Chapter 88
Chapter 88
ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 34* _______________________ *Assalamualaikum warahamatullah taala wabarakatuhu* 08121491609 *Aisha s bayero traditional medicine and herbal reaserch center* 08121491609 08121491609 1_maganin sanyi 2_maganin niima set 3_maganin nankarwa 4_maganin kiba babba 8kkkarami 5_maganin hips 6_maganin gyaran nono 7_maganin rage kiba 8_maganin saka feeling 9_maganin cida kwai 10_zuma yar asali 11_maganin basir kowanne iri 12_hodar niiama 13_maganin mallaka 14_gumbar nonon rakumi 10k boket😨 15_gumbar madara 10k boket😨 16_turaren farin jini 17_kaza Mara kwai 18-turaren mallaka 3step 19_hadin matar minister 20_ kaza me kwai Step 2 1.Turaren mallaka me kwalba 2. Me kunama Dan matsi 3k 3.tuaren goshi 4.turaren girji 5.tauwadar Mata 6.memory 7.kahon mallaka 8.yajin maza tea din maza 9. Dambun matsi 10. Man ayu 11.man damo pure daga zuwa sama 12. Kwallin idonka idona 13 garin Sha daka me kyau 14. Kubewar Mata gasunan dai da yawa bazan iya lisaafawaba harda na kyakkayin cinyoyin da matse matsi kina shafawa zakiji wasai 08121491609 dadai sauransu serious buyer yabiyoni private me shawara ta bari saita gama karki batamun lokaci plx **08121491609 _________________________ *Page 34* ............WASHE GARI ta kasance babu inda AK zaije. Khalipha ma sai yamma zaije school bakuma zai daɗeba zai dawo. duk sai da suka shiga sukaima Farah sannu da jiki, sai dai kuma hajiya iya yanda taga Farah ragal yau sai abin yaso bata mamaki, gashi ita dai idonta bai gano mata wani alamun mai ciki tattare da Farah din ba, saurin kaudashi tai a ranta da danganta hakan da kowa yanada irin salon laulayin cikinsane. To maybe itama Farah nata salon kenan tunda gashi duk zamanta gidan bata taɓa fahintar Farah na laulayiba sai a jiya. Koda yake bama tasan dai cikin wata nawa bane. Amma da alama dai kamar yanda take hasashe ƙila bazai wuce ɗaya zuwa biyuba. Haka taita saƙawa da kwancewa har AK ya fito ya tuna mata yau fa zai kaita taga likita, yama zata zai iske ta shirya. Lallai ta shafa'a da cewar zataje ganin Doctor yau, amma da yake tsaf take dama sai kawai ta saka Bahijja ta ɗakko mata mayafinta a ɗaki. Dan Zinneerah da Meenal suna ɗaki su basu fitoba, dama ita kaɗaice a falon sai Bahijja da Jamal. Khalipha ma duk yau babu wanda ya gansa. Garama su Zinneerah sun fito sun gaida Farah da jiki sun kuma taya mai aikin gidan da aiki. Duk da baiga su Zinneerah ɗinba baiyi maganaba, saima kama hannun Hajiya iya da yay suka fice. ★★ Bayan tafiyar su Hajiya iya da kusan awa ɗaya da rabi su Zinneerah suka fito, zamansu babu jimawa a falon sai ga Khalipha ya fito riƙe da waya yana magana alamar video call yakeyi. A bayan Jamal yaɗan ranƙwafo yana kanga masa wayar yanda zaiga mai magana. Cike da farin ciki Jamal ya ɗagama Moos'ab hannu yana faɗin, “Hy Yah Moos'ab”. Jin haka yasa Bahijja da Meenal tasowa duk suka dawo kusa dashi, suka sakashi tsakkiya Khalipha na bayansu. Duk da Zinneerah na falon ƙin tasowa tai, sai dai yanda suketa surutu da ihu yasata kallonsu tana murmushi, jin kuma suna ambatar sunan little ya sata jin ɗokin ganinshi amma ta kasa tashi taje garesu duk da Meenal nata kiranta. Daga ƙarshe ma saita miƙe ta nufi kitchen da ake hango komansa ta falon saboda da glass kawai aka rabashi da falon, duk abinda kakeyi acan zakaga na falo shima zai ganka. Shayi ta fara haɗama kanta dan yunwa takeji ko karyawa batayiba yau, sam abincin da ake kawo musu gidan baya mata daɗi, balle yau ma mai aikin gida ta haɗa musu breakfast ɗin tunda babu wanda ya fita tsakanin Yayansu da Khalipha masu sayo musun. “Gata nan na biyota da wayar ai Yah Moos'ab, kasan mutunuyar taka da miskilancin tsiya”. Ta tsinkayi maganar Bahijja a bayanta. Tana juyowa Bahijja ta kamo hannunta ta ɗora mata wayar ta juya tabar kitchen ɗin tana dariyar shakiyanci. Dansu tuni suka fara harbo jigin Yah Moos'ab ɗin akan Zinneerah, sai dai suna tsoron faɗa ya ci musu kaniya. Wayar Zinneerah ta ajiye jikin wani ɗan maƙali dake a basket ɗin da kayan shayin ke ciki, fuskarta ɗauke da murmushin jin kunya ta dubi Moos'ab ɗin dake faɗin, “Gimbiya a rage wannan jan ajin mana Please”. “Kai Yah Moos'ab wane irin jan aji ana zaune ƙalau, ina fatan kuna nan lafiya?”. “Lafiya lau muke, dan ganima tare da Little Handsome tun safe na ɗakkosa daga wajen Gwaggo yau a gidanmu zai kwana insha ALLAH”. Idanu ta ɗan waro na mamaki, “Baka tsorin yay muku kuka Ya Moos'ab?”. Maimakon ya bata amsa sai ya karo mata fuskar little ɗin yana dariya. “Hy Gentleman kalla Aunty a waya tana maka magana”. Ya faɗa yana sunama little wayan. Ɗagowa kuwa Little dake kokawa da chocolate yayi ya duba wayar, sarai ya gane Zinneerah dan haka ya washe baki cike da ɗoki yake faɗin, “Aunty! Aunty”. Dariya sosai ta kama Zinneerah cike da jin daɗin ganinsa mai tsanani, idonta na tara ƙwalla tace, “Uhm su malami an ƙara wayo ashe?”. A dai-dai nan Farah ta shigo kitchen ɗin cike da tafiyarta ta ƙasaita da isa. Dama kuma hango Zinneerah a kitchen yasata shigowa dan tanason jamata winning akan shigo mata kitchen. Wani irin mahaukacin bugawa ƙirjinta yayi lokaci guda har takalmin ƙafarta na neman kadata a ƙasa. Tai azamar dafe kitchen cabinet jikinta na rawa. Harga ALLAH da farko ta zata AK ne akan waya saboda yanda Moos'ab ya sakama little wayar kusa da fuska sosai, sai dai data ƙara matsowa taga wannan yarone. Amma duk da haka wani irin jiri-jiri taji yana neman kwasarta saboda ganin matsanancin kamannin. Babu wani neman excuse ta ɗauka wayar cikin hannunta tana faɗin, “Wannan yaron wanene haka?”. A yanda tai maganar, da tsoratar da Zinneerah tayi dan batasan da shigowarta kitchen ɗinba yasa Moos'ab maido da wayar kansa yana ɗaukar little ɗin yasa bisa cinyarsa tana ganinsu su biyu. Batare da tunanin abinda zai faɗa zai iya zama matsalaba yace, “Hy Auntynmu yaronmu ne. Bakiga yana kama da Yayanmu ba, shi ya haifa muna baku sani ba”. Harga ALLAH cike da barkwanci Moos'ab yay wannan furuci, sai dai ya zoma Farah a bahagon tunani, dan babu shiri ta nema sakin wayar a ƙasa sai da Zinneerah ta tarota ALLAH yasa bata kai ƙasaba. Itako a take takai ƙasan saboda santain tiles dana takalmin ƙafarta. Wata irin gigitacciyar ƙara ta saki wadda ta saka su Khalipha da sam hankalinsu baya kansu maido dubansu wajen, kusan a tare suka kwaso da gudu zuwa kitchen ɗin duk da su basajin mi suke faɗa. Ihun Fara ɗinma dan tayi da ƙarfi ne yasa sukajita, gashi kuma tana ta wajen saitin ƙofa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182