Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 169

Chapter 169

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

gareta bazai wulakantataba. Dan tunda suke bai taɓa kushe Farah a gabantaba, bai kuma taɓa yimata wani zancen halinta mara ƙyau ba indai kaji zancen Farah a bakinsa to alkairintane. Yini guda sukai a Danya, dan basu tahoba sai gabannin magriba. Lokacin da suka shigo garin kano ana sallar isha'i. Washe gari kuwa nan ma da kansa ya kaita gidan Mmn Sadiq danta yini. Sunyi farin cikin ganin juna itada mamanta da yan uwanta matuƙa. Duk da kuwa a yanzu tana waya dasu a koda yaushe. Hakama mmn halima da Abbah tare da ƴan biyun mmn Halima da suka fara zama ƴan mata. Dan jira kawai suke a kauda Sakina da miji ya gagara samuwa suma su ƙara zabgewa. Nanma yini tai zur dan sai dare ya aika Khalipha ya ɗakkota saboda shi ya tafi wata sabgar shi da Dr Mahmud. A ranar da daddare yake sanar mata gobe idan ALLAH ya kaimu zasu wuce london su da Granny. Bazasu dawoba sai bikin su Safiyya daya gabato gab danma ɗagashi da akayi saboda na Adilah daya shiga ai da wannan watanne za'ayisa. Jin harda Granny za'a tafi yasata nuna jin daɗinta sosai. dan ita dai duk da Mammah ta nuna ƙaunarta daga baya tana shakkar matar har cikin ranta. Sai dai taso ace harda su Bahijja ma a wannan karon amma yaya zatai tunda aure take yanzu. Ga ssce exams ɗinsu zasu fara batasan yaya yake nufiba, amma dai bazatai maganaba tunda tasan ya fita sanin muhimmancin karatun ai. Suma kuma su Bahijjan zaman yaran Uncle Ahmad a gidan yanzu ya ɗebe musu kewarta sosai. Danfa Granny ta kafa ta tsare ta hanashi komawa. Dan kuwa dai bai shirya kara aure ba. Matarsa taci kuka harta gode ALLAH ta haƙura. Dan harma yaje ya tattaro musu duk abubuwansu masu muhimmanci da yoma yaransa transfer ɗin makaranta zuwa Nigeria. Manyan ne kawai dake jami'a zasu koma su ƙarasa.............✍ *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* _______________________ *Page 66* ............Washe gari da yammaci jirginsu ya ɗaga zuwa Birtaniya. Inda al'amari yaso ƙwaɓema Zinneerah. Dan tamkar jira jirginsu na ɗagawa amai ya ringa taso mata. Ganin yanda taketa rintse ido da yamutse fuska yasa AK taɓata. Ido ta buɗe da ƙyar tana dubansa. “Lafiya dai?”. Ya tambaya cikin kulawa. “Yayanmu amai nakeji wlhy”. Ta faɗa da ƙyar tana danne bakinta da hannu. Cikin mamaki yace, “Amai kuma?”. Kanta ta ɗaga masa tana miƙewa da sauri domin zuwa toilet. Dole shima ya miƙe yabi bayanta, Hajiya Iya na tambayarsu ko lafiya ma basu jitaba. Sosai ta jigatu wajen yin aman, sai da ya taimaka matama sannan suka fito. Ganin yanda duk ta jigata hajiya iya ta shiga salati. “Inno baki da lafiyane dama aka ƙirƙiri wannan tafiyar dake haka?”. Kanta taɗan jujjuya mata da ƙyar, murya a sanyaye tace, “A'a Granny lafiyata lau, kawai yanzu ne dai na dinga jin aman”. Khalipha dake mata kallon tsaf ya ɗauke kansa yana murmushi da gyarama little dake jikinsa yana barci zama. Hajiya iyama kallon tsaf takema Zinneerah ɗin har wasu mintuna. Kafin tai murmushi da faɗin, “To ALLAH ya rabaku lafiya, ya inganta kuma”. “Amin” Khalipha ya amsa mata. AK da duk bai fahimcesu ba ya kalli hajiya iyan sai dai baice komaiba. Harara ta zuba masa tana mita. “Ka wani tsareni da ido minaci ban bakaba to?”. Ƙara tsuke fuskarsa yay yana ɗauke kai gefe batare daya tanka mataba. Sai dai har cikin ransa waswasin maganar tata yakeyi. Ya kwantar da Zinneerah jikin kafaɗarsa yana gyara mata mayafinta. Cikin ƙanƙanin lokaci sai ga barci yay awan gaba da ita. Itace bata farkaba sai gab da zasu sauka. Abin mamaki sai ga Mammah tazo da kanta ɗaukarsu. Cikin girmamawa kuma ta gaida Hajiya iya tare da rungume Zinneerah da duk alamun rashin lafiya ya bayyana gareta. Khalipha ma cike da kulawa ta amsa masa gaisuwarsa tana dungure kan little da yaƙi zuwa wajenta ya maƙale Khalipha ɗin. Har cikin rai AK yaji daɗin canjawar mahaifiyar tasa. Sai dai bai nunaba ko'a fuska. Tunda ya gaishetama sai ya ɗauke kansa ya maida ga waya. Sun iso gidansu da suka samu ƙal an gyara, ya kuma san aikin Mammah ne da Mahma. Nanma yaji daɗi. Hajiya iya ɗakin data zauna wancan karon ta sauka. Khalipha ɗakinsa. AK da Zinneerah ɗakinsa. Dan ɗakin Farah ma a rufe yake bai kuma nuna alamun son a buɗeba. Wanka ya taimakawa Zinneerah tayi ta kwanta dan zazzaɓi ne rijif a jikinta. Ga yunwa na cinta dan bataci komai a jirgi ba. Hakan yasa AK tsareta taci abincin da Mammah ɗin ta kawo musu. Da ƙyar tai lauma uku, sai gata hanyar toilet da gudu. Duk binta sukai da kallon tausayi, AK idonsa ya kaɗa yay jajur, dan shi ya rasa wannan amai na minene?. Bayan ya taimaka mata ta fito ya kwantar da ita sannan yazo falo yana cema Khalipha yazo suje asibiti dan shi wannan amai ya rasa na miye ko wani abu taci ya bata mata ciki. Dariya ta kusa suɓucema Khalipha akan wannan zance, a ranaa yace, (Waken daka batane Yayanmu ya bayyana kansa) a fili kam sai yace, “Uhm ai Yayanmu bara dai na duba mata wani magani kozai taimaketa, amma wannan amai ai na farin cikine bana ɓacin ciki ba”. Fuska ya ɗaure tamau yana hararsa, “Shi aman har abin sone?”. Mammah da itama dariya ke cinta tace, “Barma yarona mazurai malam, ai gaskiya ya faɗa wannan amai abin so ne, dan kuwa dai na rabone sai dai muyi fatan ALLAH ya sauketa kafiya”. Karon farko AK ya ƙwalalo idanu waje yana kallon Hajiya Iya da Mammah dake dariya, ya maida ga Khalipha daketa ƙoƙarin ɓoye tashi. “Nikam ku fiddani a duhu, kuna nufin ciki ne da ita komi?”. “Tabbas hakane Yayanmu, Congratulations”. Kasa motsi AK yayi dan alja'ab ko ruɗani zai ce. Sai gani kawai sukai yakai gwiyawunsa ƙasa yay sujuda ga UBANGIJIN talikai mai badawa ga wanda yaso a kuma lokacin da yaso, kafin ya koma gaban Hajiya iya ya rungumeta, ya saketa itama Mammah ya rungumeta, kafin ya koma kan Khalipha. Yana sakinsa ɗakinsa ya nufa cikin sassarfa, cikin barci Zinneerah taji an mata wata lafiyayyar runguma ana sakar mata kissis tako ina a jikinta. Ta buɗe idanu da

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182