Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 89

Chapter 89

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

ne ma. Shigowarsu tayi dai-dai da kaiwar Zinneerah durƙushe kanta, a kuma dai-dai lokacin numfashin Farah ya bar gangar jikinta alamar dai suma tayi. Ƙara ruɗewa Zinneerah tayi ta shiga jijjiga ta tana shafa fuskarta da kiran sunanta. Suma su Meenal duk ƙasa suka kai durƙushe suka shiga taya Zinneerah jijjigata ta. Khalipha da shi kansa yake a rikice duk da ya fahinci suma tayi yama rasa taimakon da zai bata, sai da Jamal yay hikimar ciro ruwa a fridge shima a ruɗe ya mika masa sannan. Yana ƙoƙarin ɓalle murfin gorar ruwan Hajiya Iya da AK suka shigo. Kuka da ihun su Meenal ya sakasu nufo hanyar kitchen ɗin cike da sassarfa. “Ya ilahi, kuko yaran nan miya faru kuka cika gida da ihu haka dan ALLAH?”. Hajiya iya ta faɗa tana isowa inda suke. Khalipha ne dake ƙoƙarin ɓalle murfin goran ruwan har yanzu ya kasa dan tsabar ruɗewa yace, “Granny Aunty Farah ce ta suma wlhy”. “Suma?”. Cewar AK da shima ya karaso inda suke. Ganinta kwance a jikin Zinneerah da har yau take jijjigata tana kuka ita dasu Bahijja ya sakashi tabbatar da e da gaske suman kuwa tayi, amsar ruwan hannun Khalipha ɗin yayi ya zuba a hannu ya ranƙwafo ta bayan Meenal ya shafa mata ruwan akan fuska har bisa hannun Zinneerah dake shafa fuskar tata. A take ta kawo wani irin nannauyan numfashi. Ganinsu a kanta ta miƙe a zabure jikinta na rawa. Babu zato babu tsammani sukaga ta cakumi wuyan Zinneerah ta shaƙe. “Tsinanniya matsiyaciya. Dan ubanki yau sai kin faɗamin wacece ke? Ta gidan ubanwa wancan yaron ya zama ɗan mijina kuma?”. Wani irin kakari Zinneerah ta shigayi dan ba ƙaramin shaƙa Farah tai mataba, ga Hajiya Iya na ƙoƙarin janye hannunta dasu Bahijja amma sun kasa. Cikin rufewar idanu AK ya sauke mata mari dan ganin tana neman masa kisan kai a gida, bayan yanzu ya gama ganin yarinyar na kuka iya iyawa saboda shigarta wani hali. Azabar zafin mari ya saka Farah sakin Zinneerah babu shiri ta ƙwalla wata irin gigitacciyar ƙara da ta sakasu toshe kunnuwansu babu shiri. Banda Zinneerah datai baya ta zube riƙe da wuyanta tana ƙoƙarin jawo numfashi da ƙyar. Saurin riƙota Khalipha yayi, yayinda Hajiya iya kuma ta riƙo Farah da take neman fita hayyacinta saboda gigitar mari da abinda kunnuwanta suka jiye mata yanzu a bakin Moos'ab. “Wai nikam mike faruwane haka? Farah ki nutsu ki mana bayani, ya mun tafi mun barku lafiya kuma mu iskeku a wannan harmutsatstsen yanayin abin ban tsoro”. Kasa magana Farah tayi, sai jikinta ke wani irin rawa ga hawaye na rige-rigen sauka, yanda ta tsire AK da kallo tana sake hango tsananin kamanninsa da yaron ya sake harmutsa tunaninta, sai kawai ganinta sukai a ƙasa ta sake sumewa. Sake rikicewa sukai gaba ɗaya, dan shi kanshi yanzu al'amarin nata ya fara bashi tsoro. Duk da yasan halinta ta iya ɗaukar abu da girma amma na yau ɗin kamar yafi na kullum. Hajiya iya ce tace ya ɗauketa suje ɗaki kafin a ƙara saka mata wani ruwan. Baiyi musuba ya ɗauuta gaba ɗayanta zuwa bedroom ɗinta. Hajiya iya da Khalipha ne kawai sukabi bayansu, su kuma su Meenal suka kama Zinneerah suka tayar zuwa falo. Jamal kuma ya ɗauka mata ruwa a fridge yabi bayansu zuciyarsa fal mamakin miya kawo wannan tashin hankali haka?. Baida mai bashi amsa, bai kuma zaton samun amsar ga Zinneerah a halin yanzun ba. A can ɗaki kuwa ruwa aka ƙara shafama Farah ta farfaɗo, sai dai tambayar duniya sunyi mata taƙi cewa komai sai uban kuka take dirza. Data kalli fuskar AK kuma ta hasaso ta little sai ta sake fashewa da wani kukan. Sanin halin Farah da AK yayi ne ya sashi jan tsaki tare da daka matsa tsawar data sakata shanye gumjin kukan da take ɗin. “Ki nutsu karki maidamu wasu ƴan iska mana, ya ana taroki kina zillewa sai kace wata karamar yarinya?”. “Wlhy bazanyi shiru ba, har sai an faɗamin ƴar iskar data haifi wancan shegen yaron da Moos'ab ya kira da naka, har wannan matsiyaciyar yarinyar ke magana dashi ta waya.....” A fusace ya zuba mata wani shegen kallo daya sakata haɗiye maganarta babu shiri ta ƙanƙame hannun Hajiya iya dake riƙe da nata. duk da bai fahimci inda zancenta ya dosaba sai da gabansa ya faɗi, juyawa yay ya sauke idonsa akan Khalipha. “Mike faruwa?”. Kai Khalipha ya girgiza masa. kansa tsaye yace, “Wlhy ban saniba Yayanmu, nidai Moos'ab ya kirani ina ɗaki kwance yace na bama su Meenal waya su gaisa. na kawo musu ya gaisa dasu Jamal sai aka kaima Zinneerah wayar kitchen dan tana can kuma tare yake da little. Daga haka bamusan miya faruba sai ihun Aunty Farah mukaji kawai dan ko wucewarta kitchen ma ni wlhy ban ganiba”. Batare da yace komaiba ya maida dubansa ga Farah dake kuka har yanzu kamar zata shiɗe. “Meya faru ke da kika shiga kitchen ɗin?”. Wani irin kuka ta kuma fashewa da shi, tace, “Miya faru kuwa bayan ganin shegen ɗanka da nayi wanda kake ɓoyemin karna sani, a duk sanda nai maganar kanacin amanata da wasu matan a waje ka balbaleni da bala'in ina zarginka. Sai gashi ALLAH ya tona maku asiri ɗan uwanka yau ya fallasamin, ALLAH ya nunamin shege ɗan ƴar iskar yarinyarnan na waya dashi. Wlhy bansan haka kakeba Abdul-Mutallab, dana gwammaci dawwama banyi aure ba akan ganin wannan baƙar ranar........” “Haba kekuwa ƴarnan wane irin kalaman rashin ɗa'a ne haka kike jefar mijinki dasu? Ni wlhy saima yanzu na fahimci daga ina matsalar take, halan yaron nan na wajen Hauwa'u ta gani?”. Khalipha ne ya bata amsar cewa, “Eh shine kuwa Granny, dan Moos'ab ne yake can gidan ya ɗakkosa. To inaga sanda suke magana da Zinneerah ita kuma ta shiga kitchen ɗin ta gansu. Amma aunty Farah ya kamata kiyi haƙuri ai miki bayani, yaron nan baida wata alaƙa da Yayanmu sai ta zuminci, kamannine kawai da ga ALLAH b........” “Ƙarya kakeyi munafukin ALLAH ta'ala, idan kai kaƙi faɗar gaskiya ai shi Moos'ab ɗin da bakinsa yace ɗansa ne”. Hajiya iya da mamakin Farah ke neman kasheta tace, “Shi Moos'ab ɗin ya faɗa miki yaron na Moddibo ne?”. A gadarance tace, “Ƙwarai kuwa”. Yanda tai maganarne ya saka AK kaima bakinta bugu. sai dai da sauri Hajiya iya ta kare tana faɗin, “Kull da wannan ɗabi'ar, karka sake ka aro halin da ba nakaba kayi haƙuri abi komai a sannu harta fahimta. Kai Khalipha kiramin Moos'ab a waya yanzun nan”. Amsa mata Khalipha yayi yana fita falo domin amso wayarsa a wajen su Zinneerah. Dai-dai lokacin da Khalipha ke ƙoƙarin kiran Number Moos'ab kiran Baffah ya shigo wayar AK. Cike da ƙarfin hali ya ɗaga, sallama yay yana mai ƙoƙarin dai-daita muryarsa dake a cinkushe. Sai dai kuma yanda yaji muryan Baffah sai ya bashi mamaki. “Kaga Babana haɗani da Inna”. “Baffah lafiya kuwa?”. “Karka damu lafiya lau, haɗani da ita”. Cikin sanyin jiki ya mikama Hajiya iya wayar yana faɗin, “Baffah ne”. Amsar wayar tayi takai kunnenta. Batare da sunsan mi Baffah ya faɗa mataba ta miƙe ta fito daga ɗakin. Hakanne yasa AK miƙewa shima ya fito domin jin ko Khalipha ya samu Moos'ab. Dan

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182