Chapter 92
Chapter 92
maganinki”. Daga haka ya kama hannunta suka nufi ciki Khalipha biye dasu. Basu sami su Zinneerah a falonba, sai mai aikinsu dake ƙara gyarawa. Har ɗaki ya raka Hajiya iya, ganin Zinneerah kwance a gado su Bahijja zaune jigum-jigum yasa Hajiya iya tambayarsu ko lafiya?.............✍ *_Masha ALLAH. Guys asha hutun weekend lfy ko😋😉😘😍😘😍🤗._* *_ZAFAFA BIYAR NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_* Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki💃🏻💃🏻. *_★ AL-ƘIBLA_*💘 _Na Safiyya Huguma_ *_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖 _Hafsat Rano_ *_★ DALAAL_*💝 _Na Miss xoxo_ *_★ UBAYD MALEEK_*💓 _Na Mamu gee_ *_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔 _Na Bilyn Abdull_ Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 36* _________________________ _*YERWA INCENSE & MORE**_ _(The scents with diff essence for YOU& your HOME)_ _(MASARAUTAR KAMSHI)_ _Ina masu neman kayayyakin kamshi yan nahiyar ketaran chadi da Senegal? Kai harma da ingataccen had’i yan bornu? To ku matso domin nesa tazo kusa..._ _YERWA INCENSE & MORE: Sun zo muku da kayayyakin turaruka kamar haka:_ _Khumra kowacce Iri._ _Turarukan Wuta_ _Mopping khumrah_ _Washing khumrah_ _Bathing khumrah_ _body mist_ _kullaccam_ _scented hair cream/spray_ _wardrobe balls_ _carpet spray_ _air-fresheners_ _scented pebbles_ _body sprays_ _oil perfumes_ _Perfumes_ _kabbasa_ _burners_ _coal igniter_ _tong_ _kasko_ _kujerar tsugunno_ _english coal_ _dilke&halwa set_ _scented body mist_ _kai dama sauran kayayyakin da bamu ambata ba, YERWA INCENSE AND MORE, Na tura kayayyakin su ko’ina a fadin Nigeria da ketare. Domin tuntubar su. Suna instagram: _@yerwaincense_and_more. Ko _Facebook site:YERWA _COLLECTIONs. Ko a duba su ta number su: ___08095215215/09044191709! _ _suna bada kayan su kan sari ko sayi dai-‘dai_ _________________________ *Page 36* ..............Meenal ce tai ƙarfin halin faɗin, “Granny zazzaɓi ne a jikin Zinneerah”. “Ya salam, zazzaɓi kuma?”. Granny ta faɗa tana zagayowa inda Zinneerah take. Hannu ta saka a goshinta da wuyanta da sukai zafi rau. “Kai aiko jikin da zafi Inno, sannu kinji”. Zinneerah da bacci-bacci ya fara figa ta ɗaga mata kai tana maida idanunta ta lumshe. AK na tsaye yana kallonsu kamar baiji mi Hajiya iyan ke faɗaba. Sai da ta dubesa ne ya ɗan tako inda suke shima, kanta ya ranƙwafo yasa hannu yana cire bargon data lulluɓa. “Tashi zaune”. Ya faɗa ciki-ciki. Tun matsota da yayi ƙamshinsa ya cika mata hanci, daƙyar taja numfashi lokacin daya ranƙwafota, duk da yanda taji maganar tasa gab da ita bata miƙe zaunen ba sai idanunta data rumtse da sauri. “Baƙyaji ne?”. Ya sake faɗa kamar bayaso. Idanunta ta buɗe a hankali tare daja baya kaɗan daga kusa dashi, kafin ta yunƙura da ƙyar ta tashi zaune. Shima tsaye ya miƙe da ƙyau idanunsa a kanta. “Mike damunki?”. Wani irin haushi tambayar tasa ta bata. Sai kace ba'a gabansa matarsa ta shaƙeta zata kashe ba yake wani mata wannan tambayar. Batare data yarda ta kalli sashen da yakeba ta nuna masa wuyanta. Ɗan luu yay da idanunsa da gaba ɗaya suka canja kalarsu yana ɗaukesu daga kallonta. Batare da yayi maganaba ya fice a ɗakin su Bahijja na binsa da kallo. Zama Hajiya iya tayi kusa da Zinneerah ta kamota jikinta tana mata sannu da duba wuyan nata. Duk da bata kasance fara tas ba ana ganin shatin hannun Farah a wuyan, saboda ba shaƙar wasa tai mataba. Gashi wajan kiciniyar ƙwaceta kuma duk an jijji mata ciwo da farce. Shigowarsa shi da Khalipha ta sakasu kallonsu, Khalipha ya ƙaraso inda suke ya zauna a bakin gadon shima yana mata sannu. “Tashi ga magani kisha zai saki insha ALLAH”. Babu musu ta tashi zaune ta amshi ruwa da maganin hannun Khalipha ɗin tasha. Tana gama sha kwanciya ta koma tayi jikin Granny. Hakan yasa ɗakin ɗaukar shiru na wani lokaci kowa da abinda yake saƙawa da kwancewa a cikin ransa game da al'amarin....... *_DANYA_* Koda su Inna suka iso Danya mahaifiyar babawo ta buƙaci wucewa da Karima gidanta amma sai Inna taƙi fir. Acewarta sai sunsan miya faru tsakanin Karima da Babawo koda hakan zata kasance. Badan innar babawo tasoba dole ta haƙura aka wuce da Karima gidan su Inna. Ita kuma tace zataje gida taɗan kimtsa saboda kwanan asibiti da sukai zata samesu daga baya dan tana son taɗan haɗoma karimar kayan kunu kafin babawon ya gadama yazo. Baki amare Inna ta amsa mata tana jan hannun Karima suka shige cikin gidan. Tun'a farkon shigowa gidan idanun Inna suka sauka akan Hajja lanti. Sosai ta waro idanu waje tana kallon hajja lanti da itama ita take kallo. “Ni Asabe mi nake gani haka kamar hajja lanti? Idan mahwalki nake karku tadani dan ALLAH jama'a”. Cikin dariyar yaƙe hajja lanti tace, “Ba mahwalki kike ba Asabe. Ni ce dai aminiyarki a zahirance walle”. Jikin Inna na ɓari ta kwanto jaririyar Karima dake goye a bayanta ta mikama Sa'a data fito daga ɗaki dan yau anan ta kwana. “Ku shiga ciki, Sa'a kizo ki haɗa murhu asama ƴar uwarki ruwan wanka”. Cikin ɗokin ganin baby Sa'a ta amsa tana ƙwalama Tinene dake barci a ɗaki ko sallar asuba batayiba kira dan tazo taga Baby. Karima kuwa ko gaida hajja lanti bataiba ta shige ɗakin Inna dan burinta kawai ta kwanta ta hutama ranta. “Hajja lanti dama rai kanga rai?”. Inna ta faɗa tana zama a kusa da ita cike da jimami. A raunane Hajja lanti tace, “Ba lafiya bace ta ɓoyeni ai Asabe, bayan ALLAH ma ya ƙaddara da sauran shan ruwana a duniya da ba wannan zancen mukeba anan”. “Munga boni, mikuma ya hwaru hajja lanti? Dan ko baki hiɗi ba duk wanda ya dubeki yasan akwai damuwa, duk ƙibarkin nan ta zube kinyi baƙi”. Hannu Hajja lanti tasa ta sharce hawayen da suka cika mata ido. “Asabe ai tun tahiyar danai da ɗiyar gidan nan abin ƙaddara ina baro garin katsina ashe ƴan doka na biye dani wlhy sukai ram dani aka sake maidani cikin garin katsina. Ashe wata matace dana ɗauka ɗiyanta a carachi tai shune na garesu”. “Kai mun ɓitire. Hajja lanti kice kin auna arziƙi ke kau”. “Bama ƙaramiba asabe, dan nahi wata biyu a wajen ƴan doka kahin su gaji da zamana wajensu babu mai belina suka mikani gidan yari wai zasu kaini kotu. Zancen da nake miki daga ranar babu wanda ya sake bi ta kaina ina gidan yari duk tsahon zaman nan. Sai shekaran jiya wani bawan ALLAH yaje ya fiddamu mu ɗari biyu”. Sosai Inna keta faman tafa hannu tana sallallami da jajantama Hajja lanti dake matsar hawayen tuna azabar datasha a gidan yari. Sai da ta gama ƴan hawayenta sannan ta sake duban Inna. “Asabe yanzu abinda ya kawoni garin nan akan yaran dana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182