Chapter 170
Chapter 170
ƙyar tana kallonsa. Jin godiya da kirarin da yake jerama UBANGIJI tare da addu'ar ALLAH ya sauketa lafiya ya sata fahimtar lallai zancem su Yaya gajeje ya tabbata cikine da ita, hawayene suka silalo mata na jin daɗi da tausayin kai. Tayi farin ciki dan tasan koba komai mutane da yawa zasuyi farin ciki ta silar wannan cikin, sannan ta tausayama kanta dan tasan da wahala karatunta bai salwantaba. Aman daya taso matane ya sakata samu AK ya saketa ta nufi toilet da gudu. Wani irin tausayinta da ƙaunartane ya kamashi ya dafe kansa yana mai jin kamar inama ace zai iya rage mata wani yanki na raɗaɗin da takeji. Khalipha ne ya fita dole ya samoma Zinneerah maganin dazai taimaketa ta ɗan huta da aman duk da dai yasan baizama lallai ta daina duka ba. Cikin amincin ALLAH kuwa tana sha sai barci. Daga haka suka cigaba da farin cikinsu, yayinda labari har ya kaima ƴan Nigeria. Zo kaga murna wajensu Meenal da dariyar mugunta wai su Zinneerah an cika zalama, daga shiga harta ƙumso. Sunji inama zasu iya samun wayarta su baɗaɗeta da sheri. Mammah ma cikin farin ciki ta komawa Mahma da wannan daddaɗan labari. Sosai itama tai farin ciki da shiga jerama Zinneerah addu'ar lafiya mai inganci. ta sake ɗorawa da yima Mammah nasiha kamar yanda takeyi kullum yanzu tunda suka dawo. Hakkanne ma ya ƙara sakama Mammah nutsuwar zuciya da sake duƙufa neman gafarar ALLAH. Sabon tattali Zinneerah ta fara gani a london hannun AK da mahaifiyarsa da Mahma. Hajiya iyama duk da tana ƙarƙashin kulawar likita tana binta da addu'a da dabarunsu na tsoffi. Dama little tun kwana biyu da zuwansu ya koma gidansu Mammah ɗan gata. Hakan yasa AK samun damar baje sharafin soyayyarsa a cikin gidannan. Dan Khalipha na musu kawaici da basu fili yaje yay zamansa wajen Hajiya iya susha hira. Ita kanta Zinneerah ɗin shegen ƙwaɗayin da cikin yazo mata da shi yasata sake nanuƙema AK, dan babu abinda tafi ƙauna daso kamar ƙamshin turarensa da kasancewa dashi. Randa tai waya dasu Bahijja tasha Sheri, hakama su Sa'a nata tsokanarta. Ita dai babu baki dan ya mutu murus. Suna cikin sati na uku da zuwa jikinta yay ɗan mata ƙarfi irin na mai ciki, yau lafiya gobe jangal. Gyaran ɗakin nasa ko nace nasu tai ƙoƙarin yi, tanayi tana ɗan hutawa harta ga yay mata ƙal. Tana cikin gyaran ne sai ga idonta takai kan tsohuwar wayarta da aka sace a ɗakin hajiya iya. Mamaki yasata jujjuya wayar tana kallo dason tunani yanda akai tazo London, london ɗinma ɗakin Yayansu. “Malama miya kai idonki nan?”. Taji an faɗa a bayanta cikin dakakkiyar murya. Tasan Yayansu ne, dan haka ta juya fuska a ƙwaɓe tana kallonsa da cigaba da juya wayar a hannunta. Takowa ya ƙarasa yi cikin ɗakin yasa hannu ya amshe wayar fuska a tamke. Ya ɗaga ƙafa zai juya ta riƙo hannunsa da faɗin, “Wai Yayanmu dama kaine ka sacemin waya?”. Harga ALLAH yanda tai maganarne yay matuƙar bashi dariya, duk yanda yaso cigaba da pretending ɗin mazuran nasa sai gashi ya saki murmushi da hararta. Ya dungure mata kai yana cije lip ɗinsa na ƙasa. “Yarinyarnan kin fara rainani ALLAH. Ni nema ɓarawo ko?”. Hannu tasa ta rufe fuskarta tana murmushi. “Nidai bance dakai barawo ba. Amma idan ta gaskiya za' sace wayarnan akai na nemeta na rasa”. Cak ya ɗagata da ƙasa yay saman gado da ita yana faɗin, “To bara na nuna miki ba satar waya kaɗai na iyaba yarinya”. Ya ƙare maganar da tura hannu cikin ƴar fingilar rigar jikinta da iyakarta cinya. dama ta sakatane dantayi aikin a sake babu takura. Dariya ta shiga ƙyalƙyalewa tana faɗin, “Na tuba wasa nakeyi ALLAH”. Kobi takanta baiyiba ya lula da ita duniyar kodumo, dama ita kam duk sanda ya taya tana maraba, inma bai kawo kansaba ita zataje. Sai da suka samu nutsuwa aka koma firar waya. Babu kunya yake sanar mata ai tun randa Farah taje Nigeria lokacin da take bama su Mas'ood Number ta yay ƙudirin rabata da wayar, sai dai bayaso yayi gatse-gatse su Granny su saka masa ido ko Khalipha ya fassara abun da wani abu daban. Shiyyasa yabi dare ya sace batare da sanintaba. Dan tana gama waya dasu maman sadiq ta fita tarbosu ya ɗauke wayar yasa a aljihu, ya fito da nufin barin gidan yaci karo da fuskar little. Jikinsa ta faɗa ta rungumesa tana dariya. “Kai Yayanmu amma ranar harda tambayata ina take? Sannan duk yanda kaga ina zaune babu waya bakaji tausayina ba”. Hancinta yaja yana murmushi, “Uhmyim, salon na barki ki riƙe wani yaymin fashi da makami. Na tabbata Khalipha nema zai fara shiyyasa nai azamar yin maganinku, dan bana haɗa takara da kowa nikam. Duk abinda zuciyata taji tana muradi nawane ni kaɗai insha ALLAH. Dan tun randa kikaimin ihu a ɗaki da kirana aljani kikai wuff da tunanina da zuciyata, shiyyasa duk motsinki yazama akan idona”. Ƙarara mamakin maganganinsa suka bayyana a fuskar Zinneerah, sai ga hawaye na cika mata ido, batama san ta ɗane jikinsa da haɗe bakinsu waje gudaba dan daɗi. Soyayyar Zinneerah da AK abin sha'awa. Gwargwadon iko yana bata kulawa. kuma yana so da kaunarta. Sai dai soyayyarta sam bata rufe idonsa ya manta da Farah ba. Tana nan maƙale a ransa yana kuma son kayarsa. Babban fatansa ALLAH ya shiryeta ta gane gaskiya a duk sanda zata sake dawowa rayuwarsa ta dawo a Farah dinta da suka shinfiɗa ƙyaƙyƙyawar rayuwa a baya. Ya kuma yafe mata daga ita har Mammah da Zakiyya, dan koba komai sun zama silar mallakar Zinneerah a rayuwarsa, tare da kusantashi da ahalinsa. Da kuma samun dai-daito tsakanin Mahaifinsa guda biyu, abinda tayta fata a tsahon shekaru amma ya gagara. ______________ Haka rayuwar London ta cigaba da tafiya cikin jin daɗi da farin ciki, sai dai wataran saɓani da ɓacin rai kanɗan gitta tamkar yanda akasan kowanne gidan ma'aurata. Amma lallai bazasu taɓa iya mantawa da rayuwar london ba dan rayuwace mai tsayawa azuciya garesu. Anci soyayya kamar babu gobe. Sunada wata ɗaya a london matar dake ɗauke da cikin da aka dasa mata ta Morocco ta haihu, sai dai abin ƙaddara ta haifi yarinya mace babu rai, abinda yasa zancenta baiyi tsaho ba ta tabbatar ma su Baffah cewar da amincewarta su Zakiyya sukai komai, ko yanzu suka shirya kuma zata ƙara ɗauka musu wani cikin tunda wannan batazo da rai ba. Godiya kawai sukai mata da bata wasu kuɗaɗe suka barota. Duk da kuwa AK yaji baƙin cikin ta yanda aka samar da ɗiyar itama sai da yay hawayen rasuwarta lokacin da aka turo masa hotonta a waya abin sha'awa. Ya sunbaci wayar da jerama UBANGIJI kirari da addu'a a gareta da sauran al'ummar musulmi baki ɗaya. Zinneerah kanta sai taji yarinyar ta shiga ranta. Hakama Hajiya iya dasu Mammah. To amma yaya za'ai da hukuncin ALLAH sai haƙuri. Watansu biyu cif suka dawo gida Nigeria domin halartar bikin ƴaƴa bakwai daga zuri'ar Abdul-Mutallab Shira. A lokacin cikin Zinneerah nada watanni huɗu cif. Ya ɗan turo abinsa duk mai lura zai iya ganinsa. Aiko sai ta dinga ƙunshe-ƙunshe musamman da taje gidan mmn Sadiq. aiko su Meenal suka dinga mata dariya. Taso
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182