Chapter 117
Chapter 117
driver da yake zaune. “Haba Moddibo aimata haƙuri tunda ta rigada ta fito, ai kaga gyalen ya rufe mata jiki, kuma naga daga mota sai gida”. Shiru yay kamar baiji mi Granny ta fadaba, sai da ta ƙara leƙasa tana faɗin, “Oh nima yarfin daka iya zakamin?”. Idanunsa da suka canja launi ya ɗago ya dubi Hajiya iyan, “Amma Granny .......” “Dan ALLAH ai nace”. Tai saurin katsesa dan tasan shegen taurin kansa da dagiya akan abinda duk ya kafama sharaɗi. Badan yasoba ya ɗauke kai daga kallonta yan yima motar key. Murmushi Hajiya iya tayi da duban Zinneerah. “Kinga zagaya can kusa dashi ki zauna Inno, mu saimu zauna baya da Mommynku”. Kamar Zinneerah ta fasa ihu taji, dan yanda taga fuskarsa batai zaton ya haƙuraba, kawai dai yayi shirune dan Granny ɗin. Amma yata iya, dole ta zagaya tabi umarni. Zama tai maƙure jikin murfin mota, zuciyarta na mata hasashen ko ina little yake? Dan tayi tsammanin dashi zasuje itakam. Yanda AK ya figa motar da ɗan ƙarfi yasata saurin dubansa, sai dai da sauri ta ɗauke idonta ganin wani shegen harara daya watso mata laɓɓansa na motsawa tamkar mai magana komai son cewa wani abu amma ya gagara furtawa. “Kai malam wlhy karka zubar damu, dan idan ka kasheni banga sake ganin ɗan inno ba ALLAH ya isa mai kishin tsiya”. Hajiya iya ta faɗa da iya gaskiyarta tana zazzagama AK masifa. Dariya Mommy ta sanya ganin yanda AK ɗin ya hararo Hajiya iya ta mirror. Zinneerah kanta sai da zancen hajiya iya ya bata dariya, amma sai tai murmushi kawai tana kauda kanta gefe, dan zuwa yanzu ta fahimci Yayansu da Granny ba'a haɗuwa ba'ai faɗa ba. Kuma itace mai takalar faɗan shi kuma yayta mazurai, idan kuma ya magantu ya rama sau ɗaya yay mata banza. A nutse yake tuƙin cike da ƙwarewa da bin dokoki, sai da suka hau titi sosai ya fara amsama Mommy maganar da take masa daga can baya, hajiya iya na tayata. Zinneerah dai bakinta gum, sai strawberry sweet ɗin dake bakinta take ta faman juyawa tana kallon hanya, tana jiran taji ya tambayeta ina suka dosa taga ya ɗau hanyar anguwar kai tsaye. Mamakine ya kamata sai dai babu damar magana, sunyi kusan rabin tafiya taga ya gangara dasu wani super market, sai da ya samu waje yay fakin sannan yay magana batare da ya kalli kowa a cikinsu ba. “Mommy muna zuwa Please”. Cike dajin daɗi tace, “A fito lafiya”. Hajiya iya kam baki ta taɓe da ɗauke kai tana maganar da su dake gaba ba jinta sukeba. “Muje”. Ya faɗa yana buɗe murfin ya fice. Zinneerah bata fahimci da ita yakeba sai da Mommy tace, “Ɗiyata fita kuje ku dawo kinji”. Sai da Zinni taɗan waro idanunta waje, tace, “Mommy amma.....” “Maza kije karyayi faɗa”. Mommy ta katseta kafinma tace komai. Dole Zinneerah ta yunƙura ta fita zuciyarta na dukan goma-goma. Idanunta kuwa harsun tara ruwa. Ina ita ina shiga irin wannan wajen da Yayansu, itakam yau tana cikin abba-tuwa, shikenan ya samu damar dazai cimata uwa akan ƙin bin maganarsa na saka hijjab duk da Granny ce tai bell nata dai. Koda ta fito da birkitattun idanunsa ta fara cin karo, ga fuskarnan kamar zatai aman abinda kecin ransa. Ƙasa tai da kanta tana ƙoƙarin haɗiye rauninta dake son bayyana. Ta fiske abinta da takowa inda yake a hankali batare data sake yarda sun haɗa ido ba. Tana isowa wajen ya miƙa mata handkerchief ɗin hannunsa, “Kwashe wannan abun na bakinki”. Idanunta dake tara ruwan hawaye ta ɗago ta kallesa. ya zuba mata hararar data sakata amsar handky ɗin babu shiri, cikin ɗan tura baki ta fara kwashe ɗan janbakin dabai taka kara ya karya ba. Handky ɗin ta miƙa masa tana ƙoƙarin haɗiye kukanta. Batare daya amsaba ya raɓata zai wuce da faɗin, “Idan baki shiga hankalinki da saka wannan janbakin ba saina tsinke waɗanan lips ɗin da haƙori mtsoww”. Duk yanda Zinneerah taso daurewa kasawa tai sai da ta bisa da kallo mamaki ƙarara akan fuskarta. Ganin bata biyosaba ya sakashi tsayawa cak. Da sauri ta nufesa saboda fahimtar dan ita ɗin ya dakata. Jerawa sukai a tare gwanin sha'awa, dan yanda yake tafiya babu garaje haka itama take tafiyar, amma kasancewar abinda ya faru tana tsoron sake laifi ya ƙara hanzarta tata tafiyar, sai suka samu daidaito dashi dan ya fita kuzari da tsaho. Shigarsu wajen ya sake bayyana ɓacin ransa a saman fuska ganin yanda mutane ke ɗan kallonsu jefi-jefi, a bazata kawai taji ya ruƙo hannunta cikin nasa mai taushi da ƙamshi tamkar nata ɗinma, dan zuwa yanzu ta fahimci jin daɗi ke kawo irin wannan baiwar ga fata bawai shafe-shafe ba. A kusan tare ita da shi suka lumshe idanu saboda jin sabon al'amarin dake saukar musu a gangar jiki da magudanar jini, ya sake damƙe hannun da ƙyau yana ƙoƙarin dai-daita kansa gudun kar ayi abin kunya. Zinneerah kam ai murus bakinta ya ƙara mutuwa sai sama da ƙasa da numfashinta keyi tana ƙoƙarin fisgosa da ƙyar. Haka tanaji tana gani ya shiga zagayawa dasu yana ɗaukar abubuwa da sakawa a basket ɗin da ɗaya a ma'aikatan wajen ke biye dasu da shi. Itama kuma sai yanda budurwar ke kwarkwasa da wani iyayi a gaban Yayan nasu ya bama Zinneerah haushi ta shiga hararta ta gefen ido tana faman yamutse fuska. AK bai fahimci halin da take ciki ba sai da sukazo wajen biyan kuɗi, har lokacin yana riƙe da hannunta tamkar ance za'a ƙwace. ATM ya ciro a aljihun wandon getzner shaddarsa ash zai miƙa budurwar data tayasu takai hannu zata amsa cike da yauƙi, caraf Zinneerah ta kawo hannu ta amsa daga hannunsa tana wani juya ido da sake miskile fuska. Yanda tai ɗin ya saka wata dake kusa dasu kwashewa da dariya ita da ƙawarta. A fili tace, “Wlhy yarinya kin birgeni, adana abinki kar ƴan shishshigi suyi miki wuff da shi”. Sarai Zinneerah ta jita, amma sai ko kallon inda suke bataiba tama ɗauke kai gefe. AK ma da sarai yajisu bai nuna yajiba, sai dai ya ɗan dubi Zinneerah ta gefen ido maganar ƴammatan na masa kaikawo a zuciya da ƙwaƙwalwa. Koda aka gama saka musu a leda budurwar bata daddaraba duk da yarfatan da ƙawayenta sukayi da Zinneerah ta sake kai hannu zata ɗauka ledar Zinneerah ta rigata ɗauka da faɗin, “Don't worry, thanks”. Kasa haƙuri AK yayi yanzu kam sai da ya ɗan dubeta, mi zuciyarsa ta ayyana masa oho sai gashi da sakin wani malalacin murmushi yana sake damƙe hannunta dake cikin nasa, daga haka ya jata suka fito yana mamakin miskilancinta da kame kai tamkar ba ƙaramar yarinya ba. Zinneerah na ganin sun fito ta fara ƙoƙarin zame hannunta a nasa, shima babu musu ya saki tare dayin gaba abinsa. Sai dai kuma abinda sukema gudun su Granny, kuma sun gani. Dan Granny dake bama Mommy labarin da Zinneerah ta bata akan zuwanta katsina aikatau tun bayan fitarsuce ta fara hangosu. Ta taɓa Mommy tana faɗin, “Auta kalla mutanenki”. Ɗago kan Mommy yayi dai-dai da sakin hannun juna da sukayi, dan haka ta murmushi kawai da faɗin, “Inna tarkon nan naki fa mai ƙarfine, dan na ƙaramin damƙa yayma ɗana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182