are you waiting for Shop urs now before we get sold out again😍 Mg's product is 1in town😃if you know you know kawai😜 Nd mg's products are organic they dnt bleach they are made with natural ingredients that will make ur skin lk brighter nd tone ur skin😘 it just bring out that hidden beauty in you😘we HV everything available now so is time to glow dearies Pamper ur skin🧖‍♀️ Shine like a bride💯 Make ur skin brighter🤗 Glow🦵 Soap price:3k Beauty kit:11k Chat 08062991549 Call 08064532391 Instagram: glow_with_mgs Facebook:mg's skincare DNT forget to follow us😇like/comment😍 Team glow🤝 _________________________ *Page 42* ...........Cikin farin ciki Baffah da ƙanwarsa Mommy (Bilkisu) suka tari juna, duk da kuwa basu daɗe da rabuwa a london ba duba

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182