Chapter 95
Chapter 95
wannan ƙwala kira haka?”. Tai maganar da mata kallo ɗaya ta maida ga AK dake dafe da kansa yana kallonsu kawai. Mahma ce tai saurin cewa “lafiya lau Hajiya, mun sameku lafiya ya ƙarfin jiki?”. “Bafa lafiya ba Adda, nifa kin sanni ba ɓoye-ɓoye na iyaba”. Mammah ta faɗa kafin Hajiya iya ta amsa gaisuwar Mahma. Kai Hajiya iya ta ɗan girgiza, danta fahimci halin Farah dana Mammah suna kamanceceniya. “To ALLAH ya ƙyauta” Hajiya iya ta faɗa tana nufar AK. A harzuƙe Mammah tace, “Hajiya zai ƙyauta ne idan naji a inda wannan mara mutuncin ya samo ɗa? Auren da kuke iƙirarin masane akai masa a ɓoye ban saniba? kokuwa a waje ya samar da ɗan ga wata?”. Cikin sauri Mahma ta riƙe hannun Mammah ranta a ɓace tace, “Hindatu! Wai nikam yaushe zakisan kin girmane? Wane irin kalamaine haka masu tsauri akan yaro?”. Hawayene suka ɓallema Mammah, “Addah yaya kikeson nayi? Kema kinsan halin Abdul-Mutallab, idan ba tauri nai masaba yanzu zai maidani sakara tunda huɗubar ubansa ta fara sakashi ganina a banza, yo inba a banza yake ganinaba yanzu a ina ya samo ɗa saboda ALLAH?. Na rantse da ALLAH a wannan karon sai inda ƙarfina ya ƙare, bazan taɓa yarda a rabani da yarona ba, ance ba'a ƙaunata, to basai a barni da ƴaƴana ba tunda ni na haifi abuna. Amma sai bita da ƙulli akemin akan Abdul-Mutallab”. Karan farko Hajiya iya tai murmushi tana jinjina kanta, danta fahimci da biyu Hindatu tazo gidan kenan, to lallai tana dai-dai da haukarta kuwa. Juyawa tai ta kamo hannun AK da shi bama fahimtar Mammah yakeba da ƙyau, sam a rayuwarsa baison hayaniya, tada masa da hankali takeyi matuƙa gaya, shiyyasa duk irin waɗanan abubuwan yakan so kauce musu gudun shigarsa wani hali, amma a wannan gaɓar yaya zaiyi? Uwa uwace, tanada mutunci mai nauyin gaske a gareshi da baki bazai musaltaba. Sannan ya mata uzuri daga ita har Farah ɗin dan yasansu mutane ne masu wahalar fahimtar abu a lokaci ɗaya, musamman abinda basa so. “Zamu iya zama”. Hajiya iya ta faɗa tana jan hannun AK. Mammah zatai magana Mahma ta dakatar da ita, hannunta taja itama da watsama Farah dake kuka har yanzu wani shegen kallon ina tafe kanki kema.. Duk zama sukai badan Mammah taso hakanba, Hajiya iya da har yanzu take riƙe da hannun AK ta fara musu bayani akan su basuma Moddibo aure da ƴar kowa ba........ “Mammah kinji ko, wlhy ɗan shege ne?”. Fara ta katse Hajiya iya dake bayani cikin fashewa da matsanancin kuka. A fusace itama Hajiya iya ta dubeta zatai magana sukaji fasa ihun Zinneerah data yanke jiki ta faɗi. A zabure Hajiya iya da AK suka miƙe, hakama Mahma duk da batasan wacece ba babu shiri ta miƙe. Farah da Mammah ko ƙin tashi sukai, dansu jin daga ina ɗa ya fito shine babbar damuwarsu. Tuni hajiya iya ta mance da jikinta na tsufa, cike da sassarfa ta nufi ɗakin dan tun zamansu a wajen Khalipha ya janye su Zinneerah suka koma ciki. Saurin rufama Hajiya Iya baya AK yayi. Hakan yasa Mammah son tsaidashi amma bai saurareta ba. A ƙufule Farah tace, “Kingani ko Mammah, a cikin ƴan iskan yaran nan nefa, na tabbatar shegen Khalipha ɗin nan ne ya haɗa drama ɗin nan, yanzu hakama harda ita tsohuwar nan kafin ta fito”. Miƙewa Mammah tayi tana faɗin, “Aiko sunyi ta banza, tashi muje, ni zanyi maganin kowansu, yanda sukace basa ƙaunata nima bazan taɓa son kowaba a cikisu”. Lokacin da suka shigo ana ƙoƙarin shafama Zinneerah data suma ruwa. Wani irin nannauyan numfashi ta kawo, sai kuma ta ƙanƙame Meenal dake riƙe da ita jikinta na wani irin rawa. Kuka ta fashe da shi tana faɗin kanta zai fashe, su taimaketa kanta kanta. Hankalin Hajiya Iya ya tashi matuƙa, da ƙyar ta iya janyo Zinneerah daga jikin Meenal ta maidata jikinta. Akwai sani sosai tattare Mahma game da irin waɗanan abubuwan na sammu da aljanu da sauransu, dan mijinsu da ALLAH yayma rasuwa babban malami ne akan wannan harkar, shiyyasa suka koyi abubuwa da dama agaresa musamman ita data kasance matarsa ta farko tun tanada ƙuruciya, dan ita dama ba'a nan London ta tashiba a Morocco ne hannun kakarsu, sai dai tazo yawo ta koma harma aka aurar da ita, sai dai dayake ALLAH ya ƙaddara zamanta anan bayan rasuwar mijin ta dawo da zama nan ɗin duk da mahaifiyarsu ta jima da komawa Morocco itama acanma ALLAH yay mata rasuwa, dan ko sanda Hiddatu ta kashe aurenta ta koma London mamansu tana Morocco, kuma wani daliline mai ƙarfi ya maidata zamancan ɗin dole. Zama tai kusa da Zinneerah itama ta ruƙo hannunta tana magana a hankali jin Hajiya Iya na cewa azo akai Zinneerah ɗin asibiti a kiɗime.. “Wannan ba ciwo bane na asibiti Hajiya, addu'a take buƙata dan al'amarine kamar na sammu ko jinnu”. Kallonta hajiya iya tai da mamaki, tace, “Sammu kuma Zaliha?”. “Tabbas haka nake hasashe”. Ta faɗa kanta tsaye tana ɗora hannunta akan Zinneerah daketa jujjuyashi tana kukan zai fashe. Sam AK baya son wannan abun, dan kusanma shine maƙasudin ɗakko Mahma da yay daga Morocco ya maido London, a wani zuwa da yay can ya samu harkokin mijin nata na neman dawowa kanta shiyyasa ya tattarota ya maido nan. Cikin ƙarfin hali dan shima kan nasa ciwo yake masa har yanzun kamar zai tarwatse ya matso kusa da su. “Mahma da ga faɗuwa kuma sai ace sammu, ita wannan ƴar yarinyar wama zai damu da lamarinta balle ya ɓata lokacinsa wajen aikata mata wani sihiri?”. Kallonsa Hajiya iya tai taɗan girgiza kai, muryarta cike da damuwa tace, “Modibbo tunaninka kenan, shi magauci ina ruwansa da ƙanƙantar shekarunka, sannanma hakan zai iya faruwa dan kishiyar mahaifiyar yarinyarnan atsabibiyace komai zata iya aikatawa. Kinga Zaliha nidai dubamin ita, shi ba komai ya saniba sai zama cikin masu jajayen kunne”. Mahma dama ita ba tsayawa tai saurarensuba, hannunta riƙe da kan Zinneerah take tofa mata addu'oi, a hankali ta fara rage kukan da takeyi tana juya kan a hankali. Cikin abinda bai fice mintuna a shirinba sai ga wani irin nannauyan barci yayi awon gaba da ita sai ajiyar zuciya take saki a jajjere. Khalipha da kamar shima zaiyi kuka ya kalli su Jamal, “To kukan ya isa haka ko, kuyi mata addu'ar”. Hawayensu suka shiga sharewa. Godiya Hajiya iya ta shiga yima Mahma bayan ta godema ALLAH. Mahma dake murmushi ta miƙe tana faɗin, “Babu komai Hajiya ai muma ƴarmu ce. Insha ALLAH idan ta farka mukaga yanda jikin yayi sai asan abinyi, ALLAH ya bata lafiya. Amma bara na baku addu'oin da zakuyi abata taita sha kafin gobe idan ALLAH ya kaimu, suma zame mata sune ruwa”. “Aiko mun gode sosai Zaliha. ALLAH ya jiƙan magabata kinji, ya raya miki zuri'arki da namu baki ɗaya”. Baki Mammah ta taɓe tana ɗauke kanta, dan itafa ko'a jikinta ma, tama ƙagara su gama ƙaƙale-ƙaƙalensu azo a gaya mata abinda ya kawota. Mahma data gama karantarta tsaf tana gama rubuta addu'oin da za'aima Zinneerah ta dubeta tana faɗin, “Hindatu muje gida”. “Adda muje gidafa kikace? Kina tunanin zanbar gidan nan banji miya kawoni ba?”. “Sosaima kuwa zaki barshi, tunda ita maganar ai ba guduwa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182