Chapter 147
Chapter 147
turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻. Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske. Kamar haka👇🏻💃🏻 Ɗaya___300 Biyu____400 Uku_____450 Huɗu____500 Biyar_____700 Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 58* ________________________ *_KAƊAN YA RAGE SU ƘARE_* *_MATA ƴan ƙwalisa kuna ina za'aci kasuwar sama babu ku?. Mg's skincare ɗin fa na gab da ƙarewar kaya kuna nan sake da baki baku mallaki naku ba_* _Mg's SKINCARE nagartattun kayan ne dake gyara jiki da fata cikin sauƙi, sunada inganci da rahusa dai-dai da aljihunku._ *Da kin fito a ringa ga tauraruwar taurarin nan mai fatar da babu kamarta tamkar dinare abin haske da walwali.* *_Sabulunsu kawai kika ɗana sai kinsan kin kai kuɗinki inda babu asara balle dana sani_* _A yanzu haka muna jerin kayayyaki da suka rage kamar haka_👇🏻 Available _Akwai: herbal whitening black soap 3k_ Akwai: beauty kit 11k shi set ne yakunshi Abu 6 Soap Body cream Face cream Body nd face scrub Cleanser Glow oil Location kaduna buh mn tura Kaya ko Ina saidai inmutum ya amshi kayanshi zebada kudin delivery WhatsApp 08062991549 Call 08064532391 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare *_Karku bari ayi babu ku guys, siyan nagari maida kuɗi gida._* ________________________ *Page 58* ...........Gabanta ya tako a hankali, ya tsaya tamkar zai shige mata jiki. Baice komaiba sai kama hijjab ɗin jikin nata yay ya zare. Ganin yanda ta duƙar da kai ya sashi saka yatsunsa biyu ya ɗago haɓarta. Ba karamin firgita tai ba da ganin yanda ƙwayoyin idanunsa suka canja launi tamkar wani bugagge. Muryarsa a shaƙe matuƙa tamkar mai mura yace, “Turaren nan naki zai kashe ni kairunnisaa”. Sosai jikin Zinneerah ya hau rawa saboda kusanto da fuskarsa da yay gab da tata, ya ɗaura hannayensa duka a kafaɗarta ya fara tafiya dasu a hankali zuwa gaban gadon, gwiwar ƙafarsa ɗaya ya ɗaura a bakin gadon, hakan da yay ya daidaita tsahonsu. Ya cusa fuskarsa akan dokin wuyanta yana wani jan numfashi a fisge dan neman ƙwace masa yake. Yanda ƙamshin turaren ke neman zauta masa ƙwaƙwalwa baima san bakinsa ya suɓuce wajen fallasa asirin zuciyarsaba yace, “Ina ƙaunarki da komanki Neerat”. Yay maganar da in ina jikinsa na wani ɗan tsumar da shi kaɗai yake jinsa a jininsa. Dan ita Zinneerah ma ruɗewar datai da salon nasa batasan ta fashe masa da kuka ba. Babu alamar ya jita, dan luuuu yayi dasu suka faɗa saman gadon. Babu shiri ta kanƙamesa jikinta na ɗaukar rawa jin harshensa akan kunnenta. “Na shiga uku Yayanmu Please ”. Ta faɗa cikin muryar kuka tana ƙoƙarin ture fuskarsa dan neman sakata yin fitsari yake. Al'amarinne yazo mata a bazata, gashi farko, gashi da mutum mai matukar girma da daraja a idonta, gashi ta sha gyara na musamman da ita kanta ko yaya akai mata wani salo sai jininta ya motsa. “Shiiiiii!!!” Ya faɗa a cikin kunnen nata yana zagaya yatsansa saman bakinta. Tsit tai shiru tana haɗiyar zuciya. A nutse ya ɗago fuskarsa yana kallon tata cikin ɗan hasken fitilar ɗakin green. Kasancewar idanunta a lumshe suke batasan kallonta yakeba, murmushi yayi mai sanyi ganin yanda take rawar jiki da ƙanƙame hannayenta a ƙirji. Kwanciyarsa ya gayara da kife fuskarsa akan tata, ya sumbaci haɓarta da matsar da lips dinsa kan nata da yatsansa ke kai har yanzun. A bazata taji saukar tausasan lips ɗin nasa akan natan. Sosai ta zabura da neman jan fuskarta sai dai babu damar hakan, dan ya tsare ko ina da ina babu wata damar kuɓuta yau sai alƙawarin ALLAH ya cika da izinin mai hukunci da rahama akan bayinsa masu haƙuri da juriyar karɓar ƙaddara da hannaye bibbiyu batare da raki ko ƙosawa ba. Duk da ya haɗa bayanai masu yawa akanta lokacin da yazo babbar gaɓar mallakarta da iyakar jarumtarsa yaje, sai dai samun hanyarsa ɓam ta sakashi jin wani irin zazzafan tausayinta da ƙaunarta mai tarin yawa da tsanani na shigar gaɓɓansa. Ba tare da tuna son binta a matakin tausayawaba ya ji saukar ƙarar kukanta cikin kunnensa, dan a gigice ta ƙwala kiran hajiya iya da Maman Sadiq tana ƙanƙamesa jikinta na wani irin mahaukacin rawa data sakashi ƙanƙameta shima ya manne bakinsa da nata........... Da ƙyar take fitar da numfashi hawaye masu matuƙar zafi da tausayin kanta na sakko mata. Bata taɓa sanin Yayansu mugu bane sai yau, ita kanta batasan adadin kuka da roƙon datai masaba, zata iya rantsewa har suma tayi na wucin gadi ta farfaɗo amma bai shirya barintaba sai da yakai inda yake buƙatar zuwa. Hannunsa dake damƙe da nata ya ɗan matsa da mirginowa ya rungumeta gaba ɗayanta a cikin jikinsa yana bata wasu irin hort kissis da ita kanta tasan na tsantsar ƙauna ne a gareta. “Thanks you, thanks you, thanks you” kawai yake jera mata hawayen tausayinta na taruwar masa a idanunsa. Dan duk da kasancewarsa mutum mai tsananin jarumta da kakan daɗe bakaga kuka daga idaniyarsaba yau yaji tausayi mai tsanani akan Zinneerah, saboda abubuwa masu yawan gaske dake zuwa masa arai game da haihuwa da rainon cikin Little da tayi. Sunanta ya ɓaci ta yanda ba lallai kowa ya yarda da ita ɗari bisa ɗariba koda yayi ƙoƙarin fallasama duniya gaskiyarta. Tayi kuka, tayi wahala, tayi ciwo, ta rabu da garinta, ta rabu da mahaifinta, ta rabu da ƴan uwanta, ta rabu da farin cikinta duk a dalilin cikin ɗansa da batasan mafarinsaba. Dolene ya godema ALLAH daya ƙaddara yarinyarnan kasancewa matarsa ba wani daban can ta auraba. Yayi alƙawarin zai jiyar da ita daɗin duniya gwargwadon ƙwazonsa har sai ta san itaɗin ta musamman ce a garesa kuma mutum mai daraja. Dolene ya sanarma duniya wacece ita? Dolene ya wanketa ga mutane koda bazasu yardaba ya tabbatar musu da *_MAKAUNIYAR ƘADDARAR_* data jefa rayuwarta cikin hajijiyar rayuwa badan ta shiryama zuwanta ko karɓartaba itama. “I'm so sorry Neerat”. Ya sake faɗa a cikin kunnenta hawayenta na sauka har bisa fuskarsa suna gaurayuwa da nasa na tsananin tausayin da yake mata dajin zafin zalunci mafi muni da akaima rayuwarta. Cikin kuka tace, “Yayanmu ruwa. Ruwa zansha”. A hankali ya ɗago kansa yana kallon fuskarta data kacame da hawaye, idanun sunyi luhu-luhu yana kallonta. Goshinta ya sumbata a hankali yace, “Ruwa kike so?”. Kanta ta ɗan juya masa a hankali itama tana matso wasu sabbin hawayen. Hannu yasa ya share mata su. “Tom ya isa haka kinji, banason kukannan zai saki ciwon kai. ALLAH yay miki albarka uhmyim”. Kanta ta maida gefe tana ƙoƙarin haɗiye kukan amma ta kasa. Raba jikinsa yay da nata da ƙyar ya jawo rigarsa ya saka, sakkowa yay daga gadon ya fita ɗakko mata ruwa dan yau ko shigowa dashi baiyiba ya manta. A yanda ya barta haka ya sameta. Zama yay ya jingina da gadon sannan ya ɗagota jikinsa, ta saki karamar ƙarar azabar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182